LAIFINA NE 51

84 6 0
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       ❤️ *LAIFINA NE*❤️
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Wattpad....Freshummieyxeey_

*PAGE 5️⃣1️⃣*

Yanayin kiran da haidar yake mata tasan is not normal, langwabe wa tayi tace na'am me sanyina wannan kiran ai se ka kashemun kunne

   Shugowa yai ya zauna a falo yana kare mata kallo, Abincinshi ta dakko ta kawomai yaci yakoshi, Guess what yace mata?

"Tace mene

Yace kinsan da gaske Ahmad soyayya sukeyi da farida? Murmushi tayi tace she told me amma fa nayi murna sosai, Allah ya kaimu ranar auren yace Ameen Ooo

nan zuka zauna suna kallon arewa 24, Har Fauxeey bacci ya kwasheta dan ta gaji sosai, Daukarta yai ya kaita har daki, Yace baby Yau bazaki sa night gown bane? A magagin bacci tace dan dakkomun

  Murmushi yai ya tashi ya dakko mata ya fara cire mata kaya kenan labari ya chanza, Yaga shifa bazai iya hakura ba, dan Haka Allah ya yishi, Nan dai suka fara wasanni tun tana shagwaba har ta sakemai jiki, Haidar yaji dadinta sosai fiye da kwanukan baya Yaji ta kara ni'ima sosai Dan gaskiya he enjoyed

Service yake tayi Dan Se da aka kira sallah ya kyaleta, Fauxeeya ranar ba karamin jin jiki tai ba Dan yau nacin Haidar yafi na kullun, Regret tayi meyasa tai amfani da maganin dan ita kadai tasan jin jikin datai

   Asuba nayi ya zame jikinshi yaje yai wanka yasa Mata ruwa itama, bayan ya idar da sallah ne yazo ya tada ita dakyar ta yashi dan baccine sosai a idonta, kaita toilet yayi ya gasa mata jikinta sannan tai wanka tazo tai sallah,

tana idar da Sallah, Zani ta dakko ta daura a chest dinta ta shige blanket tai baccinta

  Haidar kuwa tashi yayi ya hada musu break fast

Bayan ya gama ne har yaje zai tasheta ya tina fa jiya saboda hidimarshi ba wani bacci tayi sosai ba dan haka ya kyaleta ya zauna kusa da ita yana ta kallonta yana kara godewa Allah daya bashi mata wacce ta ke iya juran Nacinshi

Wajen 11:00AM ta tashi kallon agogo tai da sauri ta yaye bargon tana kokarin Tashi tace I'm sorry love na barka da yunwa ko?

Mikewar da zatai Zanin jikinta ya fadi, kunya taji sosai, ta durkusa zata dakko, Haidar tuni ya dakko ya mik'a mata yana mai kallonta

Daura mata zanin yayi yazo daidai kunnanta yace baby you're so beautiful I love you, Kallonsi tai cike da kunya tace love you more mijina

Kitchen ta Shiga yace mezakiyi? Tace abinci mana, Yace Lol Already na mana Break fast, zare ido tai tace ya salam ina ta bacci na ko?

Murmushi yayi yace nooo baby dole ki huta ai,

Toilet ta shiga tai brush ta sake wanka ta zo ta shirya ta bade jikinta da turare kamshi kawai ke tashi, Riga da zani na atamfa ta saka tai daurin tuge kaga tsiya,

Sannan ta fito falo ta sameshi, Wow Wow yace masha Allah baby Kinyi kyau Ciro wayarshi yai ya kashe mata hoto guda 3 Sannan yace ta zo ta zauna kusa dashi, Ta wani dafashi nan ma ya kashe ma su selfie guda 5

Tace mugani taga sunyi kyau sosai

Haidar ne ya fara dariya tace meya faru? Yace bakomai, tino da Hajara yayi ranar birthday dinshi tsiyar da tai mai, Allah ya kyauta yace

Fauxeeya kuwa bata san mene yakewa dariya ba fadawa jikinshi tai tana shagwaba Wai seya fada mata, Kallonta yai yace baby serious bakomai kawai dramas din da akayi ne kafin na aureki nake tinawa, Ohhh tace Ta kama hannunshi muje muci abinci

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now