YAR'AIKI

By Eedreesfateemarh

50.5K 1.4K 67

U all know nobody need to be alone without parent. This is a story of a girl called nafeesat which lost her p... More

YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
Yar'aiki
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
YAR'AIKI
'YAR AIKI
'YAR AIKI

YAR'AIKI

2.5K 75 2
By Eedreesfateemarh

Love and romantic story

STORY AND WRITTEN BY FATEEMARH ZAHRA EEDREES

whattpad Eedreesfateemarh

Page 5-6

Bismillahi rahmani rahim

WAIWAYE ADON TAFIYA

*Alhaji Hashim* shine sunan mahaifin su jalil,asalin fulanin Adamawa ne yanada daya,Sakina(hajiyansu jalil)yaransa biyu karima itace yar'fari,se jalil,Alhaji hashim dan bokone sosai hakan yasa duk yaranshi babu jahili sun nada ilimin muhammadiya dana zamani Allah ya azurtashi da kudade masu dunbin yawa wanda shi karan kanshi besan adadinshiba.

      HAJIYA SAKINA

Tana zaune ne tare da mijinta da danta a garin kaduna,tana alfahari da family dinta,hajiya sakina nada wani hali,tanasan ya'yanta da kulla dasu amma bata damu da ya'yan wasu ba itade bazata taba cutar dasuba irrin matanan ne da'ake cemusu I don't care,ahalin yanzuh tana rikene da kanfanin shinkafa na mijinta dake garin kaduna.

        KARIMA

Macece yar gayu,kuma loya,kyakkyawace fara tas-tas ga diri,yar'ta daya wato Fateema(baby inteesar)wace taci sunan granma dinta(mahaifiyar Abban ta) a kaduna take da zama ita da mijinta(Kabir).

JALIL

Handsome guy kene,namiji dan kwalisa,aji,kyau,izza ga kudi dasuka zauna masa burin kowace mace,ya jalil irrin mazajenan ne da basa iya controlling feeling dinsu,tun daya sankanshi,yake matukar bukatan mace,kuma beda ra'ayin aure,tun yana karatu a turai yafara bibiyan mata amma babu Wanda yasani a gida,bayan yadawo gida kaduna ya ga Nafeesa a gidansu a matsayin *YAR'AIKI* tun farkon ganinta yaji yana sha'awar kasancewa da ita,amma yazeyi duk sanda tashiga dakinshi dan gyarawa ji yake tamkar yayi raping dinta,dakwai sanda yafita tashiga dakinsa dan gyara mawa yadawo yatarar da ita tana barci ji yayi kamar ya afka mata but yana tausayinta bayasan yabata mata rayuwa.

      NAFEESAT

Asalin fulanin yolace sunan mahaifanta umar da safiya itakadai Allah yabasu tarasasune sanadiyan wani yaki da'akayi tsakanin manoma da fulani,dakyar tasha
Bama tasan yar'da akayi ba se ganinta tayi a wani gida,gidan hajiya kubura dilaliya haka taita zama a gidan,hajiya kubra bata sata a boko ba sede islamiyya,har tayi sauka a rayuwa bazata taba mantawa da kubra dillaliya ba akullun intawa iyayenta addu'a seta hada da ita,haka rayuwa ta cigaba da tafiya har ta samu aiki a gidan su jalil bayan samun aikintane Allah yayiwa kubra dillaliya rasuwa tayi kuka harta gode wa Allah dan tasan batada wani gata kuma se Allah dad yasakata a boko mai tsada dan makarantan ma se dan'wance da wane.a halin yanxuh tana S.s3 ne haka tacigaba da rayuwa a gidansu jalil hajiya bata takura mata itama tana yin abinda yadace,bayan dawowan jalil ne yabata mata kima da daraja ranar da bazata taba manta wa ba babu kowa a gida daga ita se jalil se megadi ya jalil yakirata tazo tagyara masa daki tashi tayi dan amsa kiransa shiganta keda wuya...........

More comment
More typing

(Real farhana)😍😍

Pls share

Continue Reading

You'll Also Like

248K 1.4K 23
Hajiyoyi masu baje hajarsu, Ni shaÉ—i holewa jin daÉ—in rayuwa tsuma zuciya da gangan jikin me karatu duk yana cikin Hajiya gwale.... ku ni shaÉ—an tu...
2.9M 54.7K 17
"Stop trying to act like my fiancée because I don't give a damn about you!" His words echoed through the room breaking my remaining hopes - Alizeh (...
419K 5.7K 32
Rajveer is not in love with Prachi and wants to take revenge from her . He knows she is a virgin and is very peculiar that nobody touches her. Prachi...
1.8K 114 22
Let see what is all about