LAIFINA NE 5

138 12 3
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       ❤️ *LAIFINA NE*❤️
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Wattpad....Freshummieyxeey_

*PAGE 5️⃣*

Fauxee ce Kwance tana tinanin yanzu wani gari zasu dosa? Gashi dare already tayi, kuma tacewa su mammanta da ummie su kasance cikin shiri gobe Early in the morning zasu wuce, Tino kawarta tayi da sukai boarding school tare tayi, cos yanda take bata labarin Jos tasan garin zaiyi dadin zama Dan haka ta kudurta wa ranta chan zasu tafi kawai. washe gari nayi tun asuba suka Kwashe inasu inasu sukabar garin ba tare da kowa yasaniba, Saboda GRA suke, yawanci ba ruwan kowa da kowa kuma basa ido sosai kamar ghetto area!!

Bayan sun saukane, fauxee ta rasa ina zasu nufa, gashi batasan kowa a garin ba, and this is her first time data Fara zuwa garin, Gashi ba ita kadai bane, Wani hikima ya fado mata tacewa su Ummansu tana zuwa, Tasa man masu Hotel ta ajiyesu tace, wajen da akakaita is far from here, So sui zamansu zataje taga wajen

Ummansu Tace Toh bakomai sai kindawo Allah ya tsare, Ki kula Dan Allah, Fauxeey na murmushi tace toh mammah Karki damu,  Dazata tafine taba Ummie kusan 100K tace gashinan ki ajiye a wajenki, Koda zaku bukace wani Abu, Ummie tace" to yaya Allah ya tsare tace Ameen,
   Fauxeey bayan tabar hotel dinne, Hawaye masu zafi suka zubo mata a ido, Aranta tana muna ganin rayuwa! Wai ma da kudinka kenan inaga talaka? Allah kasa mucika dakyau da imani Ameen
    Mammah ma Bayan tafiyar fauxeey ta kalle Ummie tace Allah yai muku Albarka, Lalle fauxeeya nada matukar Kokari, macene amma kowa ni namijin Albarka, yanda kuke dawainiya dani Allah ya Baku masu maku, Ummie ta rik'e hannnun mahaifiyarsu tace Ameen, Mamansu kuka tafara tace Mutuwa mai tonan Asiri, Allah yajikan mahaifinku, Ummie tace" Ameen, Mammah wai Dan ma Asirinmu a rufe yake hmmmmm

Mammansu tace hakane,  Allah ya Kara rufa mana Asiri ummie tace Ameen, Sannan ta fita daga room din hotel din da yake a upstairs suke, Gidaje ummie ta Fara hangowa taga garin ba laifi akwai kyau,

Bangaren Haidar kuwa besamu yayi enough bacci ba saboda mafarkai da yawa da yake tayi akan Fauxeey, a tinaninshi Dan yasata aranshine sai yasa yake yawan mafarkinta, Safiya nayi ya tashi, Part din mamanshi yaje, Yagaisheta sannan Yai Breakfast amma kirjinshi nata bugawa, Kasa natsuwa yayi, a dan kwanakin nan Harya fita hayyacinsa dan Shi mutun ne me Sawa Ranshi Abu sosai, Mum dinshine ta Kara dubanshi tace Aliyu, Lafiyanka kuwa? Meke faruwa? Kirkiro Murmushin dole yayi yace Mum Bakomai nidai, Tace Uhmm Allah Yasa yace Ameen, Sannan ya wuce dakinshi

   Yana shiga Yaga missed call din manager din company su, Calling back yayi, bayan sun gaisa yace takardun nan Suna wajenka Ko? Kasan kudadede masu yawa kuma  monday mukai dasu zasuzo su amsa

    Haidar yace yes Sir suna wajena na musu adana mekyau, manager yace that's good, till we meet tomorrow, Haidar yace OK Sir

Bayan sungama wayar ne, ya dakko laptop dinshi ya Fara shigar da wasu bayanai, da ya manta beyiba, Duk inda ya Shiga saiyaga pic in Fauxeey, Kasa karasa aikin yayi ya ajiye, dan dazaran ya kalla idonta sai yaji *So da tsana* duk sun hademai,

