YAR'AIKI

By Eedreesfateemarh

51.5K 1.4K 67

U all know nobody need to be alone without parent. This is a story of a girl called nafeesat which lost her p... More

YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
Yar'aiki
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
'YAR AIKI
'YAR AIKI

YAR'AIKI

1.7K 59 3
By Eedreesfateemarh

🌸🌸🌸🌸🌸🌸

      *YAR'AIKI*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*~Love and romantic story~*

*STORY AND WRITTEN BY FATEEMARH ZAHRA EEDREES*

*whattpad @Eedreesfateemarh*

®🌁

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
{{Ƙungiya Domin wayar da ƙan mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}

         ★{{F.J.W.A}}★📖🖊️

https://www.facebook.com/Fajin-jini-writers-association-109611777388680/

*42-45*

'''DEDICATED TO MY ANGEL(DEAR MOM)❤️🔐,UWA TAGARI MESON CIGABAN YAYANTA AKODA YAUSHE,BANI DA TAMKARKI MAHAIFIYATA ABUN FARIN CIKINA🥰 KIN SHAYAR DANI🤱KIN TUFATAR DANI👚KIN BANI ILMI DANIKE TINKAWO DASHI💪,BANIDA ABUNDA ZAN BIYAKI DASHI SEDE INCE ALLAH YA BAKI ALJANNATU FIRDAUS🤲,NAGODE MAHAIFIYATA ABIN KYAUNATA'''🤰🤰

~_Ba kullin zan dunka posting ba,amma zan dunkayi kamar so ukku a sati,in har ina ganin sharhi mekyau_~🙅‍♂️🙅‍♀️

*Fans game bukatar sabon book dinmu Wanda marubuta kamar haka suka rubuta*

_*Real farhana marubuciyar YAR'AIKI, da zeey kumurya wacce ta nishadantar daku a littafinnan me suna SHINE RAYUWATA muna muku albishir da sabon littafinmu mesuna ZEE YAR'BARIKI,wannan littafin yana sauke da soyayya,cin amana,muna funci,cin zarafi,bad influence, mugunta Dade sauransu.*_

_*ZEE YAR'BARIKI*_
_*( Hot love and romantic story)*_

~*masoya kada Ku bari abaku labari*~

*LITTAFIN ZEE YAR'BARIKI NA KUDINE*
*Game so ze turo katin mtn na 200 naira kacal ta wannan number, 08102827812*
*Screen shot tawannan number through WhatsApp 09066710753*
*Account number*
*2052300837 Aisha musa U.B.A bank*

*Fans munayinku over*🥰🥰💋💋


'''RECAPS'''

     
          Mom dake dakai tana barci saboda tunda zee baby ta wuce islamiyya ta kwanta dan hutawa,ay a furgice ta tashi tanufi dakin su juwairiyya ita juwairiyya dagudu tabar tea din datake hada mata ta nufi dakinsu......!!!

Bude dakin dazasuyi.....!!!!

            '''CONTINUATION'''
   

Feenart ce kwance akasa tana ihun mararta!!!!,bayantaa.

Dasauri mom da juwairiyya suka nufeta,mom ce tacewa juwairiyya ta dako mata mayafinta a daki tazo su kaita asibiti ciwon nakudane yakamata.

Dasauri juwairiyya ta je dakin mom ta dako mata gyalenta ta dawo ta mikawa mom.

Mom ta amsa tayafa hade da cewa dako makullin mota kizo mu kamata.

Juwairiyya ta dauki makullin mota da gyallenta ta da waya.

Ita da hajiya sukan tasar da feenart suna jera mata sannu kamar me.

Itako kuka take tana kiran sunan allah.motar da daddy yasiyan masu suka shiga juwairiyya ta shiga mazaunin driver yayin da mom suka zauna a baya ta kwantar da feenart a kafarta.

Juwairiyya ko gudu take dan kukan da feenart keyi har zuciyarta take jin sa.

Mom ce tawa family doctor dinsu waya,gasunan hanya dan atanaji komai kafin su zo.

Koda suka isa hospital sun tarar da komai is ready su kawai ake jira.feenart aka daura kan gadon masu haihuwa nurses suka fara tura gadon zuwa labour room,juwairiyya ta rike hanun feenart din tana kara karfafa mata gwiwa.seda za'a shiga da ita labour room dinne nurses sukace tayakuri ta tsaya a wajee.

Tun safe da aka shigar da feenart dakin haihuwa shuru kake ji kamar an wurga dutse ruwa,gashi yanxuh 3pm.

Mom tacewa juwairiyya tazo taje gida ta kwaso mata kayayyakin daza'a bukata Wanda suka siya,in Zeey baby ta dawo tazo mata da ita.bataso barin asibitin ba dan gani take kamar feenart mutuwa zatayi tabarta,amma babu kyau musu da iyaye hakan yasa ta wuce.

