YAR'AIKI

By Eedreesfateemarh

51.5K 1.4K 67

U all know nobody need to be alone without parent. This is a story of a girl called nafeesat which lost her p... More

YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
Yar'aiki
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
'YAR AIKI

'YAR AIKI

1.8K 43 12
By Eedreesfateemarh

🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*YAR'AIIKI*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸

~*love and romantic story*~

*STORY AND WRITTEN BY*
*FATEEMARH XAHRA EEDREES*

'''whattpad@Eedreesfateemarh'''

*46-48*

'''DEDICATED TO MY FIRST LOVE(DEAR MOM)💔😘,UWA TA GARI WANDA KOWANI DA ZESO YASAMETA A MATSAYIN MAHAIFIYA,ALLAH YADAWO MUN DAKE MASOYIYATA,FARIN CIKANA *ILYSM*(I LUV U SO MUCH)MY HAPPINESS🥰💔💔'''

~Fans I'm so sorry for the late update,wlhyy schl ne yaboyeni but insha allah zan dunka dagewa ina muku ko ba yawa,I luv u guys lyk crazy~💔💔

~My haseenart,kawa tagari I want to use dis opportunity to appreciate, tnch u pretty, I really appreciate for ur luv and care tnch u bestie.~🙏

~my kumurya ina tayaki murnan kammala book dinki *Shine rayuwata* allah yasa kin gama a sa'a aameen yarabii.~

*Ga masu bukatan littafin ZEE 'YAR BARIKI zaku iya turo katin m.t.n na 200 naira kacal ta wanan number 08102827812/09066710753*

*Account number 20523000837 Aisha musa U.B.A bank*

*ZEE 'YAR BARIKI*

*(love and romantic story)*

~_kada kubari abaku labari_~

'''''KASOWA DAN UWANKA ABINDA KAKE SO WA MA KANKA,ALLAH YASAMU MUFI KARFIN ZUFIYAN MU,AAMEEN YARABI'''''

*Bismillahi rahmani rahim*

By 3:30 jalil ya iso nageria yan'uwansa da abokanan arziki duk sun taru suna jiran isowansa.

Aunty khareema tana ganin sa ta nufesa cikin farin cikin ganin bro dinta yadawo lfea.

Shima jalil ya rungumeta yina fadin"I really miss u sisto.

"I miss u too my Dan kani,tafada tana jan kumatunsa.

Murmuahi duk sukayi,sanan aunty kharima ta gaisa da habeeb.karasawa sukayi gurin su mom,kanin dad ya rungumesa,yina "welcome my son.
"Tnch u abba.
Lekawa dazeyi ya hango nazeem namasa murmushi dagudu yaje ya ringume nazeem yina fadin"bro kace tafe kuke da dad.

"Wlhy kuwa gee,toh yajikin?

"Da sauki,alhmdllh.

Duk sauran yan'uwa suka rungumeshi shide fushi yike da mom.mom ce ta karaso gabansa tace"kaiii jakan ubanka baka ganni bane?

Shuru yayi sekuma ta basa tausayi dan yasan ynxh tayi nadaman koran feenart.rungumeta yayi yina fadin"I miss u my hajiyata.

"I miss you too son.tafada hade da kissing dinshi a gefen kumatu.

Mota suka nufa nazeem ke tuki sunata hira da family cikin farin ciki da kaunar juna duk da koh cweetie shi na ransa dama allah zesa yaganta yanxuh besan wani irrin farin ciki xeji ba.

Bayan sun isa gidane suka haddu family sunacin abinci nan fah aunty sameera takira mijinta a waya gausawa yayi tace"ina sauran yan gidanne ina Dana?

Jalil dake gefe inteesar ta dane masa cinya se wasa suke yace ganinan mom.

Yawwa dana yajikin naka?
Dasauki aunty.
"Gud haka nikeson ji.
Yaushe zaka zo mana Lagos hutune?

Mami senan da wata 5 dakwai ayukan danikeson yi kuma sunada yawa,in nagama zamzoo.

"Yawwa my son seka zo in zakazo kasanar dani fah.

"Toh mom.

Aunty khareema ce tace toh aunty shi kadai kika sani ni baza'a tambayeni yaushe zanzo ba?

"Ehh shi nasa,Mara kunya kawai,ni karma kizomin gida,dakeda wanan maman naki.

Dariya aunty khareema tayi tace ni ay ko na rasa gurin zuwa bani zuwa gidankii.

Hakade suka cigaba da raha tsakaninsu dan aunty sameera macece me raha.

