binkice (3)

669 35 0
                                    

"Friend where did you learn to speak so fluently?"

Yatsa fahd yasa a kan leban shi alamar tayi shiru. Ko da zia ta ga haka ta gane akwai wani abu a kasa amman tinda beyi niyar sanar da ita ba ta yanke shawarar zai fiye ma kowa alheri idan ta bar zanchen.

"Friend na kawo ma gifts" ta fada hade da zuge jakanta nan ta hau fiddo da tarikichen da ta lodo a mall.

Har zia ta gama fahd bece komi ba. Seda ta kare jera su akan bench ta hau yi masa bayani sannan ta hada komi ta danka masa.

"ki barshi kawai nagode" fahd yace yana me maida hankalinsa kan littafin da yake dubawa. Gim zia tayi ita gaba daya rayuwarta ba ta taba baiwa mutum gift yayi rejecting ba.

"Why?" ta dan bata fuska " wallah ko mene ma seka karba" shuru fahd yayi yana kallon ta wannan bakin nata a zumbure. Hannu yasa ya dau wani biro silver and black, biron so simple yet stylish.

"Na dauka pen."

zia batace komi ha ta hauka wani pen in me gold and black ta danka masa sannan ta kuma cewa ya dau wani abin ama tik yakiye tayi dubarar duniya dan ta shawo kanshi yaki karban ko cleaner. Haka ta hakuravta mayas da su jaka ba da sn ranta ba.

Bayan an tashi suka fita daga makaranta tare kowa yayi tashi hanyar a bakun gate. Ita ta nufi mota shiko ya dosa hanyar gida.

Umni na zaune da hajiya amina taji salamar dan lelen ta, daman tini hajiya amna ta ga sha biyu da rabi nayi umni ta hau kwabe kwabe da soye soye. Har tayima hajiya amina tayi ama hajiya amina tace mata ita ta cika dam dam tun wanda taci dazu

Sannan ta bude gida yadda idan yazo ba seya ta tsayawa a rana ba.

Guys if you want to try i will leave the recipes below

Tin a bakin kofa fahd yake ta faman kiran umni "umni! Na taho maki da tsaraba" har ya iso a guje yayi burki da ya lura akwai fa bakuwa.

"Inna wuni" ya furta ze durkusa hajiya amina tace ya barshi kamar yana jira fahd ya zagaye ta gefe ya zauna a gefen umni.

Na gode.

Waina:

• three or more cups of flour
• two to four table spoon of oil
• ½ teaspoon of salt or one maggie cube
• water ( kowa da iya adadin da zai iya masa)
•egg

1- mix the dry ingredients in a round bowl

2 wisk water and egg un a diffrent bowl

3 combine the two and kneed until it looks and feel like a chinchin dough

4 add oil

5 cut into roughly equal pieces and use a Rollin pin to make medium or small circles.

6 fry it on a heated pan with a bit of oil

Sauce

• one onion choped, at least 5 tamatoes and 3 paprika sliced , crushed garlic, diced carrot and patatoes finally oil and seasoning.

All you have to do is fry the onion and garlic until slightly golden then add paprika and tomato followed by patatoes and carrots. You can add the seasoning along with the tomato

You can serve when the patato is cooked 😋😍

Shahara (Hausa Love Story)Where stories live. Discover now