Feenart nacan doctor da nurses akanta amma takasa haihuwa da kanta duk tabi ta gala baita.sunan allah kawai take kira da duk wani addu'ar da yazo bakinta wani addu'an ma batasan ta hadaceba.

Mom na zaune a kujerun asibitin inta gaji da zama seta tashi tana safa da marwa.haka take tsaye har juwairiyya ta dawo da wata katuwar jaka a hanunta.

Zeeybaby naganin mom ta nufeta da gudu tanacewa"mom ina aunty feenart?

"Mom tace tanaciki tukuna.ta amshi kayan dake hanun juwairiyya.

Juwairiyya tace"mom har yanxuh basu fito ba?ta tambaya cikin yanayin damuwa.

"Eh Bari nakira dadinku se inje masallaci inyi sallah.

"Toh mom.amsar da suka iya bata kenan kafin sunemu guri su zauna.

Mom takira dad ta sanar dashi me ake ciki yace mata gashinan zuwa.

Tace toh seyazo.sanan takashe wayarta.alwala tayi sanan ta nufi masallacin dake asibitin.bayan ta idar da sallah ne ta daga hanunta sama ta rokon allah yasa feenart ta haihu lafiya.ta dade tana kwararo addu'oi kafin ta tashi ta nufi cikin asibitin.

"Wai juwairiyya har yanxuh basu fito ba?

"Eh mom ni wlhy tsoro ma nikeji.

Karki damu kinji,insha allahu zata haihu lfea.mom tafada tana karawa juwairiyya karfin gwiwa.

Zama sukayi sukai jugum-jugum,kowa yinawa feenart addu'a allah yasa ta haihu lfea.

Itako zeebaby dadi takejii zaa mata kani  tadunka sasa aiki kamar yarda su aunty juwairiyya suke sata kuma yadunka kiranta da aunty.

Suna cikin wanan yanayin ne dad ya karaso yina fadin"mommyn juwairiyya har yanxuh bata haihun bane?

"Eh Alhaji tun dasafe da'aka shigar da ita,ko doctor daya be fito.......

Bata karasa zancen nataba.sega doctor salim yafito,dasauri suka nufesa"doctor ta haihu ne?,duk suka tambayesa yama rasa wa ze amsa mawa acikinsu yace aah dasaura.kusameni a office.

Yafada sanan yawuce office dinsa.

Mom da dad ne suka mara masa baya,tamusu nuni da kujeru biyun dake fuskantarshi hade dacewa"sir pls sit down. Don yasan waye Alhaji mansoor.

Zama sukayi suna fuskantar doctor.

Doctor salim ne yayi gyaran murya sanan yace"gaskiya Alhaji yarinyarnan najin jiki dan takasa haihu dakanta munyi iya kokarin mu na likitoci amma munkasa rabata da jaririn dake cikinta.yanxuh de abinda yakamata ayi mata shine C.S. yafada yina kallon su Alhaji dan jin mezasu ce.

Alhaji yace"in dan wanan ne babu damuwa ko nawane zamu biya mude fatanmu allah yasa tasauka lafea.

"Toh shikenan yanxuh kaje inda ake biyan kudin seka biya kasa hanu semu fara aiki.

"Toh shikenan babu damu bari inje.

Hannu doctor ya mikawa Alhaji mansoor dan suyi sallama.

Bayan sun fitone dad yaje ya biya komai da komai sanan yasa hannu a file din.

Ana shirye shiryen yimata C.S ne ta sambalo danta kyakyawa fari tas dashi,bakaramun mamaki abun yabawa doctors ba.yanke cibin dan sukayi wasu nurses suka tafi dashi aka gyarasa suka wasu suka fara gyara feenart.sanan doctor yayi mata aluran barci dan bakaramun gala baita tayi ba.

Wata nurse ce tafito tasanar dasu feenart tahaihu lfea batare da anmata C.S ba hamdallah suka farayi.

Juwairiyya ko harda sujada tayi tana ma allah godiya.

Kayan haihuwan da juwairiyya ta kawone aka bawa wanan nurse din data musu albishir nan fah aka shirya yaro yayi kyau don inka gansa kamar ka sace ka gudu dashiii.

Anan take aka mayarwa da dad kudinsa bank daman transfer yayi musu sesuka zara iya nasu suka tura masa sauran kudinsa.

Mom tafara kiran kawayenta da aminanta dawasu yan'uwanta nakusa da nesa an mata haihuwa kasancewar yanxuh duk family din ansan feenart.

Ba'a wani bata lokaciba asibiti yacika fam.

