Chapter 10

3 1 0
                                    

Tana cikin wannan hallin month din ta ya kama haka ta karasa yinin cikin ciwo har dare ya ja sosai bata yi bacci ba dan cikin ta namurdawa ga kuma ba magani a gidan ga tsoran da ke cikin zuciyar ta har dai asuba tayi sannan ta samu ta kawnta, 9 na bigawa dan tijara Adyan ya zo ya tashe ta ta gaya mashi bata jin dadi.

Ya tambaye ta mike damun ta ta fadi mai yayi shiru sannan ya fita ya kira Ado ta waya ya sa shi ya siyo ma su bread da kuma maganin Afeeya.

Ya dawo kitchen din ya dudduba har ma store shi bai ga komi ba ke nan sheganta kar ta ce.

Ya koma parlour ya jira har Ado ya dawo ya amsa saqon sannan ya shiga kitchen ya hada shayin sa har sai da yagama breakfast din sannan ya wuce dakin nan ta ya aje mata ledar maganin ya wuce ba tare da ya ce mata uhfan ba.

Da fitar shi ta jawo ledar ta ga magani ne a cika ta balla magungunan ta sha sannan ta koma ta kwanta.

Ba ta san ma ya bar gidan ba dan bayan ta sha maganin bacci ta koma ko da ya shigo ya iske ta tana bacci ya juya ya fice.

Bata tashi ba har sai bayan la'asar, tayi wanka ta Shirya ta koma ta kwanta ba ta ji duriyar sa ba sannan bai zo ya tambaye ta abincin ba haka dai har dare yayi.

Adyan yau bai ci na rana ba dan ko gidan bai dawo ba ya wuce gidan Hajiya yaci na dare sannan ya dawo ko da ya dawo bai bi ta kanta ba ya kwanta.

Da safe shi ya shiga ya hada breakfast din sa ya ci itama bayan ta shi nata ta hada break fast a tsorace ta koma daki ta ci ta shirya sannan ta wuce parlourn shi ta na budaai kofar shi kuma zai fita ta gaishe shi sannan ta ce:"Ya ya Adyan dan Allah ka fita da ni tsoran gidan na ke ka aje ni a gidan Hajiya ko Aunty Yaanah dan Allah.

Ya ce ban hanya in wuce.
Ta sa mashi kuka, tare da cewa "Gaskiya na ke fadi ma na gajji mutun kullun yana gida.."

Ya banga je ta ya wuce. Ta fadi kasa ta na kuka zai fita ya dagata ya ce dauko mahaifin ki.

Ta na jin haka da sauri ta mike tare da ce wa na godai ta wuce daki da saurin ta ta dauko mayafin ta fito suka fita.

Ya aje ta a gidan Hajiya dan ya san Aunty yaanah na fita aiki.

Da isar shi a office sactary ta ce mai Shi yana da bakuwa, ya tambaye ta wace ce, ta ce hauwa'u hanbali. Adyan yace bayan 30 miute ta shigo.

Ya zauna a office chair ita kuma ta fita. Ya jawo wasu files ya fara dubawa.

After 3o minute Hauwa'u ta shigo. Adyan yayi mamakin ganin ta.
Ta ce kar ka yi mamakin gani na. Ta ja kujera ta zauna.

Fuska a daure ya tambaya "Mi ya kawo ki nan?

Tayi karamar dariya ta ce "M.A nasan kayi mamakin gani na. "

farko ga turarai na kawo maka matsayin tukuicin biki.

Adyan ya Harari tiraren da ta miko mai ya ce:"Madam get out from my office."

Iman ta yi dariya ta ce "Haba M.A ka tsaya ka saurarai ni.

Ya mai da kan sa wurin system din da ke gaban sa.

Iman ta ce M.A ka kasance namijin da ko wace mace ta ke burin ta aura, ka hada dukkan abubuwan dake jan hankali mace, Kyau, addini, kwarjini, kasaita, wayewa da kuma kudi.

Ni kawar Afnan ce amma ina so ka sani Afnan ba hakanan take son ka ba kudin ka ta ke so so take ta aure ka da ta aure ka ta kashe ka ta ci gadon kudinka.

Sai a lokacin ya dago kai ya kalle ta. Ta ce na san za ka yi mamaki domin ni kadai Afnan ta ke fadi min komai na ta kuma wannan shi ne burin ta, bayan haka Afnan ta kasance mai bin maza shin kasan sau uku tana abortion the last one din sai dai a ka juya mata mahaifa to gaya min mi za ka yi da mace irin ta.

KAZAFI Where stories live. Discover now