_Alhaji alkasim shine kanin mahaifin jalil,yina zaune da iyalansa ne a lagos,Wanda aikine yakaishi can,yinada Mata daya wato hajiya sameera(hajiya sameera wace suke cewa aunty macece me barkwanci dason yara,tana mugun son jalil dan tasu ta zo daya,shima jalil hakan shekararsu biyar da komawa Lagos amma so biyu kawai jalil yataba zuwa.duk sanda tamai magana se yace aiki.bakaramun rikicewa tayi ba da jalil beda lafiya dan har kuka seda tayi)dan ta daya kwalin kwal wanda suke fuzgan kamanni da jalil wato nazeem,wata 3 kacal jalil yabasa,yinada master degree afanin law.nazeem irrin mutanannan ne masu shegen surutun tsiya dan inkana tare dashi se ya kusan saka ciwon Kai,tun dayake be taba soyayya ba se wata yarinya data ganin yar black beauty kyakyawa da ita,tun daya ganta duk yabi ya susuce akanta gashi kuma har yau be kara ganinta ba.gashi ta sace masa zuciyarsa ta tafi tabarsa da wahala._

~wanan shine takaitacen tahirin alhaji Alkasim da iyalansa~

Sun dade afalo suna hira duk da nazeem yafi uban kowa surutu..

Kafin kowa yatashi yanufi dakin barcinsa.

Suma su jalil tashi sukayi suka wuce part dinsu.

Jalil yayi kwanciyar ya juyawa nazeem baya.amma ba barci yike ba tunani masoyiyarsa abin kaunarsa kawai yikeyii.

Shiko nazeem ganin hakan yasa ya fahimci bro nasa baya son hayaninya ne shima yayi kwanciyarsa,amma yakasa barci kyakyawan fuskar black beauty dinan yike gani a idonsa,wace yanxuh yasa mata suna(beauty) abin daya isheshi tsoki kawai yike jerowa.

Jalil dake kwance yaji nazeem na jera tsoki sekace wani tsaka"kaii my gee why are u yisting?

"Wlhy my gee wata yarinyace ta adabi rayuwata.

Tashi jalil yayi zaune,yafuskanci nazeem yace"kanar ya ta addabi zuciyarka?

Shima nazeem ya tashi ya zauna yina fuskan tar jalil tace"yess ta addabin mun zuciya.tasacemun zuciyata sanan ta tafi tabarni cikin ha'u la'i.

"Kaii bro ni ban fahim ci inda ka dusa ba?

Iska nazeem ya fuzzar sanan yace"actually I'm in luv.

Murmushi jalil yayi se yanxh yagane inda nazeem ya dosa."inajinka.

"Why gee tunda nasa yarinyar nan a idona nike kwadayin tazamo matar aurena wace zamu zauna da ita zama na har aba,I mean mutu ka raba.wani sayayan numfashi nazeem yasauke yace tun daga ranar ban kara ganinta ba har mukazo kaduna.

"So yar'lagos ce dat means bayerabiya zaka auro mana.

"Nop yarinyar kamar fulanice,dan batayi kama da yare ba ko kadan,killa ma itama aikine yakai iyayenta can.

"Ehh ze iya yuwuwa,kamata magana ne?

"Aah banyi mata magana ba,dan kafin in karasa inda suke sun shiga motarsu sun ja.nikuma kwata-kwata banyi tunanin bin bayan motansu ba.

"Kashh, dat is where the prblm is, don't worry,zaka ganta insha allah.

"Ohk gee,tnch u bro.Bari kaji yarda yarinyar takeda kyau.......

Nan yabawa jalil labarin yarda yaganta,yanayin kyawun yarinyar.

Nan take yatino da nafeesar shi dan yarda beauty nazeem take haka tasa take.

"Eyya,bro insha allah zaka ganta kajii,ya matukar tausayawa nazeem don yasan yarda so yike.barema wanda kakeson besan kanayi ba.

Muryan nazeem yaji yina fadin"bro why are u crying?

Hanu yakai kan kumatunsa aiko yaji kukan yike."babu komai yafada atakaice.

Nazeem yadage seyaji me yashi kuka amma yaki sanar dashi seda yaga ransa yabaci sanan yabasa labarin me yafaru kwanakin baya...........

Bakaramun tausayi jalil din yabawa naxeem ba,shima seda yazubarmai da kwalla sun dade suna hira kafin suyi barci dan gobe ne su nazeem zasu wuce saboda ayki.

~Asuba nagari jalil~

***************

Yau ma exam garesu hakan yasa sunacin lunch suka kama hanyar schl dan 2:30 sukeda exam din kuma shine last paper.kamarde yarda suka saba seda feenart tayi kissing mom dazasu tafi mom tamusu fatan nasara,itama juwairiyya ta ma Farhan kiss tace yayi mata addu'a allah yasa taci jarabawa,dan bakin yara yafi saurin karbuwa.

Yau feenart ke driving suna isa school suka yada zango akasan bishiya suna bitan karatu.karfe 2:28 dede suka shiga hole dan exam sunawa juna fatan nasara.


****************

Sun shirya tsaf dan tafiya babu Wanda yike farin ciki da wucewar su kosu ba'a san ransu zasu tafi ba toh amma yanayin aikisune.shima habeeb yazo don jalil yayi mishi waya su nazeem zasu wuce....

A family car aka kaisu railway station,bayan sun siya ticket jirginsu ze tafi suka rungume juna"nazeem yace pls bro kazo nan da 5month din kaji.promise me?

"Ohk my Dan kani I promise u zanzo.

Hararrar wasa nazeem yayi masa yace who be ur kani?

