GIDAN MIJINA

54 1 0
                                    


  😍😍😍😍😍😍😍🚨GI DAN MIJI NA🚨

   Story &written by

MAMAN AFRAH

FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION.

           Page15 & 16

  Tunda ya dawo daga masallaci da asuba bai koma ya Kwanta ba,wanka ya sake shiga dama da zai tafi masallaci ya yi wanka.ya fito ya shir ya da wani farin lallausa yardi da aka yi masa dinkin Hannu sun yi matukar masa Kyau.hula da agogo yasa takalmi yasa ya dauki phone dinsa ya kira hajia ya fada mata zai je sutura  kakar wani friend dinsa ta rasu ,hajia addu,a ta mata tace sai ya dawo dan dama damu war da yake bataso kuma sai take gani kamar ba zazzabi bane kadai ke damu warsa.key din mota ya dauka ya fita yana ta zuba kamshi.karfe 6:55 agogo ya nuna ,sauri yake yana so yau ya ganta before ta je scul dan bazai jure ba har a tashe su daga scul ba.

A nesa da Inda yake parking ya faka motar ya fito time ya duba 7:19 dan yayi ta Yanke amma da go Slow bazai bari ya iso da wuri ba.tafia ya soma yi a kafa ya dan yi nisa da Wurin motar samu wuri yayi ya labe.dammm Zucker ta Bada da ya tuna ko ta dade da tafia sauri yayi ya duba agogo 7:39 ya salam yace yana jin wani zazzabi zazzabi na nema ya rufeshi runtse Ido yayi da karfi yana jin kamar ya kurma ihu ko ya samu sassauci daga rada din da yake ji a ransa ,bu de da Ido yayi da ya ji bugu na zuciyarsa na karu wa,kamar an ce ya dago ai kwa ya hango aysha na tafe a nitse kamar yan da ta saba tafia.ajiyar zuciya ya sauke mai nau yi yana kara bude ido sosai yan da zai ke hangota sosai harta zo ta kusa dashi ta wuce ba tare data ganshi ba,shi kuma kura mata Ido yayi tamkar zai fito da Ido.dad da dan kamshi turare data barshi dashi mai sun yin kamshi shi ya kara rura wutar so a zuciyarsa.daker ya lallaba ya koma motarsa ya tafi dan har karfe 8:10.

  Tun daga wannan ranar kb kullum sai yazo dad yaga Aysha dan har sau biu yake zua amma time din da aka tashe su daga boko yake zua,sai kuma ya dawo da yammaci In an tashi daga islamia ya daina zua da safe ne dan kar hajia tasa ake binsa aga Inda yake zua karshe azo a samu matsala.yayi sati biu yana zua ba tare da ya bari aysha ta ganshi ba ko sau daya ba kuma yayi haka ne dan kar ta fada a girda cewar yana zua.Amma kuma shima hakuri yake kawai Dan ya kosa su hadu da aysha ba wai yake gani ta shi kadai ba,so yake su harda Ido da ita dan haka yau ya yanke Shawara zai fito ta ganshi koma mai zai faru sai dai ya faru.

   Karfe 5:00 ya gama shiri tsaf ka na Nan kaya yasa,bakar riga mai kara Min Hannu an rubuta GUCCI a jiki da capital letters sai Jeans da takalmi mai yatsa,sai agogo da man yan zobe na azurfa yasa ya fesa turaruka masu kamshi.Phöne nashi ya dauka zai kira fried dnsa aliyu sai kuma ya fasa dn bai so ya kawo masa matsala dn aysha b

GIDAN MIJINAWhere stories live. Discover now