Part 30

271 5 0
                                    

.🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚
PRINCE AIRAN AND MAIMOON
🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚
(Love,Betrayal, Hypocrisy, Sacrifice, Sorrow).

✍️30✍️

WRITTEN BY KHADEEJAHT HYDAR YOUNG NOVELIST

✍️From the experience writer of ✍️
🌺IHSAN🌺
🌺UQUBAR UWAR MIJINA🌺
🌺WATARANA SAI LABARI🌺

ND NOW
PRINCE AIRAN AND MAIMOON

DEDICATED TO
🌺AB🌺DUL🌺LA🌺HI🌺

Inamebaku  hak'uri  akan shirun dakukaji, kuma ngd da kulawarku.

Wattpad
YoungNovelist4

https://my.w.tt/lPwoUkZrs8


Allah Ka azurta zuciyoyinmu da wadatar zuciya Don a gaskiya  Yanzu hakan tayi karanci, Allah yasa mugane Mukasance cikin masu rabauta Amin.

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

Suna wucewa yafito daga  ma'boyarsa yana cire mask d'in fuskarsa, gun Yayi saurin bari yana waige -waige.

Zaune yake yarik'e  Wayarsa duk ya k'agu a 'Kira, wayarsace tayi ringing yanaganin me k'iran yayi saurin barin gunsu Airan  ya amsa wayar.

Hydar yace".....Bro naga Mum da wata mata sun dad'e suna magana, kuma suncanza gun meeting yanzu nadawo gida, gurun dasuka zauna yau akwai nisa, yana gab da rugar AHLAM.

Rugar Ahlan wata rugace wacce ta dad'e sosai, duk Fulani  ne ke rayuwa cikinsa fiyeda shekaru Hamsin, Tanacan bayan gari daga ita sai wani k'aton Rafi..

Tasamu asalin sunantane daga gun mutanen dake shigowa garin, Insukazo sai Fulanin garin suna cemusu Ahlan wasahlan sannunku da zuwa, shine jama'a suka sakamusu Rugar AHLAM.

Usman yace"......To Hydar kasan matarne?, A'a amma dole nagane ko ita wacece kuma daga ina take"..

Cikin takaicin halin mum d'insa yace "....Hydar it seems mum tafara wuce limit d'in dayakamata mu biyu kawai musan zancannan, kenan tana neman taimakon wasu don cimma burinta"...

Hydar yace"....karkadamu Insha Allah  zamu samu mafita,kaide focus on your study zanna shaidamaka komai ta waya.

Cikin tausayin k'aninnasa yace"....Hydar banason komai yasameka I don't Want you to be in trouble, murmushi  yayi yace"...i insist to help you even if am going to loose my life I won't stay out"..

Ohk Hydar please  be careful you know  mum is smart karta ganeka, yace"....Dont worry everything will be fine one day bi'iznillah, daga haka sukayi Sallama"..

Yana shiga d'akinsu ya tadda su Airan nashirin tafiya wajen zaman d'alibai don ganawa ko kuma karatu,kwanciya yayi baida alamar zuwa, Airan ne yakallesa yace"....Usman aren't going?, kaina ke ciwo I want to sleep".

Da kulawa suka masa sannu  Airan kuma ya basa magani da ruwa yasha sannan ya rufesa da bargo suka fita,,suna fita   yatashi yazauna yafad'a duniyar tunani.

Sannu_sannu lokaci ke tafiya inda saura kad'an su Airan su Kammala karatu, kuma har yanzu  iyayensu basusan   juna ba saide ta waya Ummi da Ammi ke waya kuma sun Shak'u sosai harsuna saka ran kaiwa juna ziyara.

Sarki Alhassan zaune yake bakin gado cikin d'akin uwargidansa Hajiya Maryam mahaifiyarsu Airan, tana kwance  cikin halin rashin lafiyar da tun tafiyarsu Airan  yasameta amma tahana a sanar dasu saboda kar hankulansu ya tashi.

Fuska cike da damuwa yace"....Maryama tashi kisha magani mukoma asibiti jikinnaki yayi tsanani,cikin muryar dabata fitowa sosai tace"....karkadamu jikin da sauk'i basai munje asibiti ba"..

Shiru yayi yana Kallonta da tausayi a fuskarsa zeyi magana akayi sallama, amsawa yayi tare da bata izinin shigowa.

Mummy ce tace"...Mai martaba ya mai jiki?,Alhamdulillah  jiki da sauk'i zamuce, Harara ta dalla musu a fakaice sannan tace"....Allah yak'ara sauk'i,amin mai Martaba ya amsa daga haka tafita tana raya next plan a zuciyarta.

Assalamu alaikum batabari ta amsa sallamarba tace"....Hajiya Hasiya akwai matsala Wlh Matarnan tafara samun sauk'i, a gigice tace "...haba Habeeba kidainamin Wasa  mana taya zatasamu sauk'a bayan boka yafad'amana k'arfin maganinnan,amma mu haɗu kawai yanzu kusa da rugar Ahlan.

              🌺
           🌺🌺
Tafiyar awa ɗaya takaisu gun dasuke haɗuwa,fuska a murtuƙe suke tattaunawa,Mummy tace"....yanzu Hasiya yazamuyine nifa wlh bazan  taɓa sarewaba saina lallatamata rayuwarta dana  ƴaƴanta.

Tace"....to nima inkinga nabar Maryama da yaranta  to rainane  yabar jikina amma wlh nan da ɗan lokaci zata tsani kanta,da sauri Gimbiya Habeeba ta katseta da cewa zasude tsani kansu don wlh wannan karon saina illatata har wanda yake shirin shiga  gabana"..

A makaranta kuwa exams  yafars  tunkarosu basuda lokacin komai,ko fira sun rage saboda wannanne shekararsu ta ƙarshe,kowa  yana ƙokarin  yaga yayi nasara  bai ɓata shekaru a banzaba.

Zaune take   tana  waya da murmushi a kan cute face ɗinta,tace"....Yaya Fahad please kacema Bro Aslam inzai dawo   daga Dubai  yakawomin zoben da kuna abayar please karkamanta"..

Yace"...karkimantafa aiki yakaisa amma zanfaɗamasa tunda kece ai zaisiyo,ga Deeja zakugaisa tanata damuna".

Da murmushi Maimoon tace"....My love yakike ya ummina?,lafiya ƙalau suke anti Moon wata mata tazo gun mummynsu ya Kamal kuma tace"....nagaisheki.

Cikeda kulawa Maimoon tace"....Love meyakaiki gunta?,uhm cewa tayi inzo nagaida ƙawarta hartabani sweet amma banshaba na ajjiye, give ya Fahad the phone ta faɗa da sauri,bashi wayar tayi tace"...Bro ka karɓi sweet ɗin ka yadda ko kuma ma kaje a gwada don gaskiya banyarda dasuba"...

Da mamaki yace".....Maimoon why did you  say that? is it necessary ?,we should  just leave it koya?,tace"....just do it please for God sake,Ohk i have heard you saikinjini gobe,daga haka sukayi sallama"....

Tunani ta faɗa to wacece tazo gidansu kuma ƙawar mummynsu Kamal?,ganin batada amsar tambayarta ne yasata ajiyeshi sai bayan exam sunkoma gida tukun zatasamu damar yin kowane bincike.

🌸Share please🌸
Ur comment counts

PRINCE AIRAN AND MAIMOONWhere stories live. Discover now