next page

2K 116 2
                                    

🎯🎯🎯🎯🎯🎯🎯
🎯🎯🎯🎯🎯
🎯🎯🎯
🎯🎯

KADDARA KO SAKACI ❓

Written by:Hussaina Nasir Ubandiya

1⃣1⃣ ➡ 1⃣6⃣

Wanene Imran?

Imran da daya tilo a wurin Alh.Anas da Haj.Rabi, haj.Rabi ta kansance mace mai son jama'a ga tausayi da hakuri da sanin ya kamata. Alh.Anas engineer ne a fannin civil engineering ya aiki da ministry of works dake a garin minna, asalinsu shi da haj.Rabi 'yan kontagora ne aiki ya kaisu minna tun kafin a haifi Imran. Sauran yan uwansu na kontagora har illa yau.

Imran ya taso cikin kauna kulawa kasancewar shi kadai Allah ya bawa iyayensa yayi pry&sec skul insa a Abu turab dake minna. Bayan kammala sec skul ya tafi sokoto usman dan fodio university inda ya karanta law sannan yaje law skul dake kano daga bisani akayi calling insu to bar. Yanzu haka yana aiki a high court na minna a matsayin baristern da ake alfahari dashi sakamakon kwarewa da kuma riko da gsky

ABU Zaria

Su Nafisa dama sauran yan department insu ke ta shirin zuwa gida kasancewar yau suka kare exams insu na first semester u.g 3. Nafisa ce da sauran room mate inta ke hira yayinda Nafisa da hajara ke jera kayansu cikin trolley
"su Hafsay kam ku da gida ba yanzu ba kunada sauran one month to go" fadin Nafisa kenan
Hafsat dake kwance up bunk ta gyra kwanciyarta tare da fadin "ai wlh ba karamin haushin canzawar calendar mu nayi ba da yanzu bazai fi mu kara 2 weeks a makaranta ba"
"eyyah so sorry 4 u gals" fadin Hajara dake kokarin rufe zip in trolleyn ta sannan ta koma kan Nafisa mu tafi ko sukayi sallama da yan matan dakin, direct motor pack suka tafi inda Hajara ta shiga motar kaduna & Nafisa ta shiga na minna (sai muce Allah ya kai su lfy)

A garin minna

Da isar su Nafisa ta ciro wayarta a hand bag ta kira mahaifinta ta sanar mai sun iso, ya amsa mata zai zo ya dauke ta.
Bayan wasu yan mintoci sai ga Alh.Faruk ya iso, yayi matukar farin cikin ganin yar tasa sukayi exchanging greetings daga bisani suka dunguma zuwa gida.

A gida bayan an gama gaish2 da tambayarta karatu dakinta ta nufa ta iske shi a gyare wannan ta san aikin su Fareeda ne . bathroom ta fada tayi having shower ta fito ta zura doguwar rigar abaya ta fita zuwa dinning taci abinci.

Bayan sallar isha'i suna zaune dukansu a parlor suna hira banda daddy da ya tafi duba abokinsa da bai da lfy, anan ne mahaifiyar Nafisa ke sanar mata haihuwa kawarta Aisha yau sati biyu kenan." oh ba'a kyauta ma Aisha ba ace a shekarunta har ta fara haihuwa mafarin ta tsufa da wuri"
"toh mummy Allah dai ya raya"
"ameen amma yar Aisha har ta isa daukar dawainiyar wani? Ta ma samu admission a FUT ga karatu ga miji ga yaro, da sun barta tayi karatu kamarki in yaso ta gamawa ayi mata auren (hmm ni dai nace da irin karatun Nafisa gara aure)
"meye sunan yaro?"
"Al ameen amma ana kiranshi da Amir sunan kakanshi ya ci"
Nafisa ta tashi "mummy zan je in kwanta dan nagaji sosai wlh"
"toh Allah bamu alheri a huta gajiya"
"Ameen Allah yasa".

3 days later.

I wil lyk 2 use dis oppotunity 2 say a big tnk u 2 Ummiee Jaafar nd 2 all readers of KADDARA KO SAKACI❓Hussaina luv u all

Hussnah~Ubandiya🍭

KADDARA KO SAKACI?حيث تعيش القصص. اكتشف الآن