End

8.8K 351 21
                                    

Ummi shiru tayi bata tankaba hr umma tagama jinininta ta kwanta........

A gurguje!

Bayan wasu watanni.....

Rayuwar ummy ayshar da ya'yanta da maigidanta,rayuwace da aka gina ginshiqinta da soyayya ta gsky da amana,

irin wadda tayi qaranci a wannan xamanin,rayuwace abar kwatance kuma abar shaawa ga duk wnda ya san me rayuwa ke nufi

rayuwace wadda ke cike da qauna da soyayya yarda da girmama juna babu abinda suka sanya agaba daga aikinshi sai kula da ya'yansu da taimakon jarumar dattijuwa talatu

ummi angirma ansan ciwon kai babu sakarci ynxu atare da ita kula take da mijinta da ya'yanta, soyayya suke gwani shaawa suna kafkaf da junasu batare da sun bata ran junansuba

*

Ranar litinin ummi ta fara daukar lacca a jamiar abuja 'baze',tana karantar medicine xatayi socializing akan idanu kamar yarda faruq ya xaba mata....

acewar sadiq idan ana qure ilimi sai ummi ta qureshi koda xai rasa duk abinda ya mallaka a duniya ne don kyautatawar rayuwar ummi kamar ynda take kyautatasa rayuwar take basa farincikin rayuwarsa take masa duk abinda yakeso batare da ta nuna gajiyawartaba ko bata rantaba...muhimmi shine soyayyar da yake mata.

sai dai kuma baa dade da fara karatunba laulayin ciki yace salamu alaikum oga sadiq baiyi da wasaba burinsa duk shekara ta ajiye masa da' ko ya' don haka oga babu sassauci

kuka ta sanya masa kuka kuwa bana wasa ba tun yana daukar abinda wasa hr ya daina ganin da gske take kukan, ya juyo da ita suna fuskantar juna

yace gayamin ummina ya kikeso ayi?cikin kuka tace duka duka yaushe na yayesu ko wata biyu baayiba kuma ynxu xaace xn sake haihuwa?

yace haba ummina d only *matar sadiq* idan baki bani ya'ya ba waye xai bani a ina kikeso naje na samu, wannan shine burin xuhura kullum ta haifa
min yara amma Allah bai cika mata buriba,keda kika samu dama kuma hrkike butulcewa ni'imar Allah ummi? tayi shiru jikinta yayi sanyi amma hr lokacin bata daina hawaye ba, ya janyota ya hadata da jikinsa a kunne yarada mata

idan baxaki iya bane na auro wadda duk shekara xata ajiyemin guda biyu,

ta qanqameshi tana girgixa kanta noooooo yayaaa banaso xn iya, ya kyalkyace da dariya hade da shigewa jikinta

_No one but you Aisha u bring happiness to my life,you ar indeed a blessing cikin gidana da rayuwata, tun kina yarinya nake sonki,kece ke debemin kewar xuhura ina sonki ummi,ba wata saike ke kadaice *MATAR SADIQ* hr a lahira._

          *163*

Haka ummie ta daure ta cije take jifan tsuntsu biyu da dutse daya, wato hauhuwa da kula da maigida da sauke dukkan haqqoqinsa dake wuyanta da kuma karatu ga kula da yara(oh ummi ashe xaa iya rayuwa kenan),bata nemi komai ta rasa a rayuwartaba tun daga jin dadin gida abinci sutura e.tc......

shekara na sake xagayowa ta dire wata ummin sak kamar ita, ba inda ta barota ko kadan hr shan hannu ma

sadiq ya cira jaririyar sama cikin tsananin farin ciki yana fadin

na sake samun wata ummin again,wannan karon ma baby ta mai suna sadiq xata aura itama *matar sadiq* ce....asibitin aka dauki dariya....

sai daya nutsu kana ya kita su umma yake sanardasu haihuwar.....

kwana biyu tukunna sai gasu tare da twins dama tunda aka yayesu suke kaduna,

da gudu deeni ya shiga falon ya rungume uwar sannan ya juya ya rungume uban, shikuma ya sureshi ya soma juyi dashi a tsakar falon _hugging him, kissing him....i cannot express how much i missed my darling deeni_

MATAR SADIQWhere stories live. Discover now