41-50

7.5K 322 13
                                    

MATAR SADIQ*馃拺

_*Na fertymerh xarah*_馃挐

       *41 to 50*

       Gab da magrib suka zo gidan,bayan dogon bincike daga sojojin duk da sunsan da xuwansu kana suka shiga gidan,

harabar gidan sukayi parking ummy tafara fitowa da murnarta tana qarewa gidan kallo sama da qasa

ta ware hannuwanta tana dariya, _what a nyc house,_wannan gidan waye mama talatu?

tace gidanmu ne wancan ta nuna mata dayan part din,
tace tor yaushe momy da ummy xasu dawonan muxauna ni baxan koma kaduna ba...

taja hannunta tana fadin surutunki baxai qare ba suka shiga ciki,anan kallo yadawowa ummy falon yayi matuqar birgeta ta hau _seater_ tana tsalle

_new house new lyf,i lyk it_
tace ki sauko ummi kada ki fadi kiji ciwo,ta sauko da gudu ta haura sama ta shiga dakunan tana fitowa na qarshenne tajishi a rufe ta sauko ta zauna nan talatu kuwa na shigar da kayan da suka zo dashi, ta rungume tedy dinta hannunta a baki idanunta na kallon pics din sadiq da faruq dake xube a falon hr barci ya dauketa....

talatu ta sauko tana fadin
badai hr kinyi barci ba ana magrib,ta cirata bayan ya janye hannu daga bakinta

da lumsassun idanunta take kallonta ta bata fuskar kamar xatayi kuka
tace xo muje kiyi sallah kici abinci tukunna....

bayan ishai,ya fito office kenan kiran umma ya shigo kamar baxai dauka ba ya dauka jikinsa a sanyaye

tace ka kyauta ABUBAKAR SADIQ, ka nunamin kai dan halaq ne,ka nuna xuhura tafini gareka baxan ma baki ba sai dai nace Allah yayi ma albarka,

da ban isa nasaka xuwa auren naka ba kaga ai an daura kuma amarya ta tare,duk wani _duty da responsibility_ dinta ya dawo kanka idan kaci amanarta koka fifita xuhura akanta Allah baxai barka ba......ta tsinke wayar,yabi wayar da kallo kamar xaiga fuskar umma akai....

_tym_ dinda ya dawo gida duka sojojin suka firfito suka tsaya suna jiran fitowarsa, basusan meke damun ogansuba kwanakinnan ya sauya damuwa tayi masa yawa

ya dade xaune a motar yana kallon part din ummi kafin ya girgixa kansa baxan iya cutarda xuhura ba alqawarine itace kadai *matar sadiq* yafito daga motar da sauri ya nufi part din xuhura...

ganin dare yaja sosai bai shigo ba yasanya talatu rufe gidan,ta dauki ummi suka haura sama data dade da yin barci,ta sauya mata kaya xuwa kayan barci kana ta kwantar da ita saman gado.

Kwanansu uku gidan basu sanyashi a ido ba kuma duk lokacin da umma xata kira basu taba gayamata sai yau da akabawa ummy wayar

tace _how did u feel my daughter,_gidan da dadi kuwa?
tace _yesss_ umma amma ba _games ba cartoon just watching NTA_
tace _how comes?_bari na kirashi naji ta tsinke wayar takirashi

tace ummy tana son _games_ kuma tagaji da kallon nta, _her favourite channel mbc3_ aje agyara mata

yace umma _game_ kuma,wace irin _game?_
tace idan kaje ka tambayeta irin wadda takeso ta tsinke wayar

yayi shiru yana tunani game kuma sai kace yarinya,me matar aure xatayi da _cartoon_ da _games_ toh fa,tor ita  wannan matar wace irice sai ya tabe bakinsa......

ta kira talatu tabawa ummy wayar
tace _feel free my dear_ anjima xaixo maki da game din,amma kisani nxtwk da kinfara xuwa skul ba batun _game ryt..._
tace ok umma yaushe xakixo kiga _our new beautiful house?_
tace _very soon_....ummy tayi dariya.

bayan gama wayar ta dauki tedy dinta talatu na kitchen ta fito nan harabar gidan tana wasa, ta ajiye tedy taje dibo flowers lokacin aka hangame gate,mota na shigo tana ganin haka taxo da gudu xata dauki tedy motar na bigeta ta fadi sai dai bataji ciwo sosai ba illah kwaljewa kawai datayi a gwiwa,tana ganin jini gurin tasaki kuka

MATAR SADIQWhere stories live. Discover now