ZYNAH

By Ishamoha

77.7K 4.7K 61

Here is a story of a teenage hausa girl Zynah who happens to come from a wealthy nd peaceful family but was h... More

Chapter 1
Chapter 2
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63

Chapter 3

1.7K 132 2
By Ishamoha

🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

           *ZYNAH*

(An Interesting Love Story 2017)

By Aisha Muhammad   (Mzz Daddy  💋)

QUOTE:- "The best and most beautiful things in this world cannot be seen or even heard, but must be felt with the heart."

    _I dedicated  dis page to my beautiful  baby gurl *Ammatullah*_
      _Mzz Adam here is a page for ur baby gurl wit so much love_

                 0⃣3⃣

     Daddy , Momsie , *ZYNAH* da Islam ne zaune a dinning suna  cin  dinner , ba me magana acikin su sai karan  plate  nd spoon akeji. Sun kammalla cin abinci Jummalo  mai  aikinsu  tazo  ta  tattare  dinning  tagyara  sukuma suka koma parlour suna kallon wani  Indian  series film "King Of Heart" a yayinda daddy yayi serious yana latsa  wayan dake hannunshi da   alamun  sumtin  important  yakeyi. 

     *ZYNAH* ce ta kalli momsie  sannan  ta tashi  daga  inda take  takuma  kusa  da mahaifiyarta ta zauna tareda cewa Momsie i  want  to  apologise  for  Wat  i  said to u earlier  nd believe  me i  didn't  mean  any  of  those words  i  said , it  just  came  out  of  anger , Dan Allah kiyi  hakuri  ki yafemin  bazan  sakeba. Murmushi  momsie  tayi  tareda  shafa  kanta tace bakimin  komai ba *ZYNAH* nima kuma ki yafemin  kinji , gyada kanta tayi tana murmushi  tareda rungume mahaifiyarta cike da jindadi gwanin  sha'awa  "a zuciya ta nace wat  a family"....

     Hira sukeyi  inda momsie ke tambayan *ZYNAH* yaushe zata fara registration    "Ran Monday zanje nayi" ba ana online registration  ba a cewar daddy kiyi online mana kinga base  kinyi  tafiya  ba,"a'a daddy nafiso naje Zarian saboda inaso naga yanayin  school  din  da department  dinmu  da hostel dinda zan zauna saboda kar na wahala inna  fara zuwa."okay toh ba matsala amma uncle dinku  Yusuf  zai rakaki,"ok daddy Tnx".  "Yauwa  Momsie  yaushe  Uncle Yusuf zai dawo" ? "Wlh Islam bansani  ba amma da mukayi  waya jiya yacemin  yakusa  dawowa , very soon zamu ganshi" Allah ya kawoshi  lfy cewar  Islam  duk suka amsa da Ameeen.

     knocking  sukaji Islam taje ta bude kofan , wani  wawan  ihu  tasake  tareda  rungumeshi tace"Uncle Yusuf  welcome  shine  baka  fada  mana  yauzaka  dawo  ba, dagata  yayi  daga  jikinshi  yana  dariya  sannan  yace  "i  want  to  suprise  u  guys  dats  y" *ZYNAH* ce tazo ta rungumeshi  tareda  cewa"wow wat a suprise", daddy kam dariya yake musu saboda shi yasan  da zuwanshi ,"kajimun munafikin  yaro  ingama  waya  da  kai  jiya  da  rana  amma  ka kasa  fadamun  kana kan  hanya",sorry  antyna  inaso inyi  suprising din  niece  dina shiyasa", toh sannunka  da aiki. Zuwa yayi ya tsugunna gaban Daddy ya gaishe dashi  daddy yamishi ya hanya da mutanen chan yace duk lfy suke. "Uncle Yusuf ina  tsaraban  chocolates  danace  ka  kawo  min" dafa  kansa yayi tareda cewa "Islam yanzu na dawo kuma am damn tired  nd hungry i  need  some rest bari  gobe  da  safe  kinji", toh  Uncle Allah ya huce gajiya Ameeen .

