YAR'AIKI

1.5K 47 0
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸

          *YAR'AIKI*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸

~*Love and romantic story*~


*STORY AND WRITTEN BY FATEEMARH ZAHRA EEDREES*

*whattpad @Eedreesfateemarh*

®🌁

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
{{Ƙungiya Domin wayar da ƙan mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}

         ★{{F.J.W.A}}★📖🖊️

https://www.facebook.com/Fajin-jini-writers-association-109611777388680/

*Dedicated to my lovely sister Maryam Eedrees❤️🔐*

~*Zakuji laila yar'bariki shuru kwana biyu wallahi wayar marubuciyarne yasamu matsala,she need your prayers*~

*35-36*

Mom da juwairiyya ne dake falo,suka nufiii dakin dagudu har suna gwarewa.suna isa suka tarar da nafeesa agado,da'alama suma tayi.mom ce tacewa juwairiyya ta sama mata ruwa.

Juwairiyya ta dako ruwa a gora tabude wa mom marfin goran.

Mom ta amsa ta yayyafawa nafeesa.

Wani nauyayan ajiyan zuciya tasauke,hade da bude idanuwanta ahankali,a hankali ta saukesu akan su mom.

Juwairiyya tayi saurin matsowa kusa da ita hade da rugumarta tana hawaye.

Itama rungumarta tayi.

Mom tarike hanun feenart,sanan tace daughter meyafaru?

Shuru feenart tadanyii for a few seconds,sanan ta sanar da mom.

Shuru mom tayi kafin tace ohk daughter, karki damu,kiyi ta fadin innalillahi wa ina'ilahi raji'un.zaki samu relieve insha Allah.

"Toh mom ngde sosai.

"Kekuma kitsaya da ita,zan karasa aikin.

"Owk mom.

Mom tajuya,tana fita ta dauki wayarta dake kan kujera a falo takira mallan kabiru.sallama tayi masa.

Ya amsa mata.sanan suka gaisa da tambayanta lafiyan iyalanta?

Tace duk suna lfea,sanan tafada masa matsalarta.

Yace"babu damuwa taturo wani yazo ya'amsan mata rubutu,adinka bata insha Allah zataji sauki.

Tamasa godiya hade da sallama.

      
         **************

Kinkimar sukayi,sukayi rushing dinsa zuwa hospital, emergency aka karbeshi,tun 3hr:23mnt aka shiga dashi emergency room amma haryanzuh babu likitan daya fito.

Hajiya kuka kawai takeyi,itama aunty khareema hakan,an rasa wanda ze lallashi wani acikinsu.

Aunty khareema ce tace"hajiya kingani koh?kinga abinda kika aikata ko?

Shuru hajiya tayi dan batada tacewa dan duk abinda yafaru itace silla,se yanzuh take nadamar koran nafeesa,Allah sarki baiwar Allah koma wani hali take ynzuh Allah a'alam.

Jin hajiya batace komai ba yasa aunty khareema cigaba da magana"dan Ina kokarin sanar dake gaskiya,hajiya kika koreni tafada kwalla na tsiyaya daga idonta.

Hajiya ce ta tashi tare da rungumeta tana fadin"natuba natuba,natuba khareema,danallah kiyafemun,wlhy alokacin Ina ganin kamar jalil baze iya aikata hakan bane,nasan nayii kuskure.

Cikin kuka tace"Amma hajiya yazamuyi da batun nafeesa?

Dede lokacin doctor dasuka amshi jalil yafito,dagudu suka nufesa suna tambayarsa doctor yame jikin?

Zare medical glass din dake idonsa yayi yagane hajiya tsaf dan bakaramin shahara tayi ba agarin kaduna har wasu garuruwan,koma badan hakan ba suna matukar kama da jalil.

Kubiyoni office, yafada yana wucewa office dinshi suma suka bi bayansa.

Yina zama yanunawa hajiya kujerar dake gabansa yace have a seat.

Duk suka zauna hade da fuskantarshii.

Cikin sanyi jiki yace"hajiya sakina ryt?

Tace"yes hade da daga masa kai.

"Am sorry to say,yaronku yasamu ciwon zuciya........

Innalillahi wa ina illahi raji'un suka fara salati.

Munyi iya yinmu gaskiya min kasa cinma ciwon....

Toh yanzuh doctor miye solution?, aunty khareema ta tambayi doctor.

Inda da hali kawai a fita dashi waje,akwai doctor dana sani a Istanbul zan iya hadaku dashi.

Eh,za mu iya fita dashi,inde zesamu lafea.

Aunty khareema ce takira mijinta ta sanar dashi halin da'ake ciki.shima yazo asibitin sanan yayi musu biza zuwa Istanbul.

     *Washe gari*

Tun asuba'i suka shirya,misalin 7am suka je airport 7:30 jirgi yatashi se Istanbul.(Allah de yatsare hanya jalil).

    
       ************

Yau dasauki sauki bakamar jiya ba,mom ma dake tunanin aljnune keson takura yartata taji dadin yar'da tagansu suke cikin walwala.ga rubutun datasa me gadi ya amso matana ta sha.

Bakaramin kullawa da ita su mom kegiba wanda tasan ko iyayenta ne se hakan.

Dad ma yasanar musu ze samar musu admission dazaran nafeesa ta haihu dan yafison sufara atare tunda course daya zasu karanta.

Saban waya dad yasiya musu iPhone 11pro da sabuwar mota daya kirar vibe,bakaramin dadi sukaji ba gashi kudin Dad se karuwa yike kullun kamar anasamusu taki.

IPhone 6 din juwairiyya aka baiwa Zeey baby,dan rigima tasa se dad yasiya mata waya.

      *************

Suna isa Istanbul,suna sakowa daga plane, personal car guda four ne sukayi packing suna jiransu se Ambulance din hospital din jalil akasa a cikin ambulance din dayazama kamar gawa.

Gwallar daya zubowa hajiya ne tagoge ganin autan danta asakashi cikin ambulance kamar wani gawa.

Personal car din suka shiga akayi asibitin dasu gaba daya...........

_By_

    _Real farhana_❤️🔐

YAR'AIKIWhere stories live. Discover now