GIDAN MIJINA

54 2 0
                                    


🚨🚨GI DAN MI  JINA🚨🚨

Story & written by

MAMAN AFRAH

     Page 17 &18

    Hannu mika ya dago habarta,tasa hannu ta buge masa Hannu daga habar tata.hannu yasa ya rike duka hannun nata ya ha desu guri Guda ya rike da hannu 1 Sunku yar da Kanta ta yi tana cigaba da kokori ta kwaci hanna Yenta amma ina ya musu riko mai karfi da bazata kwace ba. hannu1 yasa ya kara dago fuskarta dake jike da hawaye dn kuka take sosai tana tuna fada da kkuma kashe da ummarta ke mata na kar ta kuskura ta bari nmj ya rike ko da hannunta ne bare har ya taba mata jiki.baki ta kai zata cijeshi ya yi sauri ya Jan ye Hannun.

"Ka sake ni banaso"tace da murya mai Sanyi da Sanya yawa.

"To me ye dn na rike ki?"ya tambayeta yana mai kallon kwa yar Idonta.

"Ay ni ba yar iska bace,kuma naga su abba Sun mana tsakani da kai"tace tana bata rai alamar bataso.

"To ay nima ba dan iska bane kuma wa yace miki an mana tsaka ni dama ba tsaka ni aka mana ba yanzu ma tambayarki zan yi Kina bani amsa zan tafi sai kuma gobe zan dawo.
Saurin zaro fararen Idonta ta yi jin yace zai dawo gobe.
"Tambaye ni amma kar ka kara dawo wa"
"Ya Sunanki?"ya tambaya yana murmushi tare  da kanne Ido.

"Ka sake min Hannu in fada maka"
Ajiyar zucia ya sauke mai karfi'Sannan ya sakar mata Hannu.

"Suna na AYSHA HUMAIRA"

"Ni kuma Suna na KABEER"'yace yana wani kasataccen murmushi.
Tabe baki ta yi ta Juya zata tafi,hannu yasa ya riko hijabinta.

"wannan ba irin tarbiyata bace kar ka kara "tace Ranta a mugun bace tana masa kallon up And Down.

"Sorry"Yace yana jin dadi a ranshi ya samu mata ba kamar yan matansu ba da in ka taba mace ko a jikinta kai wani lokaci ma suke tabaka.Allah shirya mana amin.
Juyawa ta yi a hanzarce ta fara tafia ba tare da ta kuma bi takanshi ba.

"I LUV YOU AYSHA"yace da Dan karfi yan da zata ji yoshi.saurin tsayawa Tayi tare da juyowa yan da taga ya wani tsaya ya maida hankali yana kallonta kamar wani mai jiran tsammani sai ya tuno mata da wani malaminsu da ya musu TP mai Abin daria hakan data tuna sai yasa ta saki murmushi mai san yi kafin daga bisani ta juya taci gaba da tafia Abinta.
Tabar kb da baki sake yana bin bayanta da kallo har sai data bacewa
ganinsa,murmushin da ya gani kwance a fuskarta shi ya kara dulmiyar da zuciyarsa cikin kogin sonta.dn gani yake kalmar daya furta ce ta sata murmushi.hannu ya dunkule ya naushi iska tare da furta yessss,mota ya shiga ya kure music ya fita da gudu ranshi fari kal.

Aysha haka ta karasa gi dansu tana ta bata rai akan tabata da kb ya yi.haka ta shiga gida da fargaba dn tasa a ranta matukar umma ta tamba yeta dalili na Kin dawo warta da wuri to bazata Boye mata komai ba,sai dai tana tsoro tace har Hannu ya rike mata.sallama ta yi umma dake Bayi ta mata gyaram mur ya.shiga daki ta yi take cire Uniform dn kamshi ta ji wanda bana ba tuno mutumin da ya rike mata hijabi v ta yi wan da ya kira kanshi da Suna kabeer Nan ta ji gabanta yay mummunan bugawa haka kuma yay dai dai da kiran da umma take kwala mata wanda haka ya kara sawa ta rude ta dauki uniform din ta turasu a Drower tana zare Ido.

GIDAN MIJINAWhere stories live. Discover now