KADDARA KO SAKACI?

By MssHussaynah

32.2K 1.3K 39

Wannan kagaggen labari ne kan wata 'yar jami'a da tayi depending kan lecturers domin cin jarrabawarta. ... More

next page
next page
next page
next page
next page
next page
next page
next page
next page
next page
next page
next page
next page
next page
next page
next page
next page
next page

🎯🎯🎯🎯🎯🎯🎯 🎯🎯🎯🎯🎯 🎯🎯

4.7K 213 9
By MssHussaynah

🎯🎯🎯🎯🎯🎯🎯
🎯🎯🎯🎯🎯
🎯🎯🎯
🎯🎯
KADDARA KO SAKACI❓

Written by Hussaina Nasir Ubandiya

Bismillahir rahmanir rahim

This buk is dedicated 2 my aunt late mama Rabin Anas may ur soul rest in jannatul firdaus (Ameen)

Note:this story is fiction any resemblance 2 some ones lyf consider it as a coincidence.

Special vote of thanks goes 2 Maman Shukra (anty ummi), Anty Huraira yabo, Zahra Ibrahim,Khairat Haruna and Zainab B Rahi.

1⃣➡5⃣
Ahamadu Bello University (ABU) Zaria kaduna state.

Yarinyace da baza tafi shekaru ashirin a duniya, kwance take a saman gado irin ta 'yan makaranta (bunk) tana sanye da bra da tight kunnenta sanye da earpiece tana jin sauti baka ce amma ba sosai ba masakaiciya ce baza a kirata doguwa can ba bakuma za'a kirata gajera ba tanada kyau dai2 misali.
Firgi-git ta mike sakamakon dukar da kawarta kuma room mate inta Hajara ta kai mata
"Nafisa kina nan kina jin sauti ga lecturer Hamza zayyi mana test"
"dan lecturer Hamza zai baku test sai akace ki tayar min da hankali nifa bana son takura kidaina mun irin wannan abun"
"Allah ya baki hkr Nafisa gani nayi bai dace ace na rubuta batare da na sanar dake ba"
"oh hakane frnd ngd amma bazan rubuta ba sbd nayi matukar gajiya bt pls do me a favor flash me immediately lecturer Hamza is out of d lecture hall"
"karki samu damuwa i will call u when we are done amma ni kam wani irin gajiya zai hana miki rubuta test bayan kara2 kika zo ba hutu ba"
"Hajara wai meye ruwanki a harkana inace rayuwatace ba taki ba dan haka ba damuwarki bane dan ban rubuta test ba"
Hakane kuma Allah ya ganar dake, cewar Hajara dake kokarin ficewa daga room in.

An hour later

Hajara ce tayi dialing numbar Nafisa bayan tayi picking ta sanar mata cewa sun gama.

Hostel
Shiryawa tayi cikin black pencil trouser da pink top ta sanya veil karami pink da dark pink loafers kasancewar top da veil in light pink, kai tsaye cikin school ta nufa.Office in lecturer Hamza taje tayi knocking ya bata izinin shiga.
Da ganin ta ya washe hakora tare da fadin
"Nafsy manyan gari"
"ina wuni sir"
"Nafsy ajiye sir innan gefe idan muna cikin mutane nake sir amma a irin wannan lkc zanfi ganewa idan kika kirani da Hamza"
Nafisa tayi murmushi tare da zama a kujerar dake fuskantar na lecturer Hamza
"dama ba wani abu ya kawoni ba nazo ne dan in gaida ka"
"haka dai kikace amma nasan akan test in dana bada ne, kar kisamu damuwa kin riga kinyi passing saurani ya zakiyi dani?
Murmushi tayi tare da fadin in dan wannan ne kar kasamu damuwa kazo by 8:pm kayi picking ina.
Toh shikenan Nafsy.Sukayi sallama daga bisani ta tafi hostel cikin farin ciki.

Wacece Nafisa?

Nafisa 'ya ce ga Alh Umar Faruk Idris dake zaune a tudun fulani a cikin garin Minna Niger state, Alh Umar ma'akacin gwamnati ne yanada rufin asiri matar shi daya haj Amina suna da 'ya'ya shida hudu mata biyu maza. Nafisa ce 'yarsu ta fari sannan Ibrahim sai Ismai'l,Fareeda,Hauwa da Siyama autar su.
Sun taso cikin gata da kulawa kasancewar mahaifinsu mai son farantawa iyalinsa, duka 'yayansa na zuwa makarantar fema dake cikin garin minna.

Nafisa ta kasance yarinya ma kokari dai-dai gwargwardo dan bata wuce 4-7th position a skul dan hakane mahaifinta yasa mata burin duniya domin fatanshi a ko daushe bai wuce ganin Nafisa tayi ilimi mai zurfi ba a ko daushe fadi yake Nafisa baza tayi aure ba har sai ta kammala degree. A bangaren haj Amina ma hakane.

A haka rayuwa ya cigaba da tafiya Nafisa bata da kawaye kawarta daya Aisha neighbor insu ce. Aisha na da burin cigaba da karatu but bata samu dama coz she lost her dad suna ss2, 'yan uwan mahaifinta suka cigaba da biyamata skul fees har suka shiga ss3 suka rubuta waec&neco da jamb duk sukayi passing waec & neco sai dai a jamb ne Nafisa tayi scoring 190 while Aisha 160.

Dangin nahaifin Aisha suka matsa kan ta fito da miji aure zasu mata tunda kara2 ya qi ta, a take ta ce su zaba mata duk wanda ya dace saboda bata da saurayin dan bata kula samari a cewar ta aure ba yanzu ba sai ga Allah ya nuna ikon shi nan dai aka yanke shawarar hada ta da dan wan mahaifinta Sadeeq akayi musu aure suna zaune a bosso new york yayinda Nafisa ta samu admission zuwa ABU.

Muhadu a na gaba dan cigabar labari.

Hussainah~Ubandiya🍭
Luv u all 👏🏼

Continue Reading

You'll Also Like

139K 263 17
Wlw thoughts Men DNI 🚫 If you don't like these stories just block don't report One more thing you clicked on it girlypop this a SMUT book there's g...
336K 19.4K 41
You live in a different time zone Think I know what this is It's just the time's wrong
497K 41.3K 59
MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin Ζ™anΖ™anin lokaci. Duniyar daka saba da ita za...
Revive By HoneyB

Fanfiction

11.5K 434 19
Two weeks after the final battle against Sephiroth, Cloud's past has come back. Visions of his parents haunt him in his dreams and since he is severe...