Part 6/27

937 24 2
                                    

PRINCE AIRAN AND MAIMOON
🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚
(Love,Betrayal, Hypocrisy, Sacrifice, and Sorrow)

Written By
Khadeejaht Hydar
Young Novelist

💚ZINARIYAR💛GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💚

Dedicated to
Anti Fatima ta Golden pen Forum, she is the first person I love in the from,cux she is the first person to show concern nd attend to me even thought she snr me,Antin fa babu girman kai sede nace".Allah yak'ara d'aukaka.

Zinariya Matar Yaya Umar 🙆🙊gaisuwa dubu ga our lazy writer, tafara littafi mai sugar wai amma saita tsaya tsabar rowa.

Young Lady Our writer of Ragon Miji,Sannu da k'ok'ari fa.

Bro Umar me emmata a Golden Pen Forum,Allah yasa kayi hud'u, lol donnagaji da ganinka ba Mata.

Anti Finerh Matar soja,na jinjinamiki fa.

Khadeeja One love,ina gaisuwa.

Y'ar tsoho(Hareera)me jinnul Ashique ina gaisuwa kigaidamin da saurayina wannan tsohon.

Anti Nabeelaht me surutu kema ina gaidaki,me cika mana memory da shanyemana data.

Dr Fatee
Princess
Maman Asheefat
Mamie
Duk ina gaisheku,Allah ya k'ara haskaka forum d'inmu Amin

Bismillahir Rahmanir Raheem

Nasrun Minallah.

🦚6🦚

Yau yakama tafiyar su AIRAN don haka tunda safe suka shirya cikin kaya iri d'aya har Usman, saboda kusan kamanninsu d'aya.

Fada suka nufa,sarkin soro ne yafara musu k'irari,barkanku samarin kirki Allah yaja da zamanin y'an maza,haka suka gaishesa suka shiga ciiki.

Sarkin fada ne yamusu iso gun mai martaba,nasiha yamusu sosai akan su kula da tarbiyyar da'aka basu kada suga babu idon kowa suna aikata sab'o,sallama sukayiwa mutanen gidan suka fito.

Wazeerin Sarkine ya umurci sarkin mota dayakaisu airport,bayi ne suka takamusu har bakin mota,Little d'insa yagani tana kuka.

Bud'e mata hannu yayi yace"...come one my Baby why are u crying?,cikeda shagwaba tace".... Yaya I will miss u and no body to take me out or buy me ice cream and chocolate".

Share mata hawaye yayi yace"...common Baby don't worry,a hankali yace"...Feena come here,tana zuwa yad'auramata check d'in million d'aya a hannunta yace"...ga amanar k'anwarmu kuma my Angel nabaki ki rik'e kisani inkika sakata kuka innadawo zan rama mata,murmushi tayi tace"...bakada case Broda zan kiyaye, Little Deeja tace"...Thank u Yaya tamasa peck a kumatau suka komai cikin gida.

Motaci uku ne sukatafi rakiyarsu,ta gaba da bayan duk bayine aciki,na tsak'iyarne su AIRAN ke ciki.

Da isarsu aka fara k'iran passengers don haka sukayiwa bayin sallama suka shige su kuma suka musu addu'ar Allah ya tsare saboda dukda suna y'ay'an sarakai hakan besanyamusu zalintar na k'asa dasuba ko bayin gidan suna sonsu,

Da azahar suka isa amma basushiga makarantar ba,sede suka biya gidan wani abokinsu suka huta tukun suka nufo makarantar cikin motarsu k'irar Benz mai bak'in glass Wanda naciki kan iya ganin na waje amma na waje bazega na cikiba.

Kamar yadda kowane university yake kowa harkarsa yake wasu sun zauna suna tattaunawa wasu kuma suna karatu,tawagar abokan AIRAN na hango Imran, Arfan,Sadiq,Na'im,da Hafiz suna zaune suna fira.

Dayake AIRAN ne ke driving kuma ya hangosu Sadiq se kawai yanufi gunsu da niyyar packing d'in motar, Tafiya suke itada k'awayenta,Deeje,Zara,Rabi'ah,da Hafiza suna tafiya amma sunbar MAIMOON abaya.

PRINCE AIRAN AND MAIMOONWhere stories live. Discover now