'YAR AIKI

1.7K 42 12
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*YAR'AIIKI*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸

~*love and romantic story*~

*STORY AND WRITTEN BY*
*FATEEMARH XAHRA EEDREES*

'''whattpad@Eedreesfateemarh'''

*46-48*

'''DEDICATED TO MY FIRST LOVE(DEAR MOM)💔😘,UWA TA GARI WANDA KOWANI DA ZESO YASAMETA A MATSAYIN MAHAIFIYA,ALLAH YADAWO MUN DAKE MASOYIYATA,FARIN CIKANA *ILYSM*(I LUV U SO MUCH)MY HAPPINESS🥰💔💔'''

~Fans I'm so sorry for the late update,wlhyy schl ne yaboyeni but insha allah zan dunka dagewa ina muku ko ba yawa,I luv u guys lyk crazy~💔💔

~My haseenart,kawa tagari I want to use dis opportunity to appreciate, tnch u pretty, I really appreciate for ur luv and care tnch u bestie.~🙏

~my kumurya ina tayaki murnan kammala book dinki *Shine rayuwata* allah yasa kin gama a sa'a aameen yarabii.~

*Ga masu bukatan littafin ZEE 'YAR BARIKI zaku iya turo katin m.t.n na 200 naira kacal ta wanan number 08102827812/09066710753*

*Account number 20523000837 Aisha musa U.B.A bank*

*ZEE 'YAR BARIKI*

*(love and romantic story)*

~_kada kubari abaku labari_~

'''''KASOWA DAN UWANKA ABINDA KAKE SO WA MA KANKA,ALLAH YASAMU MUFI KARFIN ZUFIYAN MU,AAMEEN YARABI'''''

*Bismillahi rahmani rahim*

By 3:30 jalil ya iso nageria yan'uwansa da abokanan arziki duk sun taru suna jiran isowansa.

Aunty khareema tana ganin sa ta nufesa cikin farin cikin ganin bro dinta yadawo lfea.

Shima jalil ya rungumeta yina fadin"I really miss u sisto.

"I miss u too my Dan kani,tafada tana jan kumatunsa.

Murmuahi duk sukayi,sanan aunty kharima ta gaisa da habeeb.karasawa sukayi gurin su mom,kanin dad ya rungumesa,yina "welcome my son.
"Tnch u abba.
Lekawa dazeyi ya hango nazeem namasa murmushi dagudu yaje ya ringume nazeem yina fadin"bro kace tafe kuke da dad.

"Wlhy kuwa gee,toh yajikin?

"Da sauki,alhmdllh.

Duk sauran yan'uwa suka rungumeshi shide fushi yike da mom.mom ce ta karaso gabansa tace"kaiii jakan ubanka baka ganni bane?

Shuru yayi sekuma ta basa tausayi dan yasan ynxh tayi nadaman koran feenart.rungumeta yayi yina fadin"I miss u my hajiyata.

"I miss you too son.tafada hade da kissing dinshi a gefen kumatu.

Mota suka nufa nazeem ke tuki sunata hira da family cikin farin ciki da kaunar juna duk da koh cweetie shi na ransa dama allah zesa yaganta yanxuh besan wani irrin farin ciki xeji ba.

Bayan sun isa gidane suka haddu family sunacin abinci nan fah aunty sameera takira mijinta a waya gausawa yayi tace"ina sauran yan gidanne ina Dana?

Jalil dake gefe inteesar ta dane masa cinya se wasa suke yace ganinan mom.

Yawwa dana yajikin naka?
Dasauki aunty.
"Gud haka nikeson ji.
Yaushe zaka zo mana Lagos hutune?

Mami senan da wata 5 dakwai ayukan danikeson yi kuma sunada yawa,in nagama zamzoo.

"Yawwa my son seka zo in zakazo kasanar dani fah.

"Toh mom.

Aunty khareema ce tace toh aunty shi kadai kika sani ni baza'a tambayeni yaushe zanzo ba?

YAR'AIKIOn viuen les histories. Descobreix ara