GIDAN MIJINA

59 1 0
                                    

🚨🚨GIDAN MIJINA🚨🚨

Story &  written by

MAMAN AFRAH

    *Ku* yi *hkr* *na* *jina* *shiru* k *wana* *biyu* *sbd* *wani* *dalili*  *ngd*😍

           Page 13 &14

  BISMILLAHIR RAHMANIR RAHM

" Nace aikin me ta maka da zaka biyota da kaya har gida"abba ya fada yana bin kb da kallo.

"Wlh abba babu aikin dana masa dan Allah ka yarda dani"aysha ta fada wasu hawaye na bin kumatunta.

"Bake aka tambaya ba rufe mana baki mai arahar hawaye"umma tace tana harararta.

"Da kai fa ake ka tsaya kana karewa Mutane kallo"cewar umma tana aikawa kb wata Uwar harara dn bataso ko kadan yaga fuska a Wurinta sbd gaba kar yayi gigin kara tare mata yarinya a Hanya.

"ba dan wannan Babyn da kuka ajiye ba ku kun isa kpu ganni ma,bare har ku samu damar fada min magana.ya fadi hakan a zuciyarsa ,a zahiri kuma sai yace"Wlh abba babu wani aiki data min kaji ma da kanta furta haka da bakinta"kb yace yana Maida fuskarsa ta salahan Mutane dan su kara yarda dashi.

"To Meye amfanin bayar da Kaya,tunda bata Maka wani aiki ba?ko ladan aikin ne ya fara zuwa a gaba kake so ta maka aikin ?"umma tace tana kama tsantsa tare da karkata kai.

"Nifa kamar yadda na fada cewa babu aikin data mini,kuma haka ta fada da bakinta bata mini aiki ba.kuma babu wani aiki da zata min anan gaba kawai zan bata ne dan Kyautatawa kum..........

"Dk Mutanen dake da bukata baka gansu ba sai aysha kawai ka gani?"abba da tun dazu baiyi mgn ba ya katseshi da tambayar.

"Ba haka bane"

"Yaya ne?"cewar umma da ta matsu a sallami kb kosa koma cikin gida.

"Wato na fallatsa mata ruwan kwata ne to a maimakon ta min rashi n kunya sai tamin  saba nin haka to shi ne hkn ya Burgeni nakeso in Kyautata mata,ita Kuma  ta  dau ko cutar da ita zanyi shi ne take ta Gudu,amma Allah yana kallo bani da  cutar da ita amma in haka ya bata mukru rai dan Allah ku gafarce ni"kb ya fada  yana ajiye ledar ka yan  a kasa ya hade han nu wuri 1 alamar roko.

"Sauke Hannu wan babu komai amma ka tafi da ka yan ,kuma inaso daga yau ko a Ins ka ganta babu kai ba ita bare har kace zaka bata wani abu"abba ya fada yana mika Hannu ya kama Aysha,ya yi wa umma nuni da su koma Ciki.dai dai kofa aysha ta wai wayo ta kalli kb dake kallomsu kamar ya bisu.
Shima leder ya dauka yana bai wa wannan yarinyar dake wasa karba ta yi tana tsalle tana cewa ta go de amma kb ko saurare baiyi ba ya tafi zuciyarsa na wani iri ga zafi da Ransa ke yi dn shi gani yake Sun wulaka n tashi,shi da yake da mata masu aji sai wacce dama zai kula amma Suna tsareshi da tambaya kan wannan figigi yar yarinyar tun bai ce yana SONTA ba.haka dai ya karasa gün motarsa ya shiga ya figeta ya tafi.

  Tun daga wannan ranar kb bai sake ko da kallo Hanyar da zata sa dashi da angu war su aysha ba.sai dai kuma tana nan Zaune dara ram a zuciyarsa,dn yanzu dk ya dai na kula Yanmatam nasa ma sai zulaihat dake nace masa taki rabua dashi.yanzu bama ya zuwa ko ina sai dai ya Zauna yana ta tuna ni gaba 1 ya shiga damu wa ko yaushe bashi da tina ni sai aysha so yake ya ganta ko ya Samu sassauci a zuciyarsa.

  Aysha kwa Tun daga wannan ranar bata sake tuno da kb ba,umma ce ma take tambayarta ko ya kuma tare ta a hanya amma sai tace bai sake tare yaba ko motarshi Bata Sake gani ba,bare shi tun ummar na tambayarta har dai daga karshe ta gane ya tafi bazai dawo ba.sai dai ita aysha tana tuna shi ne kawai in zata wuce ta Wurin da suka hadu dashi,tana sauri ta wuce Wurin dan tana gani kamar zai sake bi yota dan haka data iso wurin take kara wutar sauri kamar taci da ka.dan Kullum gani take yana Nan yana jira tazo ya bita da gudu.daga karshe dai kullum tazo wa Jen sai ta hau kira suna yen Allah.

   AFTER THREE WEEKS

Kabeer ya shiga damu war da bai taba zato zai shigeta ba a iya rayu warsa ba, gaba daya yayi baki ya rame baya iya komai sai yana tuna aysha dk ya fita hayyaci nsa.hatta hajiya ta kasa gane meye damu warsa,sabo da yaki ya fada mata dan ya tabbatar matukar ya sa nar mata to kwa  da gagarumar matsala dan zata je ta shuka musu rashi n Mutinci domin tana Iya cewa asiri suka masa suka dauke masa hankali.

Wannan dalili yasa ya boye musu gaba daya damu warsa,dk da sun damu da damu war tashi.haka yake ta kar yar zazzabi yake,sun kaishi asibiti ba ada di amma kullum abu sai kara cigaba yake.

Kb dai yaga abu yaki da dadi dan haka ya  nuna musu ya samu sauki dan yana so ya fita dan ya je yaga abar so kuma mura din zuciyarsa.dan matukar bai nuna ya warke ba to baza,a barshi ya fita ba bare har ya je ga mura dinsa .
  09030283375

GIDAN MIJINAWhere stories live. Discover now