Dialogue

2 0 0
                                    

Assalamu alaikum warahamatullahi ta’ala wa barakatuhu.

Godiya ta tabbata ga Allah ubangijin talikai mabuwayi mai girma da daukaka.

Ina mika godiya zuwa ga sisters of Jannah, Hajiya Hajara tafida, da sauran mutane baki daya.

Meenamajeed marubuciyar is not a curse to have a female child, NURUL QALBI 💖, Rumaisa Milhan ✨ da kuma HAALIN RAYUWA ga kuma KAZAFI wanda yake dauke da darussa.

Kamar kullun meenamajeed bata littafi dan nishandantar wa kadai sai dan ta tura sako ko darussa ga al'umma.

By the way zan yi amfani da wannan damar wurin tallata kayan hajar mu.

👇👇👇

Meemaj all kind of product services kayan su masu inganci ne sun hada da su snacks for occation and small bite, spices, milk product, garin danwake da garlic pepper, bead jeweries, and kids gown.

Za ku iya tuntubarsu ta numbobin waya kamar haka:08107056601, 09162382018, 08036527995
Page din mu na instergram meemaj_03,
Facebook Meemaj all kind of product services.

Your voting and comments encourage me💋♥️🙏

Let start 💥💥💥💥

KAZAFI Where stories live. Discover now