014

58 4 0
                                    

   💧💧 *RAMUWAR GAYYA.!*

©️ *HASKE WRITER'S ASSO.*
Home of expert & perfect writers

*FEEDOHM. 💞*
Wattpad@Feedohm.

  *014*

    **Cikin matsanancin kuka na shiga girgiza kai mashi ina faɗin "Bana so Jafar! Dan Allah a cire sa, ka taimaka mani, wallahi bana so kowa ya sani, muddun aka sani na shiga uku na lalace, bana so sabida mutuncin Baffa na zai zube a idon duniya.! Kukana ya tsananta, na haɗe kaina da guiwa ina jijjiga kai.

  Ya ƙara shigo da ni jikin sa sosai yana bubbuga bayana, cikin sigar lallashi ya ce "Is okay, ya isa hakanan kin ji ko Sweetie? I will always stay by your side, no matter what happens, kuma kin san ba zan bari hakan ta faru ba ko? Common, wipe your tears, let me call the doctor.!" Ya ƙarashe maganar tare da fiddo wayar shi ya yi dialing wata number.

Ina jin lokacin da ya ce "Ka zo ka same ni ƙaramin gidana yanzu, it urgent please."

Ban san me ake ce mashi ba, sai ji nayi ya amsa da "Case ne na abortion, ka taho da kayan aiki, but waɗannan ba zasu wahalar mani da ita ba."

Ya yanke wayar ya fuskanto ni, tare da sakar mani wani irin lallausan murmushi yana faɗin" Gashi nan zuwa kin ji ko Sweetie? Ki ƙwantar da halin ki, in 5 minutes an gama komai.!

Ya ɗago fuskata ya tallabe da hannayen sa biyu, cikin yaudararar siga ya cigaba da faɗi "Bana son ganin hawayen ki, ke ma kin sani, amma sai ki ta faman yi mani asarar su, gaskiya waɗannan ba zasu zuba a banza ba.!

Ya kai tongue ɗin sa da niyyar lashe su, yayin da na zabura na yi baya ina kallon sa da rinannun idanu na, ya jefa mani murmushin soyayya.

A hankali na ce "Bana so.!

"Menene.?

Na kawar da kai gefe guda, ya kuma matso wa jikina, ya sassauta murya yana faɗin "Sweetie, bara mu sauƙaƙa fitar cikin da wuri, ta yadda zai yi saurin fita."

Ban ce komai ba don bana da lokacin sa, ya kai hannu ta baya ya damƙo breast ɗina, a take kuma na buge hannun iya ƙarfina, na fashe da kuka ina faɗin "Meye haka.?

Idon shi a lumshe ya ce "Doctor ya ce na buɗe hanyar, ta yadda da ya zo abortion pills ɗin kawai zai saka, sai babyn ya faɗo swiftly, ba tare da kin ji ciwo ko zafi ba."

Ban fahimci me yake nufi ba, na dai galla mashi harara na miƙe tsaye, ya biyo ni yana murmushin sa, yayin da idanun sa ke bisa ƙirji na, a raunane ya ce "Sweetie wannan karon ba zaki ji zafi ba, zan shayar da ke zumar da baki taɓa ɗanɗanar me dadin ta ba, please let's do it kafin ya ƙaraso."

"Menene.?

Ya langwaɓe kai yana faɗi "Mu buɗe hanyar fitowar babyn mu mana, I promise you za ki ji daɗi, thou this time umarnin likita za mu bi, but muna ai zamuyi benefiting.!

Idan na fahimce sa dai dai, iskanci ya ke nufin mu yi, na watsa mashi harara "Amma dai baka da imani Jafar! Ina cikin wannan masifar ka ke neman ka ɗaura mani wata? Wallahi tir da taɓaɓɓen tunanin ka da na likitan.! Na faɗa idona na tsiyayar ƙwalla.

Ya ɗaure fuska "What there? Meye a ciki? Daga taimako.?

A tsawance na ce "Bana son wannan ƙazamin taimakon.!

  "Na ga ai ba wannan bane karo na farko, mun yi a baya, kin ga bana son wani dogon surutu Amina, mance da umarnin likita, ni ma ina buƙatar na gaisa da yaro na dake jikin ki kafin a fidda shi, idan kin ji zaki iya, ki cire hijabin ɗin ki ki matso, if not kuma ƙya iya tafiya duk lokacin da kika buƙaci a cire ki dawo ki yi yadda na ce, don bazan yadda a cire cikin ba tare da na gaisa dashi ba, ke yarinya ce, baki san albarkar dake cikin gaisawa da gudan jini ba.!

RAMUWAR GAYYA Where stories live. Discover now