     *ZYNAH* tace" Uncle mezaka ci"? "anytin  light will do ko indomie ne"tace  ok tareda tashi ta nufi kitchen  shikuma  yamusu saida safe dan in ya shiga  ciki baze fitoba sannan yayi hanyar dakinshi dake cikin  palourn.

       _WAYE YUSUF_

     Yusuf saurayi ne dan kimanin shekara  27 a duniya, yaro kyakyawa  mai jini ajiki son kowa kin wanda yarasa,mata kuwa rububinshi  suke kowa naso ace itace budurwarsa  a yayinda  shikuma  ya kasance  player ne na bugawa a jarida dan sai yayi dating mata sama da biyar a lokaci daya kuma wani abun takaicin  shine  su suke cewa suna  sonshi  amma  shi  ko  saving  din  number  dinsu  bayayi  a waya  da  farko  da  karshen  numbern  yake gane wacce takira. Amma duk wannan hulda  da yakeyi  da mata besa  ya  taka  dokokin  ubangijinsa  ba  danko  baya  zina iyakacinsa  ya reke musu hannu da basu peck amma ko romance  be taba gigin  gwadawa  akan wata ba .
Yusuf kanin Momsie ne uwa daya uba daya, tunda momsie tayi aure da shekara  daya iyayenta sukazo dubata, toh tareda shi sukazo bayan sati biyu sukace zasu kuma amma fir yaki binsu wai wajen yayarshi zai zauna ba yanda basuyi dashi ba amma yaki yarda ya bisu haka suka hakura suka barshi wajenta. A nan yaci gaba da karatunshi har ya girma inda ya karanci criminology amma duk in yasamu hutu yana zuwa Ethiopia  duba iyayenshi Wanda yanzu yana aiki a karkashin SSS (State Security  Service) dake lagos.
                      _Wannan kenan_    

       Knocking  tayi amma shiru sai kawai tayi sallama tareda shiga ciki ,wani mini parlour ne mai shegen kyau an tsarashi da kayan alatu da funitures gwanin sha'awa, wucewa tayi zuwa bedroom ganin baya parlour dinshi,tana shiga taga bata ganshi ba nan ta ajiye abincin akan wani karamin table, karan ruwa taji alamun yana wanka wanda hakan yasata fita zuwa nata dakin dan ba kowa a parlour duk sun  shige.  Toilet ta shiga direct ta watsa  ruwa  tareda  dauro  alwallah tazo  tayi  nafila raka'a biyu  tayi adduo'in ta Wanda yariga ya zame mata jiki  sannan tabi  lafiyar  gado.

_Keep following_

  *Mzz Daddy*💋 ✍🏻✍🏻

Continue Reading

You'll Also Like

341K 28K 76
ခပ်တည်"နေတတ်တဲ့ ဂိုဏ်းခေါင်းဆောင် Luó Yù(လောယွီ)နဲ့ လျှို့ဝှက်ဆန်းကြယ်တဲ့ အယောင်ဆောင် ကောလိပ်ကျောင်းသား Ruǎn Zhēng(ရွမ်ကျန်း)... Author(s)...
862K 97.5K 200
Author(s) : Su Fuling Title : If the deep sea forgets you Credit to all အတိတ်မေ့နေကာ အားကိုးရာမဲ့ဖြစ်နေသည့် ကောင်မလေးတစ်ယောက်ကို နာမည်ကြီးရှေ့နေကြီးတ...
704K 91.2K 59
Black-eyed Susan ဆိုတဲ့ ပန္​းရဲ႕ အဓိပၸါယ္​ကို သိလား စံု​ေထာက္​ႀကီး... Black-eyed Susan ပန္​းဟာ တရားမ်ွတမႈကို ကုိယ္​စားျပဳတယ္​တဲ့.. သူ႔ကို Flower of...
2.6M 251K 40
1920ခုနှစ်လောက်က လူနေမှုပုံစံတွေကို inspireယူပြီး ရေးဖွဲ့ထားတဲ့ Own Creation rebirth fictionလေးပါ။ _________# Starting date_26.6.2020 Ending date_6.1...