Alhaji suleman (1)

480 40 2
                                    

shuru zarah tayi itama dan bama ta san yadda zata fara yi masa magana ba chan se ta ce "ajin ka nawa a school?" tankwashe kafar sa yayi ya ce "jss3" kada kai tayi tana murmushi "gaskiya zanje ince a rage ma aji"

umni ce ta shugo dakin da salamar ta ta samu wuri a a gadon ta kwanta tana fadin "bismillah". "ki tashi ki zauna ina son magana dake kinji?" cewar zarah.

"ina jinki" umni ta fada daga kwance kallo zarah ta bita dashi " yaya suleman ne fa". tashi tayi daga bisa kwanciya tayi mata alamar tayi shuru. "kin san bana son maganar mutumin nan dai ko?"

gwalo ido tayi "ke meyasa bakya barin abu ya wuce? thom dan ma inji in gaya miki... wani family friend ne yazo yana neman aure se baba yace wae ya bashi ke. gibi daurin auren ma"

"¿Què??" (me??) umni ta fada da karfi. shuru zarah tayi ta kalli fahd da ya yake zaune kamar an dasa shi. "no entiendo?" (ban gane ba?) umni ta fada tana mikewa.

itama zarah tashi tayi "kinga kar kiyi wani abun da zaki nadama yanzu a gaban danki" shuru umni tayi ta fice daka dakin.

raba ido kawai fahd yake. shi ba abun ya tambayi me ya faru ba dan tun da suka fara hirar su hankalinsa ya bar wurin."

"dama ban fada miki ba wallahi... kuna zaman ku na zo na tayar miki da hankali" zarah ta fada tana dafa yar uwarta."

na dawo

Shahara (Hausa Love Story)Where stories live. Discover now