"U nah.

Rungume habeeb nazeem yayi sanan ya rungume mom tace"safe journey my son.
"Tnch u hajiya ta I will miss u.

Yace"ke aunty khareema bakida mutumci bbu ruwana dake.

"Wlhy nazeem zanci kutumarka,baxa kazo kamin bye ba.

Dariya yayi sanan yazo ya rungumeta yace"I'm gonna miss u sis.

"I will miss u to with ur nonsense fun.

Inty baby yadaga yace"ahhh kai Ashe mutuniyar na da kiba,me kikeci haka?nima infara ci ina giba kamarki.

Baby inteesar datasan tsokanarta yike tace"tuwo nikeci,kuma Kaga Kai baka iyacin tuwo ba.

"Aah nima zan faraci kar watarana ki iya zaneni.
Duk sukayi dariya.

Sallama sukayi da Abba yabawa mom 150000,baby inteesar ko yabata 20,000,shima ya nazeem ya bawa baby inteesar kudi.

Sanan sukayi tafiyarsu se Lagos.

*************

Bayan sun fito daga exam ne suka yada xango a karkashin bishiya"wlhyy yumwa nikejii tashi muje muci abinci.juwairiyya tafada tana tashi.

Itama feenart tashi tayi tace"acici ina akaje ciki ina aka dawo ciki.

"Toh kinga lefina me yafi raina.

Suka wuce dan cin abinci.


''''AFTER 1MOUNTH''''

Feenart ce kwance a kafan mom,mom ko na shafa Mata kai.

Itako juwairiyya na wasa da farhan.

Zee baby bata nan kasancewar yau asabar tana hadda.se 5:30pm take dawowa.

Mom ce tace"yawwa feenart kuzo kuje ku siyomin mai dana shafawa dana gashi wlhy duk sun kusan karewa.

Zubur feenart ta tashi tace "toh mom daman nagaji dazaman gida inason indan sha iska,narasa miyesa yau tundana tashi nikeson fita.

"Toh fah,Bari in indako muku A.T.M card din jiya ddinku yaturo kudi yace kowa yasiya abinda yikeso kinga farhan ma danallah ku siyo masa kayayyaki masu kyau ita ma zee baby hakan harda sarka me kyau nikeso ku siyowo mata.

"Toh mom.bari muje mushirya.

Juwairiyya tace"ni da Farhan ma zanje.

"Uhm danallah kibarshi agida allah ni banson yawo da yara.

"Momce tafito da A.T.M card a hanunta,tace gashi feenart ta amsa.

Momce tace"kivarmun shi kinga akwai sanyi.

"Toh tafada amma kayan shi seyafi na kowa yawa,ehee mutum ma yaji dakyau.

"Toh zamu gani ay fadin feenart.

Itade mom yaran Nata na matukar bugeta.gsky feenart alkhairi ce agaresu.

Shiriyawa sukayi cikin hadaden material komai irri daya hatta dinkin irri dayane.suka yafa karamin vell dinsu se sukayi kyau kaman wasu larabawa.

Juwairiyya ce tafito da iPhone 11pro dinta tamusu hotuna masu kyau woww Bestie gsky munyi kyauu.sosaimah wlhyy.

Suna fitowa mom tadunka fasamusu kaii.
Motarsu suka shiga wanan tym dinma feenart ce tayi driving dinsu a wani makeken super maket sukayi parking motarsu.

Suka balle marfen motan suka shiga.sun kai 30mnt suna siyayya duk juwairiyya ta jidowa farhan kaya kamar hauka.feenart takalleta sekuma ta ringumeta tace"tnch u Bestie I really appreciate for the luv and care u show to me and our son.

"Never mind darling it is my pleasure.

Bayan sun gama siyayyane kuka bada A.T.M card aka cire kudinsu.

**************

Parking din motarsa yayi agefe yina yina son yaga waye zeshiga motarnan don kamar itace yaga beautyn shi aciki ranar daya Fara ganinta....
Yina cikin wanan tunanin ne su feenart suka fito bude back site sukayi suka ijiye leder dake hanunsu suka shiga mota suna hira dukkaninsu fuskarsu dauke da murmushiii....

Nazeem ko fadi yake"itacee,wlhyy itacee.

Yina ganin sun fara tafiya shima yabi bayansu..........

~pls kuyi sharhi mekyau~

_by_
_Real farhana_

Continue Reading

You'll Also Like

4.3M 287K 61
"Why the fuck you let him touch you!!!"he growled while punching the wall behind me 'I am so scared right now what if he hit me like my father did to...
4.9K 342 22
Mutane kala uku ne a duniya. Na farko masu rauni Na biyu masu karfi Na uku masu bada umarni A ko ina ma duniya suna raye. Suna kasuwancin su ne akan...
1.9K 144 10
Aure Ko Ajali follows a story of a 21 year old Mait whose life took a complete turn after she was set on an arranged marriage with her cousin. This s...
4.3M 236K 49
"Stop trying to act like my fiancée because I don't give a damn about you!" His words echoed through the room breaking my remaining hopes - Alizeh (...