37

195 22 0
                                    

RAYUWAR JIDDAH
Part 2/17
ALKALAMIN DIELAIBRAHIM ✍️

Something has to be done Insha Allah" this chapter is 2nd to the last update of RAYUWAR JIDDAH"

____________________________________
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
*HAUFIZ*

Uhmmmm I can't tell you what happened on that very day, but before you know it munyi abinda yasa mukai ta jin kunyar junanmu awannan daran, ina ta kuka Hafiz da kanshi yaita lallashi na yana cewa ba da yayi don yayi hurting dina bane" he is out of control" and he is even saying wai I should understand him ba laifin sa bane""
Allah yasa ma mun kulle kofar kuma mu kadai ne a ward din" dabansan yadda zamuyi ba wollah haka ya zake ya gyara ni Ina kuka yana rarrashina har ya gyara wajan tsab sannan nima ya gyara ni, nayi mamakinsa ganin yayi komai very neat babu wanda zai iya gane abinda ya faru awajan, Amma fah duk abinda ke faruwa idanuwana suna rufe ban yarda na hada ido dashi ba" har safiya tayi banyi masa magana ba, shine ma yake ta nan nan dani, ya hada min tea, ya bani wannan, ya dauko wancen duk yabi ya rikece" nikam ko kula shi bana yi ma har safiya tayi su Daddy suka zo"
Bayan mun gama gaisawa ne dasu na soma kuka sosai yadda kusan wata karamar yarinya, hankalinsu gaba daya ya tashi harda shi Yayanah"

Granny tace me yafaru kuma takwara, cikin kuka nace ba su Ummi sun ki zuwa ba har yanzu Kuma shi Yaya Hafiz ma jiya yamun wani abu"

Habawa karkuso kuga yanda hankalinshi ya tashi ya dauka zan tona sirrinmu ne😁 Ina ta dariya cikin zuciyata yadda naga idanuwansa sunyi kulu kulu" Yana ta faman safa da marwa sai kace mai akin hajji🤣 budar baki na kuwa nace a'a granny yace kar na fada muku ai"

Daddy yace me kayi mata ne son? Hafiz ya daburce yana cewa A'a Daddy sharrin shaitan ne wlhy" Kuma bansan lokacin da...........ban bari ya karasa ba nayi saurin cewa Daddy fita waje yayi ya barni na kwana ni kadai, kuma ko ajikinsa shine naketa kuka tun dazu saboda tsoro na rinka ji wlhy" yadda nayi maganar zaka dauka da gaske abinda ya faru kenan" Hafiz ya kalle ni, Ni kuma na kanne masa ido daya😉 Ina dariyar mugunta"

" Daddy yace yanzu amanar da aka baka kenan son, Ina kaje jiya?
Hafiz ya soma in ina tsabagen bai san karyar dazai shirga ba....nice nayi saurin cewa Daddy wai yaje kallon ball ne adaran jiya" sanin cewa kallon ball da football favorite din Daddy ne hakan yasa wannan karyar tazo min" Hafiz ya girgiza kai ganin cewa Hauwa'u was impossible, ji yanda take ta shirga karya ko ajikinta amma thank god ta kubutar dani" murmushi yamin Ni Kuma na galla masa harara"

Haka dai mukaita hira granny na dada ja Masa kunne akan karya sake fita ya barni ni kadai" shi Kuma Yana cewa inshallahu granny baza'a kuma ba"

Bayan kwana biyu da su Momma suka iso kasar, Momma,Mom,Faisal,Muhammad" Saifullah da Ummi suna gida zasu kula dasu Leemarh"

Farin cikin dana shiga ya wuce tunanin mai karatu" haka suka tsaya har watan ya cika aka sake shiga dani aka duba" kuma Alhamdulillah likitocin sun  tabbatar ma kowa da cewa aikin yayi kyau" ayanzu zan iya fara takawa da stick na tsahon sati uku kafin sai su cire karfen"
*************
Before three (3)weeks su Momma suka koma, sannan alokacin Yaya Hafiz yaita rikeni muna zagayawa cikin asibitin" Yaya Hafiz fah bai dena yimin surutan romance da kiss ba, har yana rokona akan mu sake ko sau daya ne" habawa dana sa mashi kuka, ya rikice ai dole tasa ya hakura, dukda haka kullin idan yaimin magana sai na sa mishi kuka wannan dalilin kadai yake sashi ya hakura har ma sati uku ya cika aka cire karfen"

