LAIFINA NE 28

92 9 0
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       *❤️ LAIFINA NE❤️*
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Wattpad....Freshummieyxeey_

  *🍇🍇Ahmad Xray.....You have been there for me no matter what. I love you, my dear friend, and I am so excited to share your special day with you,Have a wonderful, happy, healthy birthday now and forever.🍇🍇*

*PAGE 2️⃣8️⃣*

"Kamar Haske nagani cikin hijab dinki ko yace mata"
Daburcewa tai, tsoronta Allah yasa karya gani, shuru tai, shi kuma kafeta da ido yai yana karasowa wajenta

Tana ganin yana karasowa tana mastsawa baya ahankali tana addua, Matsawar karshe dazatai taci caro da jikin bango dole ta tsaya tana jiran me afkuwa ya afku, addua ta ci gaba dayi A zuciyarta

Bobo kallonta yakeyi sosai shidai he's not sure ko meye ahannunta amma shidai yaga Haske, kuma yanason ganin komeye a hannunta, Budewar kofa yaji, gabadayansu suka waigo dan ganin waye
    Other half dinshine Rumasa'u,

Bobo cikin bacin rai yace meya kawoki nan wajen, wayabaki izini ki shugo? Yana magana yana kokarin kare Fauxeey

Yana magana amma ita gaba daya hankalinta nakan Fauxeey yanda taga suna tsaye fauxeey jikin bango shi kuma yana kusa da ita alamun Wani abun zaimata,

Kallonshi tai tace" macuci, Azzalumi, Dama dan wannar Banza kake qin zuwa, Wato kasama mai biya maka bukata ko? Dole na zama banza

Wait wait yace mata kisan kalaman da zai dinga fada, Ko kallonshi bataiba Taje ta chakumo fauxeey, Wankawa fauxeey fari tai guda biyu,
    Ga mamakinta tana daurawa fauxeey mari shima yana rama mata

Ranshine yai matukar baci, rumasau fashewa da kuka tai tace akan wannan banzar zaka mareni? Yace anmara din ke badama ki ganni da wata sai ki tinanin abunda mukeyi dake nakeyi da kowa, yar aikin mune fa.

   Shi sam ya manta gaban Fauxeey yake magana, kallon Fauxeey yai da take rakube jikin bango, kirjinta se dukan uku uku yake, Yace kiyi hakuri please,

Tsoro takeyi dan idan ta kara kai mata chapka asiri zai tono dan waya fadawo zatai, Itadai Allah yasa ya sallameta

Bata gama tinain zuci ba yace Fauxeey Ki tafi gida kawai

   Fauxeeya cikin tsoro da fargaba ta tsulale jikinta tabar dakin da sauri dan Rumasau takusan kara kai mata chapka
   
Part din Hajiya ta nufa tai wani ajiyar zuciya tana maida nunfashi, Kai Amma zuwan matar nan ba karamin dadi tajiba, Yanzu da ya kamata da waya fa,

Ai tagama yawo, Duk marin da tasha ita bata jisuba saboda Gani take shine mafi sauqi a wajenta akan ya kamata da waya, Ciro wayar tai ta kira farida take sanar da ita komai

Farida tace subhanallah gaskiya you should be very careful, dan Rayuwarmu is in danger

Fauxeey tace wallahi bakijiba har yanzu gabana fadi yakeyi, ni anya bazan bari ba dan wahala kawai nakesha

Farida tace kiyi hakuri saura kiris, Allah yaga zuciyarmu kuma zai temakemu,  Fauxeey tace" to hakane idan na koma gida I'll cut d audio din in tura maki dan yanada tsaho zan turo maki inda yafi ma'ana kawai, farida tace alright tana jinjina mata

Fauxeey tattara kayanta tabar gidan

     Kusan karfe 12:00 ta koma gida...

Bobo kuwa bayan Fitar fauxeey sa key yai a dakin dan yasan fadan rumasau dan tsab zata iya zuwa kofar gida tai tayi, dan fada ya taba hadasu a hotel akan wata ta kirashi shine har bakin titi taje tana zaginshi
    Calm down yace mata my baby yana shafa kumatunta

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now