Part 33

276 21 3
                                    

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚
PRINCE AIRAN AND MAIMOON
🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚
(Love,Betrayal,Sacrifice and Sorrow)

✍️33✍️

Story
        And
Written by

KHADEEJAHT HYDAR
💃YOUNG NOVELIST💃

✍️From the experience writer of ✍️

🌺IHSAN🌺
🌺UQUBAR UWAR MIJINA🌺
🌺WATARANA SAI LABARI🌺

AND NOW WITH THE MOST INTRESTING ONE

🌺Prince AIRAN and MAIMOON🌺

DEDICATED TO
U🍀S🍀M🍀A🍀N

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION,LOGO ƊINKUMA ABUN KALLO NE,,NAYI FARINCIKIN KASANCEWATA ACIKINKU MATUƘA,AND ABUN BURGEWA SHINE YADDA KUKE TAFIYAR DA FORUM ƊIN ABUN BURGEWANE SOSAI,GA TSARI GA AIKI TUƘURU DA AKEYI,,JINJINA AGAREKU DAGA AUTAR MARUBUTAH,ALLAH YASA MUFI HAKA ƊAUKAKA AMIN.


Wattpad
YoungNovelist4

Facebook Group
Khadeejaht Hydar Hausa Novels (Young Novelist)

A kullum nakan cemuku votes,likes da comment a wattpad,,likes da comment a facebook shi muke buƙata yadda muke farantamuku kuma ku farantamana ,saikuga komai yana tafiya yadda mukeso Allah yasa mu dace Ameen.

Vote me on wattpad YoungNovelist4.

Saina ganku fans.

Yau takama jumma'a yau me martaba zaije Niger don nemawa biyu daga cikin ƴaƴansa aure Khaleed da Usman,duk sunfito masa rakiya saboda tafiyar takamane daga Mai martaba,Ishaq da waziri sai wasu manya guɗu huɗu a masarautar,fatan alƙhairi aka musu sannan sukayi airport,daganan suka ɗaga sai niger.

Dayake ansan da zuwansu anmusu tarba ta arziki kunsan jama'ar niger da karamci,,bayan gaisuwa irinta sarauta,Sarkin Mirya da sarkin tanis wato mahaifin Khadeeja da Fateema aminan junane sai isa suka yanke shawarar anemi auren aguri ɗaya ba sai sunje Tanis ba abari sai ran aure.

Cikeda karamci aka basu Auren Deeja da Zara akan sadaki dubu hamsin saboda iyayensu sunce  albarkar aure akeso,godiya sukayi suka bada cheque na ƙuɗin sadaki da kayan lefe saboda nisan dake tsakani bazasu dawoba.

Washe gari suka wuce kano don nemawa Jabir da Ishaq aure suma anbasu sannan suka juyo   gida cikeda murna,Ishaq yabasu labarin yadda akayi duk suka yi murna sannan sukayima Airan samun nasara.

Masarautar Khudba ma anje nemawa kamal aure da Aslam,ya saura Maimoon wacce za'a zo yau.

Tun daren jiya takejin faɗuwar gaba kai ba itaba duƙ wani ilahirin MUSA kama daga danginsu Airan harna Maimoon hakance takasance agaresu,har Mai martaba yace afasa tafiyar Ammi ta ƙarfafa masa gwuiwa saboda sanyi sosai yakeji..

Da isarsu Masarautar aka kaisu ɓangare  na musamman, wannan karon tafiyar ta haɗa da Usman da Khaleed, saboda shine zai kaisu  sai waziri da wasu dattawa banda mai Martaba saboda bayajin daɗi jikinsa na damunsa.

Me martabane yashigo aka gaisa cikeda mutuntawa da karramawa,tambayar auren akayi anbasu kuma ansaka ranar auren rana ɗaya dukansu.

Saƙon mai Martaba suka bada na rashin lafiyarsa,Sarki Alhassan ya ce bakomai Allah yabashi lafiya  ran auren sa haɗu.

Sunzo tafiya aka ƙira su khaleed da Usman donsu gaisa da Mai martaba saboda loƙacin da manya zasu zanta sun basu guri,shigowa sukayi da sallama a take gabansu hardana Sarki Alhassan ya faɗi,shi kallon sani da kama yakemusu tabbas Allah  yayi kama anan don fuskar Aslam yake gani a fuskokin samarinnan.

Suma kallon Abbansu sukemasa saboda tsabar kaman dasukeyi harta ɓaci,gaidashi sukayi ya amsa idonsa nakansu.

