YAR'AIKI

1.6K 58 3
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸

      *YAR'AIKI*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*~Love and romantic story~*

*STORY AND WRITTEN BY FATEEMARH ZAHRA EEDREES*

*whattpad @Eedreesfateemarh*

®🌁

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
{{Ƙungiya Domin wayar da ƙan mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}

         ★{{F.J.W.A}}★📖🖊️

https://www.facebook.com/Fajin-jini-writers-association-109611777388680/

*42-45*

'''DEDICATED TO MY ANGEL(DEAR MOM)❤️🔐,UWA TAGARI MESON CIGABAN YAYANTA AKODA YAUSHE,BANI DA TAMKARKI MAHAIFIYATA ABUN FARIN CIKINA🥰 KIN SHAYAR DANI🤱KIN TUFATAR DANI👚KIN BANI ILMI DANIKE TINKAWO DASHI💪,BANIDA ABUNDA ZAN BIYAKI DASHI SEDE INCE ALLAH YA BAKI ALJANNATU FIRDAUS🤲,NAGODE MAHAIFIYATA ABIN KYAUNATA'''🤰🤰

~_Ba kullin zan dunka posting ba,amma zan dunkayi kamar so ukku a sati,in har ina ganin sharhi mekyau_~🙅‍♂️🙅‍♀️

*Fans game bukatar sabon book dinmu Wanda marubuta kamar haka suka rubuta*

_*Real farhana marubuciyar YAR'AIKI, da zeey kumurya wacce ta nishadantar daku a littafinnan me suna SHINE RAYUWATA muna muku albishir da sabon littafinmu mesuna ZEE YAR'BARIKI,wannan littafin yana sauke da soyayya,cin amana,muna funci,cin zarafi,bad influence, mugunta Dade sauransu.*_

_*ZEE YAR'BARIKI*_
_*( Hot love and romantic story)*_

~*masoya kada Ku bari abaku labari*~

*LITTAFIN ZEE YAR'BARIKI NA KUDINE*
*Game so ze turo katin mtn na 200 naira kacal ta wannan number, 08102827812*
*Screen shot tawannan number through WhatsApp 09066710753*
*Account number*
*2052300837 Aisha musa U.B.A bank*

*Fans munayinku over*🥰🥰💋💋


'''RECAPS'''

     
          Mom dake dakai tana barci saboda tunda zee baby ta wuce islamiyya ta kwanta dan hutawa,ay a furgice ta tashi tanufi dakin su juwairiyya ita juwairiyya dagudu tabar tea din datake hada mata ta nufi dakinsu......!!!

Bude dakin dazasuyi.....!!!!

            '''CONTINUATION'''
   

Feenart ce kwance akasa tana ihun mararta!!!!,bayantaa.

Dasauri mom da juwairiyya suka nufeta,mom ce tacewa juwairiyya ta dako mata mayafinta a daki tazo su kaita asibiti ciwon nakudane yakamata.

Dasauri juwairiyya ta je dakin mom ta dako mata gyalenta ta dawo ta mikawa mom.

Mom ta amsa tayafa hade da cewa dako makullin mota kizo mu kamata.

Juwairiyya ta dauki makullin mota da gyallenta ta da waya.

Ita da hajiya sukan tasar da feenart suna jera mata sannu kamar me.

Itako kuka take tana kiran sunan allah.motar da daddy yasiyan masu suka shiga juwairiyya ta shiga mazaunin driver yayin da mom suka zauna a baya ta kwantar da feenart a kafarta.

Juwairiyya ko gudu take dan kukan da feenart keyi har zuciyarta take jin sa.

Mom ce tawa family doctor dinsu waya,gasunan hanya dan atanaji komai kafin su zo.

YAR'AIKIWhere stories live. Discover now