18

55 6 0
                                    

_________________________
     _TSAKA MAI WUYA_
              _1️⃣9️⃣_
           _KHAIRAT UP_

*vote@wattpadkhairi_muhd*

_________________________

Jikin shi na kuma lafewa yayin da ya hada ni da jikin shi ya hade baki na da na shi ya na min wani irin tsotso kusan mintuna hudu ya ki saki na kuma ya ki daina abin da ya ke yi har sai da na yi kwalla sabo da tausayin Yaya tunda nasan wani irin mutum ne wajan larurar shi.

''Masoyiya ta zan yi missing din ki sossai, zan yi missing jnr Aliyu ,zan yi missing komai na Ku,I really love you Heedah na.''

''Kwalla ta zubo min na rike hannun shi sossai cikin nawa da kyar na ce '' ina son ka Yaya na uban Aliyu Yayan Aliyu mijin Heedah.''

Dariya ce ta kubce masa ya ce ''Ina so ki yi min alkawarin za ki dinga tunawa da ni, za ki kula min da kan ki da lafiyar ki,za ki kula min da Jnr,za ki kula min da Mummy da Daddy za ki musu biyayya tamkar iyayen da suka kawo ki duniya Wallahi my Heedah ina son ki yadda na ke son ki bazai misaltu ba,yadda na ke son ki bazai fad'u ba,yadda na ke son ki bazan iya fassara shi ba always remember ina tare da ke.''

''Insha Allahu! Yaya Umar ina tare da kai,kuma zan kula da alkawarin ka zan yi yadda ka ke so Allah ya tsare,ya kiyaye min kai,ya ba Ku nasara a kan abin da kuka je yi dan tsaron lafiyar mu Allah ya kare ku.''

''Amin!Mata's yanzu ki koma ciki ki yi ts min addu'a in mun isa kd zan kira ki ksmin mu tafi.''

''Ta lumshe idanuwan ta sannan ta sauke su kan fuskar shi ta yi dage ta
Sumbaci goshin shi ,da kumatun shi ta kuma rungume shi I'll miss you and I love you!.''

Haka muka rabu dashi nayi dauriya sossai wajan rike hawaye na sabida kar na karya mishi gwiwa na fi so ya tafi da confidence din shi ban san mu zama weekness din shi na fi so in ya tuna ni ya tuna da fara'ata da murmushin da ke kan fuskata ,ba ya ga hawaye na ba da sad face ba.''

Haka muka rabu mu na kewan junan mu.

Ban bar hawaye na sun zuba ba sai da na shiga ciki na shige daki na direct na sa kuka sossai na yi kuka har ciwon kai ya saukar min ins dafe da kai na aka yi knocking hade da bude kofar da siririyar sallama.

Amsawa na yi jiki a mace  na dago idanuwana da suka yi ja dan kuka. Yaya Aliyu na gani da Jnr a hannun shi da kuma waya.

Hmm' ke kam an yi raguwa me za ki zo ki cika mana kunne da kuka? Er kauye kawai mayyar miji.

A hasale na ce eh din! Ina ruwan ka da ni na ji din ni mayyar Mijin ce ka nuna min taka mayyar matar na fadi ina murgud'a mishi baki na kaman zai fad'o kasa.

Dariya ya yi sannan ya shigo sossai ya Dora min Aliyu karami a kan cinyata ya ce ni ki kula min da d'ana ban san shashanci tuntuni yaro kin barshi ya yi kukan shi ya gaji ba ki bi ta kan shi ba toh Wallahi kan shirman ki in Aliyu na ys kums kuka sai mun Zane ki da zabori (bulala).

Dariya na yi wadda ban san na yi ta ba na dauki Aliyu na rungume shi a kirjina.

Sai da safe.

Allah ya tashe mu lafiya.

Amin.

TSAKA MAI WUYA(a complicated love story)Where stories live. Discover now