YAR'AIKI

1.5K 64 3
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸

      *YAR'AIKI*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*~Love and romantic story~*

*STORY AND WRITTEN BY FATEEMARH ZAHRA EEDREES*

*whattpad @Eedreesfateemarh*

*38-39*

®🌁

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
{{Ƙungiya Domin wayar da ƙan mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}

         ★{{F.J.W.A}}★📖🖊️

https://www.facebook.com/Fajin-jini-writers-association-109611777388680/

'''DEDICATED TO 'YAR AIKI FANS,MUCH LUV SIS ALLAH YABARMINKU INAYINKU WUJIGA WUJIGA🥰❤️🔐'''

*Fans game bukatar sabon book dinmu Wanda marubuta kamar haka suka rubuta*

_*Real farhana marubuciyar YAR'AIKI, da zeey kumurya wacce ta nishadantar daku a littafinnan me suna SHINE RAYUWATA muna muku albishir da sabon littafinmu mesuna ZEE YAR'BARIKI,wannan littafin yana sauke da soyayya,cin amana,muna funci,cin zarafi,bad influence, mugunta Dade sauransu.*_

_*ZEE YAR'BARIKI*_
_*( Hot love and romantic story)*_

~*masoya kada Ku bari abaku labari*~

*LITTAFIN ZEE YAR'BARIKI NA KUDINE*
*Game so ze turo katin mtn na 200 naira kacal ta wannan number, 08102827812*
*Screen shot tawannan number through WhatsApp 09066710753*
*Account number*
*2052300837 Aisha musa U.B.A bank*

*Fans munayinku over*🥰🥰💋💋

    ~Ba kullin zan dunka posting ba,amma zan dunkayi kamar so biyu a rana,in har ina ganin sharhi mekyau~😂😉

      '''RECAPS'''

Personal car din suka shiga akayi asibitin dasu gaba daya......

Direct hospital aka nufa dashi likitocine suka dubasa sa.

Bayan an gama dubasa ne aka kaisa *Resting room* dan yasamu hutu.

Su mom ne suka shigo dan dubasa,doctor ne yace"yanzuh jikinsa dasauki...

"Amma miyesa be farka ba?hajiya ta tambayi doctor.

"Eh,insha allahu ze farka,saboda munasa ran aiki damuka masa yayi kude biyoni office kujii.

"Owhk doctor tnch u.

Duk wanan zancen sunayinsa ne cikin harshen turanci.

Dadare duk suka wuce gidan jalil dake instabul.

Sosai hankalin hajiya ya tashi,nadama da danasani kawai takeyi,aunty kareema kuwa shiru tayi kawai tana kallon hajiya.

Bayan kwana 2 alhamdulillah jikin jalil din yafara,sauki.

amma haryanzu ba'abunda yake iyawa sedai adaga a kwantar a tayar.

wani aminin jalil ne wato Habib yake jinyarsa,aunty kareema ta koma naija.

itama hajiya yau take shirin tafiya saboda harkokinta kudin hannunta ya kusa karewa,zata bar jalil da Habib ne.

        *********************

      Nafeesat ce zaune adakin juwairiyya,tanacin jikakkiyar aya.suna hirarsu irinta kawaye masu matukar kaunar junansu.

Zee ce tashigo dakin da sallama" aunty feenat wai kizo inji mommy.

YAR'AIKIWhere stories live. Discover now