Me jego ko tana resting room tana hutawa doctor yasjedawa dad zasu iya xuwa su ganta amma bata bukatan hayaniya dan tana bukatar hutu kuma anjima dadare insuka ga yanayin jikin nata zasu iya sallamarsu.

Suna shiga suka taarar da feenart kwance kan gado tana sharar barcinta,shiko dan jariri se barci yikeyii.

Mom ce ta dauki yaron kyawunsa har tsoro yabata dan tsananin kyau sekace aljani.

Alhaji ta nunawa yaron hade da mika masa shi ya'amsa yina karewa yaron kallo,nan take yaji son yaron yashigeshii.

Juwairiyya ma ta amshesa tana kallonsa tace dad sunan granpa za'a samasa.

Ahankali dad yace"hashim?aiko danaji dadii.

Duk sukayi murmushii,juwairiyya tace allah sarki dad kunsan duk wanan kyau mahaifinsa ya dako?

"Allah sarki,duk suka fada.

Zee baby autar mom ko se leken baby take dad yace "kode abakinee auta?

Ay dasauri tace"eh dad abani.

Dariya akayiii.

Se bayan isha'i feenart ta farka koda tafarka bata kalli yaron ba,saboda kunyar mom datakejii.

Momce ta dako yaron tasa mata shi a kafa.binahi tayi da ido azuciyarta tanafadin"wai yanzuh danan nawane,daga jikina yafito,Alhmdllh, Alhmdllh, allah nagode maka.

Juwairiyya ce tace"kinga babyna me kama dani ko dariya sukayi.

Mom tace sannu me baby babu nakuda.

Suna cikin hakane doctor salim yashigo seda ya duba jikin feenart sosai yarubuta mata wasu magunguna sanan yayi discharging dinsu.

Dad ne yazo yadaukesu se su juwairiyya suka dawo a motar ta ita da zee baby,zee baby bataso bintaba dan tafison ganinta kusa da baby.

       '''WASHE GARI'''

Gida yacika fam da yan barka harda mutan Kaduna duk sun zo.

Feenart taga gata ga son gudan jininta da sukeyii.

Dakyar akasamu feenart tabawa yaro nono wai ita zafi yike mata.

Dad ya soyowa yaro kaya kalla kallah cikin akwati har bata rufuwa,sanan ya dinkawa feenart kaya masu kyau duk dinkin da akawa feenart se anwa juwairiyya, dan sudin ynxuh sun zama twince.

Ranar suna yaro yaci suna Hashim amma suna kiransa da Farhan bakaramun dadiii juwairiyya taji ba sunan mahaifin dad ne kuma sunan mutumin da baxata taba mantawa dashi ba wato mahaifin jalil don yayi mata abubuwa a rayuwa.

Ranar suna anyi taro iya taro,wasuma baa sansu ba dan suxo ganin kyan danne yakawosu.

'''BAYAN SUNA DA WATA DAYA'''

Feenart ne da juwairiyya suketa shirin wucewa schl dan yau sunada exam.fitowa sukayi cikin sauri sauri,juwairiyya ta sumbaci kyakyawan yaron dake hanun mom da na kalli yaron dakyau senaga ashe Farhan ne.tana sumbatarsa ya washe mata bakii.

Dariya feenart tayi tace"Bestie allah zan tafi.

"Toh kita tafiya ay key din motar na hanuna,haka kurin zaki hanani yiwa Dana kiss.

"Sannu masu da nide zo mutafiii.

Mom cikin sha'awa take kallonsu tace"toh ko in bakishi kutafii.

"Eh mom kawoshii.dariya mom tayi tace aah jede kidawoo.

Muje toh,juwairiyya tafada.

Toh fadin feenart.tayi wa mom kiss a gefen kumatu tace"mom kiyi mana addu'a fah toh zanmuku.

Fitowa sukayi suka kama hanyar schl............

~_SIS PLS KUDINKA SHARHI MEKYAU_~🙏

*_BY_*

      _Real Farhana_❤️🔐

~pls share🙏~

Continue Reading

You'll Also Like

4.3M 236K 49
"Stop trying to act like my fiancée because I don't give a damn about you!" His words echoed through the room breaking my remaining hopes - Alizeh (...
4.3M 287K 61
"Why the fuck you let him touch you!!!"he growled while punching the wall behind me 'I am so scared right now what if he hit me like my father did to...
12.5K 608 53
MAKAUNIYAR RAYUWA- KASHI NA UKU- BABI ASHIRIN### Fatan alkhairi gareku masoyana a duk inda kuke,alherin Allah ya kai gareku, ubangijin Allah ya biyaw...
1.9K 144 10
Aure Ko Ajali follows a story of a 21 year old Mait whose life took a complete turn after she was set on an arranged marriage with her cousin. This s...