Sannan na fara takawa ana rike ni" after 2weeks na saba dakai na nake kokarin takawa ahankali kuma cikin natsuwa" bana manta wata rana 3rd March 2021 just recently dinnan" na tashi da zazzabi, jikina ya dau zafi kaman an sanya min garwashin wuta na duba banga Yayanah ba" Ina zaune sai gashi ya shigo yana min surprised wai ya siya min takalmi cover shoe mai dan karan kyau, da tsada ya tsuguna ya sanya min sannan ya tayar dani wai nayi tafiya" na fara tafiya kenan na fadi awajan na suma" Hafiz ya rikice hakan yasa ya kirawo nurses suka kawo min taimakon gaggawa, doctor dina da kanshi ya dubani yaga lafiyata klau amma abinda ya gani shi ya bashi mamaki"

Bai sanar da kowa abinda ya gani ba, sai dai kawai ya bada magani yace abani nasha" ranar kome naci sai na amayar dashi"gashi nasha drip kusan biyu  har sanda su Ammi suka karaso hospital din, sunyi matukar mamakin ganina awannan halin, ciwo lokaci guda"
Daddy hankalinshi ya tashi ya samu doctor yana cewa me ke damuna ne wai? kasancewar Hafiz na office din shima" doctor yace bakomai ke damunta ba abin farin ciki ne Daddy amma yanda abin ya faru ne yake bani mamaki" doctor yafada yana kallon Hafiz"

(Ni ko DielaIbrahim nace tohhhh kujimun gulmamman doctor Ina ruwanka da abinda ya faru kai dai ba kayi aikinka ba kuma Jiddah ta samu lafiya" wannan tsakanin mata da miji ne ehheeeeeeeeee)

Daddy yace doctor ban gane abinda kake fada ba" doctor ya mika masa takardar test din" anan Daddy yaga Jiddah na dauke da ciki na sati biyar" Daddy shima he was shocked bayan ya kalli Hafiz" Hafiz yace wai menene duk kuke kallona hope ba wani mugun abu bane ya faru da Hauwa'u na? Har yana wani cewa don't make me angry yanzu yanzun nan"

Daddy ya girgiza kai ya mika masa takardar" ko da Hafiz ya amsa ya duba sai yaga Jiddah na da 5weeks pregnant" wayyyoooo farinciki kaman me anan yabar su Daddy da sakakkaken baki da gudu yayi ward din da Jiddah take, yana shiga ya rungumeta yana ta mata kiss a kumatu ne a baki nee ido ne da forehead duk ita kadai" granny ce ta fattatake shi da masifa tana cewa kai fa ba hankali gareka ba" baka ganmu bane acikin dakin kake irin wannan abun" kuma baka ga condition dinta bane" at least ka rinka yin abin masu hankali mana"  Adaidai lokacin Daddy ya shigo dakin yana cewa granny barshi yayi ai tunda baiji nauyin aikata abinda ya aikata ba a gadon asibiti to me kuma ya rage?

Ammi tace ban gane abinda kake nufi ba" shin me ya aikata ne?
Daddy yace ya fada muku da bakinshi Ammi"
Hafiz ya sosa keya Yana m cewa Ammi Jiddah ta kusan kawo miki jika ne fah" shine Daddy da Doctor suke ta wani min wani irin kallo"...granny ta kama salati tana cewa na shiga uku ni Hauwa'u" yanzu d'annan abinda ka aikata kenan ko kunyan mu ma bakaji ba" Ammi ko shuru tayi ta kasa cewa komai" nikam Ina kwance jiki babu kwari Ina ta binsu da idanu"

Ammi tayi gyaran murya sannan tace toh Daddy abinda ya faru dai ya rigada ya faru kuma abin farin cikin shine dama da auran su" yanzu sai dai muyi addu'an Allah ya sauke ta lafiya shine kawai"
Ai da karfi Hafiz ya amsa da cewa Amiin ya Allah wannan itace Addu'ar daya kamata ai Ammi kinyi gaskiya"

Granny ta galla ma Yayanah harara tana cewa zo ka bar dakin nan dan ubanka" ja'irin yaro kawai mara kunya " da gudu yabar dakin bayan yayi min kiss a forehead yana cewa I love you Hauwa'u nah and I love our unborn child"
Dukdama cikin ciwo nake amma sai da naji farin ciki acikin zuciyata wai da gaske Ina dauke da cikin Yayanah" Yaya Hafiz dina na shafa cikin Ina murna acikin zuciyata a fili Kuma baka isa ka gane me nakeyi ba"

Tun daga ranar na fara ganin gata awajan su Daddy" shi kuwa boss 😎 Yana nan maakale dani"
Granny ko cewa takeyi Rakumi da Akala"🤩

❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

Readers I seriously need your comments abi you guys no dey enjoy the story ne?????? You know say we writers na plenty comment dey make us happy ooooo 😁 please comment and don't forget to press the tiny star below" bikooooo nnnnnnnnn I beg you🙏

Thank you

RAYUWAR JIDDAH ✔Where stories live. Discover now