YAR'AIKI

2.2K 69 6
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸

          *YAR'AIKI*

    🌸🌸🌸🌸🌸🌸

Love and romantic story

STORY AND WRITTEN BY FATEEMARH ZAHRA EEDREES

whattpad Eedreesfateemarh

Page 9-10

Bismillahi rahmani rahim

Jalil yamanta kwata-kwata akan nafeesa yake don duk matan dayake bi a turai betaba gamsuwa dasu kamar nafeesa ba jinshi yake sakayau,zamewa yayi ajikinta ganinta yayi akwance gashi duk jini yabata bedsheet din kansa yarike yina takaicin abinda ya'akata ma feenart.

Kuka take ko magana takasayi dan tsananin azaba,ga gabanta dayake mata azababen zugi da radadi.

Tashi yayi yanufa toilet,tsarkake jikinsa yayi,itama yahada mata ruwa me tsananin zafi fitowa yayi ya kinkimeta kamar wata yar'tsana,yanufi bathroom da ita.

Nafeesa babu halin hanasa haka tanaji tana gani sunkuceta izuwa toilet.

Sata yayi cikin ruwan zafin daya hada mata.

Wani kara tasaki tafara kokarin tashi.

Dada tsomata yayi cikin ruwan yanafadin"pls baby kizauna zaki samu relive.yafadi hakan kamar yayi kuka.

Seda ta dade a ruwan sanan yacanza mata wani ruwan seda yayi mata hakan so ukku,sanan yabarta a toilet din yafice.

Yina fita ta samu tayi wanka sanan ta tsarkake jikinta,ranta na mata babu dadi shikenan abinda ta dade tana tal-talinsa,da kulawa dashi,wai shine ya jalil ya lalata mata shi acikin minti 1,innalillahi wa ina'illahi raji'un,yanxuh wani namijine ze aureta a haka,koma tasamu wanda ya'aureta a hakan duk sanda ya kusanceta yajita a bude,wani irrin kallo ze mata?kallon mara kamun Kai tabawa kanta amsa.

Jalil nabarin toilet din farar jallabiyansa yasa yanufi side din hajiya,kodayashiga babu kowa a falon daman yasan hajiya se yamma zata dawo,dakin nafeesat ya shiga wani kamshi ne yabugarmasa hanci,girgiza kansa kawai yayi,Waldrop dinta yabude dan Ciro Mata kaya abinda ya birgeshi komai na ciki a tsaftace agyare,duk tsaftarshi seda ya yaba da tsaftar nafeesat,doguwar riga,bra da pant yaciro mata sanan yafito ya wuce dakinsa.har lokacin  bata fito daga toilet ba hakan yasahi zaman jiranta,yafi 30mn a zaune still bata fito ba gashi bejin karan saukan ruwa tashi yayi ya kwankwasa kofan toilet din yina fadin"baby baki gama bane?still no answer.bude kofan toilet din yayi.

Tagama da allama kunyar fitowa take.

hanunta yakai ze rikota.tafizge.fita yayi a toilet din.

Itama tabi bayansa dakyar take tafiya kokarin tafiya dede take amma takasa,sema wani zafi datake ji.tana fitowa ya nuna mata kaya kinsawa tayi seda yafita falonsa sanan tasa kayan(niko nace feenart me zaki boye bayan yaga komai lol).kayan yayi Mata kyau sosai in fact yadau fatar jikin ta sosai wato chocolate skin.

Dayammaci hajiya tadawo tunda tadawo bataga nafeesa ba abinci kawai tagani akan dining,dakinta ta nufa akwance taganta ta lullube da blanket se rawan sanyi take karasawa gadon tayi"Nafeesat,Nafeesat.

"Na'am tabude blanket din data rufe fuska dashi,hajiya kindawo? sanu dazuwa.

"Eh nadawo bangankiba se abinci,nashigo dubaki kuma naga kina rawan dari meke damunki?........

Kagagen labarine banyi dan wani ko wataba

more typing
more comment

(Real farhana)😍😍

Pls share

YAR'AIKIWhere stories live. Discover now