Assalamu alaikum.
My dearest readers, ina fatan kuna cikin koshi lpy?
Allah yasa hakan Ameen.Shin kun fara bibiyar labarin Dena kulani ko kuwa?
Labarin ya ƙayatar daku?
Muna buƙatar cigaba da ninƙaya acikin shi?,ko munaɗe alƙalami da littafi mu wuce wurin?
Comment da like shike ƙara muna ƙwari gwiwa, dan Allah ayi sharing badan Niba please 🥺.
Nagode 🌝
YOU ARE READING
DENA KULANI
General Fictionlabarine wanda ya shafe ɓangare guda biyu, masu kuɗi da kuma talakawa, soyayya ,abota da dai sauran su kubiyo domin jin me wannan labarin ya ƙunsa.