YAR'AIKI

2.3K 71 8
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸

        *YAR'AIKI*

  🌸🌸🌸🌸🌸🌸

~*Love and romantic story*~

*STORY AND WRITTEN BY FATEEMARH ZAHRA EEDREES*

*whattpad@Eedreesfateemarh*

*page 13-14*
®🌁

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
{{Ƙungiya Domin wayar da ƙan mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}

      ★{{F.J.W.A.}}★📖🖊️

https://www.facebook.com/Farin-Jini-Writers-association-101140968266505/

Itakuma ta tsaya dan taran taxi,wata bakar motace ta tsaya a gabanta kirar Benz,cikin mamaki tace ya jalil.

Glass din motan aka sauke,hade da hon alamar tazo.

Kamar kataje,sekuma kawai tatafi,batashiga motar ba,dan tana hangosa.kwana biyu dabata gansa ba setaga yakara mata kyau sosai.

Sanye yake da dakakar shadda wace ta amsa sunanta shadda,farar shaddace wace aka mata aiki da brown zare,gawani goalding glass daya rufe lulu eyes dinsa dashi,katseta yayi da

"Zaki shigone ko bina zaki cigaba dayi da ido.

Yarda ya dakamata tsawa yakoma mata asalin ya jalil yasa babu shiri tashiga motar.

"Kingama guje-gujen naki?

Shuru tayi batace masa komai ba

Yakara nanatawa cikin tsawa.

Kame-kame tafara yi n..i..ni..?

"A'ah ni.yafadi hakane tareda firgar motarsa a tsiyace,gudu yake a kan titi dan ma babu motoci sosai,har suka wuce layin gida,tanasan tambayarsa amma bazata iyaba.a zuciyarta tace ko ina zamu oho,killanma beje office ba yau.

Abinda ya bata mamaki shine layin gidansa dake malali j.r.a ya nufa,hon yayi geat man din gidan yafito yabude masa,sanan yadana kan motarsa cikin gidan,sankin baki nafeesa tayi tana bin gidan da ido,gidan yayi kyau,yayi kyau har yagaji dakyau.

balle marfin motan yayi yafita yina fadin inkin gadama ki fito.

Da kamar bazata fitoba seku tafito binsa tafara yi abaya,wani kofa yabude Wanda yayi using ton print dinshi,tana budewa suka shiga wow aljanan duniya,zama yayi akan daya daga cikin royal chairs din dake zube a falon.

"Ga abinci can kici,yana me nuna Mata dining area da hanunshi.

Dining area tanufa,ta zauna a daya daga cikin kujerun dining din,kullan dake gabanta ta bude fryricre ne wanda yaji namomi,iba tayi taci,bata wani ci sosai ba dan hankalinta ba'a kwance yake ba miyesa ya jalil ya kawota gidansa?shine yake ta yawo mata akai.tashi tayi takoma falo ta zauna tana fadin" yaya nagama inasan zuwa gida inada assignment Ku.....

Bata iya karasawa ba sakamakon wani irrin kallo da ya jalil ya wurga mata yace"gida zaki wuce bayan baki sallameni ba,yayi kwafa sanan yatashi har yafara tafiya yajuyo yace kisameni a daki,sanan yayi tafiyarsa.

Kan nafeesa duk yadaure me yaya jalil yake nufi ne"wlhy kazo kakaini gida,tafadi hakanne tareda tashi tanufi dakin da taga yashiga,knocking door din tashiga yi daga can bangaren yace"yes come in.

Tura kofan tayi a zaune kan gado daga shi se singlet da karamin wando,juyawa tayi dan fita.

Wani tsalle jalil yayi yarufe kofan hade da murda Mata key yazare key din.

"Innalillahi wa ina'illahi raji'un,ya zanfitane,dan'allah ka kaini gida.

"Inkaiki gida fa kikace?

Tadaga masa Kai.

Murmushi yayi hade da taba man's pride dinshi dake Kara masa kyau yace"inkaiki gida baki biyamun bukatana ba.

Tagane me jalil ke magana akai hakan yasa tajuya tanufi toilet da gudu,amma jalil seda yacin mata,daukan ta yayi a kirjin sa yanufi gado da ita ihu take tana bugun bayansa tana mishi magiya amma ko bin takanta beyiba,kayan jikinta yashiga cire Mata........

*wasu suna complaining bana san yin typing amma ba haka bane,exam din danike yine danallah kudinka hakuri inajin dadin comment dinku nagode*

*more comment*
*more typing*

*Real farhana*🥰🥰

~*pls share*~🙏

YAR'AIKIWhere stories live. Discover now