13

56 5 0
                                    

_TSAKA MAI WUYA_
     _KHAIRAT Up_
        _1️⃣3️⃣_

_freepage_

Matsowa ya yi jikina sossai Muke jin numfashin junan mu ya soma shinshina ta ya na wani irin abubuwa wanda bazai fadu ba bare ya fassaru . Ni dai na san na sha kuka babu wanda ban kira ba hatta yaya Aliyu sai da na kira dan ba karya na ji a jiki na sossai.

Washe gari da safe ya gyara wurin sannan ya Tara min ruwan zafi ya sani a ciki wani irin zabura na yi da kyar in ban ji ciwo ba dan bai bi ni ta sauki ba na ji a jiki na ba kadan ba bayan mun yi wanka na yi sallah sannan ya hado min tea da soyayyar wainar kwai ya kawo min har daki tare da dumama wannan ragowar kaxar muka zauna muka ci tare ni da shi daga bisani ya sa na daura zani muka je asibitin barrack aka duba ni kan mu dawo ma zazzabi mai zafi ya kamani sossai ya tausaya min kuma ya yi Dana sanin abinda ya aikata mini . Yasan jaga Jaga ya yi mini har ba na gane komai.

Sai yamma na farfad'o daga barcin da na yi dan cikin magungunan akwai na barci a ciki ,kuma alhamdulilahi da 'kwarina na tashi. Na sako wanka na sake kaya na yi kwalliya na fita falo.

Dai dai nan ya shigo da kakin shi ya yi min wani irin kwarjini da kyau ban san sanda na saki murmushi ba ,shi ma ya maido mini ya bude hannayen shi alamun na karaso jikin shi cike da takun isa da daukar hankalin mai kallo na karasa jikin shi na fada jikin shi ina mishi wani irin kukan shagwaba.

Ai tuni ya rude jikin shi ya soma rawa ya ce ''Menene Mata's,me aka yi miki?.''

'''Ba kai ne ba...''

''Ni ne me?.''

''Ba kai ne ka sa ni kuka ba?.''

''Ya kama kunnuwan shi ya ce ki yi hakuri , am sorry ke din ce dadin ki yayi yawa.'''

''Dukan kirjin shi na yi ni ba na so Allah.''

''To shi kennan ba kya so muje mu ci abinci na gaji Wallahi ban ma gama duba abinda na ke yi ba na tattara na dawo sabida ke.''

Wai ba za ka huta ba bayan ka yi aure?.

My lady! '''Am a soldier! And a solder is never off duty!.''

Hum! Shi kenan ni dai gaskiya ban yarda bs waye zai yawatar da ni a garin Kaduna?.

Oh! Mata's kennan kin warke?.

Uhm!.

To shi kennan zo muje ki ji wani labari.

Na noke ina dariya na yi baya ya yi kokarin jawo ni jikin shi na yi zillo na yi baya haka ya dinga bi na ina gudu a takaice dai na gaji na fada kan kujera ya kwanto a jiki na , mi love!. Uhm mi love! Ya dai kin gaji ne?. Na gyada mishi kai na kissing din lausassun lips di na ya yi ,na runtse idanuwa na ina jin shaukin kasancewa tare da yaya Wallahi ina son Yaya Umar iya adadin da bs na ganin laifin shi kuma bazan taba ganin shi ba na rungume shi sossai ina sauke ajiyar zuciya. Ban san adadin lokacin da muka dauka ba a hska nadai san ina jin dadin kasancewa da yaya haka  shi ma.

*

Kullum cikin soyayya Muke ni da yaya matikar ya dawo gida to lokacin shi na wa ne ko waya ba ya kunnawa kasheta ya ke yi. A zamantakewa ta da Yaya ba karamin kula da so da kaunata ya ke yi ba komai na ke so ya na yi min ko motsi nayi zai ce meye duk da wata dabi'a ys na da yawan kule kulen yan mata wani zubin ma har gida zaka ga an biyo sa amma ban taba ce mishi uffan ba balle in ce ci kan ka kuma ko maganar ban taba yi mishi ba ko na nuna mishi a fuska bs sabida kawai na san abu guda na yarda da miji na kums yasan da yan mata ya jijirce ya aure ni kunga kuwa ni ce matar ta shi kuma shi ne miji na, kennan na fi yan matan da suke damun shi tunda ni ya hadani da rayuwar shi kuma ya killace ni hakan yasa ba na wani damuwa sossai.


Wani lokacin zai ce min kiyi hakuri Shahida na, nasan kina hakuri da ni,na san kina dauke kai a kan wasu abubuwan da nake aikata miki amma ina so kiyi hakuri kin ji wata ran sai labari nasan cewa kina so na kina tayani da addu'a ni dai na san ina son ki kuma bazan taba haintar ki ba ko na ci amanar ki ba da wata duk wadanan yan matan da ki ke ga ni Wallahi ni ba son su na ke ba......

Hannu na sa na rufe mishi baki na ce ''Yaya na ni fa ban ce komai ba na yarda da kai kuma ni ai na fisuu tunda ni ce matar ka su ai minus ne ni dai kawai ka cigaba da rike alkawri na.''

Insha Allah! Zaki same ni mai rike miki amanar ki ina son ki!. Muka rungume junan mu ni da Yaya na Abun kaunata.

TSAKA MAI WUYA(a complicated love story)Where stories live. Discover now