next page

1.1K 50 0
                                    

©Exquisite Online Writers.
🎯🎯🎯🎯🎯🎯🎯
🎯🎯🎯🎯🎯
🎯🎯🎯
🎯🎯

KADDARA KO SAKACI❓

Written by: Hussaina Nasir Ubandiya.

6⃣1⃣ ➡ 6⃣5⃣

TO EXQUISITE ONLINE WRITERS.

Ranar thursday amarya da kawayenta suka dunguma zuwa gidan Alh.Ridwan inda aka ware musu dakuna uku yanda zasu sake.

Da misalin karfe hudu na yamma aka fara gudanar da Gwari day(kasancewar su Nafisa gwari ne) Ango da abokansa da kuma danginsa duk suna wurin, kidan al'ada kawai ke tashi aka ba ma ango fatanya or hawuya(hoe) amarya kuma aka bata kwarya da doya a ciki Zayyad ya duka kamar yana noman doya yayinda Nafisa ke bin footsteps inshi tana harvesting suna yin haka inform of rawa ne dangin amarya da ango sai bin su da liki suke duk sunyi dressing a gwari traditional attire, abun yayi matukar kayatarwa sai da aka kira sallar magrib aka tashi daga taron.

Ranar friday aka gudanar da walima a harabar gidan Alh.Ridwan. Saturday yini bayan sallar azahar aka daura auren Zayyad Ahmad da Nafisa Umar Faruk.

Bayan sallar isha'i aka shirya kai amarya gidan mijinta dake G.R.A , aka kaita wurin kawunta da matarsa sukayi mata nasiha mai ratsa jiki kuka kawai Nafisa keyi daganan aka kaita gidan iyayenta dan ta nemi gafararsu sai dai daga mummy har daddy ba wanda ya mata nasiha, koda tace su yafe mata sukace sun yafe daga haka basu kara ce mata komai ba, gwaggonta ta shigo ta fita da ita suka shiga motar da zata kaisu gidan Nafisa.
Gidan yayi matukar haduwa. Suna shiga suka tarar da makeup artist na jiran amarya , nan take ta fara aikinta cikin kwarewa idan kaga Nafisa baza kayi saurin shaida taba sbd kyan da tayi kalar kayan da tayi amfani dasu white nd golden. Autar su daddyn Nafisa da suke kira Aunty ta shigo tana fadin "wai har yanzu ba'a gama shirya amaryan bane gashi har an kwashe kowa nima dawowa nayi ganin shirun yayi yawa" Hajara ce ta amsa "an gama Aunty yanzu muke shirin fitowa" nan suka dunguma zuwa waje Aunty ta shiga motarta, amarya da Hajara suka shiga nasu inda ango yake a baya yayinda abokinsa Yusuf ke mazaunin driver,Hajara ta shiga wurin Yusuf, amarya kuma wurin angonta, Zayyad na ganinta komai ya kwance masa ya rasa abun fadi dakyar ya iya furta "wow angel u luk so breath taking,gorgeous,cute, so tak........ bata bari ya karisa ba tasa tafin hannunta ta rufe masa baki "dear ka manta bamu kadai ne a motar ba?" Zayya yace
"suma ai soyewar suke (Yusuf da Hajara sun shirya kansu tun ranar gwari day) bude baki Nafisa tayi cike da mamaki tace "dear yaushe hakan ta faru? nan ya gayamata komai,duk abun nan da ake Yusuf na driving suna hira da Hajara basu masan abunda su Nafisa keyi ba. Bada dadewa ba suka isa inda za'a gudanar da dinner wuri yayi wuri ko ina ka duba mutanene bayan anyi opening prayer Yusuf da hajara suka bada biography amarya da ango sannan suka yanka cake ango yayi feeding amarya da akace amarya tayi feeding ango Nafisa katuwar cake ta yanko ta tura masa a baki nan fa wuri ya kacame da tafi da dariya.karfe 10 aka tashi daga dinner daga nan kowa ya kama hanyar gida. (sai muce Allah ya basu zaman lfy).

Hussnah~Ubandiya🍭
Luv u all👏🏼

KADDARA KO SAKACI?Where stories live. Discover now