Cinamana Cerita

Saring berdasarkan tag:

22 cerita

KWANTAN ƁAUNA oleh Nana_haleema
#1
KWANTAN ƁAUNAoleh Haleematou Khabir
Izza, mulki, k'asaita sun tattara a gare ta ita kad'ai. Y'ar sarki ce, jikar sarki, matar sarki. Bata k'aunar talaka bata son had'a hanya da talauci, burin ta d'aya tak...
 😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complete) oleh UmarfaruqD
#2
😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complet...oleh Umar Dayyan Abubakar
LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA T...
GUDU A JEJI oleh fateemah0
#3
GUDU A JEJIoleh fateemah0
GUDU A JEJI, LABARI NE MAI CIKE DA TAUSAYI, CIN AMANA, HASSADA, KYASHI DA SON ZUCIYA, KARKU BARI A BAKU LABARI, KU HANZARTA KARANTAWA DAN KU JI ME LABARIN GUDU A JEJI YA...
IMRAN oleh real__ahmerd
#4
IMRANoleh Ahmad Ibrahim
This story is a life hearted story about passion and compassion.... It is a story that talks about Governance, Love, Hatred, Betrayal, Romance, Life in the brick of Adul...
BAKAN GIZO 🕷️ oleh ayeeshatou1
#5
BAKAN GIZO 🕷️oleh Aysha M Sambo
Tun kafin yasan wanene shi yake fuskantar qalubale a rayuwarshi, Shin yazeyi da rayuwar shi bayan Allah ya Riga ya rubuta haka qaddararsu take? Ta wani hanya zai b...
SIRRIN ZUCI oleh Nana_haleema
#6
SIRRIN ZUCIoleh Haleematou Khabir
Ba wai dan baya sonta ba, a'a sai dan saboda tsananin ƙaunar da yake mata hakan yasa shi sadaukar da soyayyar da yake mata ga wanda zuciyarsa take ganin ba shine ya dace...
🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(UWAR MIJI CE SILA) BOOK 2 oleh AishaMaaruf1
#7
🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(UWAR M...oleh Gimbiya Ayshu
Tunda Hajiya Su'adah taga Mahmoud bai zo ba ta anyana a zuciyar ta cewa Ummu ce ta hana shi zuwa, gashi ta mai miss call ya fi sau ashirin amman ba'a daga ba, in ranta...
WATA SHARI'AH (COMPLETED✔️) oleh PrincessAmrah
#8
WATA SHARI'AH (COMPLETED✔️)oleh Amrah A Mashi
Zazzafar shari'a ce a cikinsa, wacce take kunshe da rikici da tashin hankali. Me ya sa rashin 'yancin kai ya yi yawa a wannan zamanin? Me ya sa talaka yake ba a bakin ko...
TSINTACCIYAR MACE  oleh zeezarewa12
#9
TSINTACCIYAR MACE oleh zeezarewa12
Soyayya ce mai tsanani tun yarinta, shi ya taimake ta, ya fito da ita daga cikin ƙunci na rashin iyayenta da take ciki, sannan ya kawo ta gidan su yayi mata komai ya mal...
AL'AMARIN KISHI... oleh AmeenahMUzair
#10
AL'AMARIN KISHI...oleh Ameenah M. Uzair
Anty gaskiya NA gaji DA boye masu mama al'amarinnan,kawai zan fada musu domin nayi bincike akan matar nan gaba daya ta zarce MA tunanimu kawai ki hakura DA Barrister ba...
SADAUKIN BURHAAN CIGABAN IZZAH KO MULKI oleh JameelarhSadiq
#11
SADAUKIN BURHAAN CIGABAN IZZAH KO...oleh JameelarhSadiq
Kamar yanda kuka sani Labarin Izzah ko mulki labarine wanda ya kunshi mulki na zalinci, ga cin amana ga kuma tausayi da soyayya, kuma kunsa ba gama shi nayi ba to ga Sad...
WUTA DA AUDUGA oleh MumIrfaan
#12
WUTA DA AUDUGAoleh Maman irfaan
Yana magana akan gidaje hud'u, ko wani gida akwai cakwakiya a cikinsa, ku biyoni danjin wannan k'ayataccan labarin
RAYUWAR SHATU  oleh Aseeyahrty
#14
RAYUWAR SHATU oleh Aseeyahrty
A story of young lady
💕💔SON ZUCIYA NE💔 oleh fateemah0
#15
💕💔SON ZUCIYA NE💔oleh fateemah0
littafin da ya samo rubutowa daga RABIATU AHMAD MUAZU (RUBBY) karku bari a baku labari ku karanta ku danna vote kuyi comments
FATIMA oleh ZEEEBELLS
#16
FATIMAoleh Zainab SY
Labarin Fatima labarine mai cikeda tsark'ak'iyar rayuwa,ta taso cikin rashin so da Kular wani mahaluki,Antyntah datafi zama mafi kusanci agareta ta gayyara rayuwarta,ta...
ASMA... oleh Zaynab_yusuf
#17
ASMA...oleh Zaynab Mohd Yusuf
Alokuta mabanbanta idan na duba rayuwata,ina farawa ne daga lokacin da iyayena suka rasu,daga lokacin da na rasa komai nawa,nazama marainiya mara gata da galihu, idan na...
ƁARAWO NE oleh JameelarhSadiq
#18
ƁARAWO NEoleh JameelarhSadiq
Labarine wanda ya kunshi soyayya sarƙakiya ban tausayi cin amana rike addini, ilimatarwa fadarkawarwa nishaɗantarwa duk a cikin litafin ɓarawo ne.
MUGUN MIJI. (LABARIN AYSHATUL_IMILI). oleh khairi_muhd
#19
MUGUN MIJI. (LABARIN AYSHATUL_IMIL...oleh khairi_muhd
_labari ne a kan kalubalen rayuwar zamantakewar aure da matsaloli da mata ke fuskanta a cikin rayuwar aure. Da yadda maza ke wulakanta mata da kin sauke hakokinsu da All...