Wata jaka ya miƙa musu yace"....gashi ƴan samari ƙyautace nabaku Allah yamuku albarka,dum gabansu ya faɗi jin muryarsa sak ta Abbansu,Usman ne ya miƙa hannu don karbar jakar kansa na kallon ƙasa.

Jin shirun yayi yawa ba'a miƙamasa jakar bane yasa ya ɗago,karaf idonsa ya sauƙa akan mai martaba daya kafawa zanen hannunsa hannu ko ƙiftawa babu.

Taɓa jakar yayi sannan mai martaba yadawo tunaninsa yayi saurin cire idonsa dasuka tara ruwa yayi saurin maidawa,godiya sukayi masa sannan suka wuce bayan anyi duk abundaya dace"...

Aslam ne yashigo ya gaidasu Waziri sannan sukayi musabaha dasu Khaleed yace".....kuzo muje kafin su fito,duk atunanin su mai martaba basusan juna ba kawai karrama wa ce"..

Khaleed yace"....kai Aslam harkafara shining tunkafin aɗaura ka shiga daga ciki,dariya sukayi Aslam yace"....kai bakaga yanda bro Usman ke wani kyelli ba har kashe ido yake inaga munkaisa ai mudubi zai zama,dariya sukasa suna haka su waziri suka fito don haka Aslam ya miƙa musu hannu don suyi musabaha.

Usman ne yaga zanen hannun Aslam kallonsa yayi dakƴau tabbas irinna hannunsane baiyi maganaba amma yasaka ayar tambaya akan wannan Masarautar,musabaha sukayi da Khaleed suka shige mota sai KHUDBA.

Sarkifa ganin zanen hannun Usman yasa tsumin so da begen ɗanuwansa yatashin masa don yasan bayan ƴaƴansa babu me irin tabon hannunsa,kuma kwanannan yana yawan mafarkai na cewa ɗanuwansa na raye yana kuma kusa dashi,dukda yana shekaru biyu aka sacesa shaƙuwa da ƙaunar dake tsakaninsu ba ƙadan bane.

Wasa wasa yau takama saura kwana biyar ɗaurin auren su Airan,inda kowane masarautar daza'ayi shagali ya hargitse sai hidima ake.

Su Airan angina musu gida babba nesa ƙadan da fada,gidan Babbane  mai part biyar komai kala ɗaya anzuba furnitures da kowane abun da gida ke buƙata na more rayuwa,kowannensu abayan building ɗinsa akwai ƙaramin garden da swimming pool,bayan babban gate akwai gate ƙanana a tsaƙaninsu wanda zai sadasu da juna batare da sai sunfita ta babban gate ba.

Yau yakama kamu wanda za'ayi a Noor hotel acikin gari,an ƙyawata hotel ɗin  da pink and blue sai sheƙi yake.

Su Khaleed kuwa da Usman ana niger ana gudanar da biki sai gobe zasu taho bayan an ɗaura aure suzo ayi dinner dasu,Jabir da Ishaq ma ana kano suma sai gobe,Airan da Aslam ne kawai anan.

Sanye take cikin pink lace wanda yasha blue stones yayi matuƙar ƙarbanta duk da ta ɗan rame amma gashinnannata yasha gyara irinna larabawa ga jikinta yasha gyara sai sheki take.

A mota latest ƙirar benz akasata a seat ɗin baya inda Airan ke zaune yake akasata Usman kuma yana kujerar tsakiya sai driver agaba,ƙamshin turarentane yacika motar duk tabi tahana mutuminnaku sukuni saida ya tanka.

Yace"....Hayateena kinyi kyau sosai inason wannan turaren,tnx tace a sanyaye basu sake maganaba don yalura she is exhauted saboda biki a gidan sarauta is not easƴ,daga wannan al'adar sai wancan shima haka ya ƙosa a gama bikin ko ya huta.

Tsayawa sukayi suka ɗau amaryar Aslam motar ango kamal kums tana bayansu,duk mazajen shigarsu ɗaya hakama matan.

Ɗinner ground fa yacika da mutane sosai,anci ansha anyi rawa anyi wasan ƙudi sai ƙarfe 10 aka tashi,Aslam da Maimoon da kamal ne suka wuce gida suƙa sauƙe amarensu sukuma suka ƙarasa,shima Airan ya wuce ɓangarensu ya kulle sbd yagaji baison takura

Wash fans nima nagaji wlh aiki yamin yawa.
Ayi hkuri ɗa wannan plss.

🌺🌺
YOUNG NOVELIST
            🌺🌺
ROYALTY
     🌺🌺
AUTARSU

PRINCE AIRAN AND MAIMOONWhere stories live. Discover now