   Fauxeey kuwa Tunda ta bar Hotel din, dan takawa a kafa kadan tayi tana kallon alummar garin, taga kowa takanshi yakeyi, Wasu na tafiya a kasa, wasu a machine wasu a mota wasu ma guragune amma kowa na hidimar gabanshi, Wani iska taji me dadi dan garin Jos akwai ni'ima, samun adaidaita sahu tayi tacemai Malan ni bakuwace Kai kuma nasan dan garine Dan Allah wani unguwane mekyau me dadin zama Wanda ba hayaniya da sa ido? Kallonta yayi as in begane ba,
      Tace Ung me kyau nake nufi, Sai a lokacin ya Kare mata kallo yace ohh Yawon bariki kika fito kenan? Kuma kina yar musulma? Kalle shigarki fa? To Bazan fadaba Allah ya shiryeki, Ki saukan mun a napep kona Tara miki jama'a, irin kune bata gari, kalleki da kyanki, yar yarinya dake, Fauxeey  Innalillahi Wa Inna ilaihir rajiun tace" Sannan ta sauka A napep tace Allah ya Isa tsakanina dakai? Daga tambaya? Yace Ware malama, tana tsaye yaja nepep dinshi Hawayen baki ciki suka zoba mata, Ita da namiji ma ta tsaneshi balle kuma har ta fitoma yawon bariki.

  Tana tsaye Ta rasa ina zata nufa, Wani hadadden mota ya tsaya a gabanta Ya d'aga Glass din yace yaa mata mutafi ne? I guess kema yar hannu ce ko? Alhaji Kabir kenan!!! Zaro ido tayi tace hasbunallahu Wa ni'imal Wakeel, Tir Wallahi, Allah ya shiryeku, Dakko wayarshi yayi Yayi Snapping picture din Fauxeey, without her knowing naji yai Wani Shu'umin dariya, ita kuma jan kafarta tayi dataji ya mata nauyi tabar wajen, Shi kuma Ya ja motarshi yai gaba Yana murmushi.....

Tana tafe a kafa tana tinani yanxu ta ina zata fara ko kawai su koma gidane bazata iya ba, wata zuciyar ta tunzurata tace har kinyi Saurin karaya, kacefa Fauxeey Wanda ba Wanda ya isa ya takaki sai kinso, Duk jajircewarki ai ke kinsan meya kawoki da dalilin zuwanki, kar wani namiji ya baki tsoro, nan Taji Wani karfin yazo mata, Adaidaita sahu ta kara samu Ya kaita wata unguwar Taga GRA ne and shine daidai da zamansu... Bin unguwan tayi layi layi har sedata gaji, Gashi magrib nayi shiga wani tayi layi Taga Wasu gidaje na talakawa guda biyu, dan haka, Lekawa tayi dayan taga ba kowa, Dayan kuma taga wata Mata na kulla gawayi! Sallama cikin gidan tayi matar ta amsa, Fauxeey ta gaisheta Bayan sun gaisane, Fauxeey tace Mata mama Ni Bakuwa ce, Jin Ance bakuwace Wata budurwa Fara kyakkyawa ta fito a daki, Kallo daya zakai mata Kasan budurwan nan yar duniya ce, Murmushi tai mata tace Sannu da zuwa
    Fauxeey taji ita sam yarinyar batai Mata ba, Dakyar dai ta amsa tace yauwa tana mai kare mata kallo

       Haidar kuwa After magrib, Yaji gabanshi ya Kara tsananta da fadi, Director ne ya kara kiranshi, yace yanzun nan mutananmu suka Kara Kira Akan maganar contract you should come early by tomorrow yace OK Sir in shaa Allah

Wuni chirr yaji haidar be kira Fauxeey ba dukda abun na ranshi, Amma ha Riga ya kudurtawa ranshi, he'll not call her Again.....nayi Dariya nace hahahha goben nan zaka nemeta....Lol

Muje Zuwa

   Comment dinku yamun kadan gaskiya, Ku Kara...in kunason posting akai Akai......thanks

Urs....Ummiey Xeey

FOLLOW
VOTE
SHARE

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now