LAIFINA NE 7

128 11 0
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       *❤️ LAIFINA NE❤️*
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Wattpad....Freshummieyxeey_

_This page goes to all my fans..Ina ganin comment dinku really appreciate❣️ love you buhut buhut_

*PAGE 7️⃣*

Monday Tushen aiki, Ko nasara na tsoronaki, Tun Wuri Haidar ya shirya ya tafi office, ga mamakinshi, tunda yashiga yaga bega Motar Fauxeey ba, tinaninshi ko tabar motar a gida ne Dan Takanyi haka Dama, Kai tsaye ya shiga Office dinta yaga she's not there, Sororo ya tsaya yana tinanin ko duk fadan dasu kai ne har yanxu bata hakura ba, Ciro wayarshi yayi kamar zai kirata kuma sai ya fasa, Ya shige office dinshi ya zauna yana tinanin ta...

Misalin karfe 9:00AM Aka Sanar zaa Shiga meeting, Dan haka kowa ya bar abunda yakeyi ya Shiga Hall din meeting din, Haidar kuwa sai wurga ido yakeyi kozaiga Fauxeey, still har hanzu bata Zoba
   
Kowa ya hallara a meeting Banda fauxeey, Ganin Kowa yasan Haidar ne abokinta aka tambayeshi where is she? Yace besaniba cos he's has been trying her number yaqi shiga, Sukace OK, May be batada Lafiya ne amma koma meye zasuje suji dalili
     Suna zaune Akai baki wanda suka bada contract din, Dan haka suka shugo suka zauna aka kawo musu Shayi da ruwa,
    Director din ne ya mik'e yafara magana akan sunyi matukar farin cikin da wannan kontigarin da aka basu, domin zaikawo wa company kudi da yawa, Wa en chan mutanan sukace to Alhamdulillah, Nan Manager ya umurci da Haidar daya Dakko takardun nan Asa hannu Sannan su bayar da kudin, Haidar ya mik'e with his full confidence ya tafi office dinshi

      Bude Drawer yafarayi yaga duk a birkice, nan take ya rude saboda Inda ya ajiye beganshi,

Gabanshine ya tsananta da fadi, duk ya birkita kayan Office din but he couldn't find it, Hasbunallahu  Wa ni'imal wakil ya Fara anbatowa Dan A gaskiya takardun nan basu, Da Sauri ya Shiga office din Fauxeey ya bincika KO Ina still ba takardun, Wasu zufa suka fara ketomai Dan besan mezai ce musu ba

Kusan 15Mins Ba alamar Haidar a wajen Meeting, Visitors dinne sukece is something wrong? "Manager yace NO, nan dai suka fara kallon kallon, Wata ma'aikayace a wajen Director yai Mata nuni da ido akan she should follow Haidar Lafiya kuwa! Nan ta mik'e tace Excuse ta nufa Office din Haidar

  Samunshi tayi duk ya fita hayyacinsa, Ya na ganinta ya mik'e yace Aisha I couldn't find takardun nan, Wani murmushin zuci tayi, Aranta tace Allah ya Kara... _shin menene dalilinta nacewa haka?_

Komawa hall din tayi ta sanar dasu, dukansu suka mik'e sukace what?, visitors din suma tashi sukai sukace you lose, wannan maganar banza ce Dama kunsan bakugama komai ba kuka kiramu? Tashi sukai suka tafi Abunsu

Company kuwa Nan Suka Fara suratai, ran shuwabannin  kampanin ya matukar baci sosai

Daya daga cikinsune yai jacking din Haidar kamar zai ciremai yai, Yace Ina kakai mana takardu? Aisha kuwa na kallo ko a jikinta hasalima dadi takeji,

    Haidar idonshi yai ja Dan matukar Bacin rai, Suratai kawai suke Mai marasa Dadi, Director ne yace Ku kyaleshi, Sannan ya fara magana kamar haka, Ka matukar bamu mamaki, Dama kai mayaudarine? Ashe Kai mugune, baka Bukatan ci gabanmu, Wai shin ina kakai takardun?

Haidar da yake mutun ne me karfin hali, yai rantsuwa yace Wallahi bansan Ina sukeba, kamar yanda tun Friday kukabar wajen nima bansake dawowa ba Sai yau

    Wani a cikinsune yace ance ai anganka Kai da Fauxeey har kusan magrib kuna tare a company dinnan, me kuka tsaya yi? "haidar yace Eh hakane Amma wallahi banda masaniya akan waya dauka Kuma hira muka tsaya yi bakomai ba!
   "Well Director yace" to mun koreka a aikin nan, bama bukatarka, gabanshine ya tsinke gaba daya, yaji he don't have strength , shi bawai korarshi da akai ba ya dameshi shi, yanzu Wani yasan tuni Zai sace Zuciyar Fauxeey, unknown to him bemasan Fauxeey bata Gari ba Lol

    Kallonsu yayi Idonshi cike da kwalla yace Well It's OK Allah yasa haka yafi alheri, yai musu Sallama yabar company din, Wasu sukaji dadi wasu kuma basujiba Dana haka rayuwa take, duk abunda ya sameka wasu zasuji dadi wasu kuma su tausaya

Yana fita zuciyarshi ta bashi Fauxee ce ta dauke takardun nan Amma bazai Iya cewa ita bace dan duk tozarcin da za'ai mata gwanda shi amai ko bakomai shi naminine

   Yana fita direct gidansu Fauxeey ya wuce, tun kan ya karasa kofar gidan ya hango kamar padlock a bakin gate din, Tsayawa yai da motarshi ya fito da gudu ya karasa, Kallon Padlock din yayi aranshi yace tabbas Fauxeey ita ta dauka takardun nan, Wani Ajiyar zuciya yayi Ya Shiga motarshi Ya wuce Wajen abokanshi, Dan Beson mahaifiyarshi ko wani suji labarim an koreshi a aiki
     Cos Kudin da yake samu zai Iya cewa a gun aikinsu ake biyanshi dan yanada source of income da yawa

*******

Fauxeey kuwa tana gidan baba Mairo, bayan sungama break fast, Suka shiga Daki, Seemah ce ta Fara bata hakuri bazata sakeba Fauxeey tace karki damu nidai abunda nakeso dake shine kita addu'a kina istigfari Allah ya yafe mana gaba daya Seemah tace" Ameen

"Seemah tace kince zakiban labarin dalilin da yasa Kika tsana aure yanzu, Fauxeey tace don't worry muna tare ahankali zaki fahimce komai game Dani, semah tace OK

Fauxeey Na Zaune Ta kalla agogo 11:20, gabantane taji ya na matukar fadi, saitaji Abunda taiwa Haidar bata kyautaba, Tasan tabbas yau dinnan sai an kora Haidar saboda ba takardu, Nan taji tausayinshi ya Kamata tana Mai nadamar abunda tayi, Shin Hakkinshi zai barta kuwa? Idontane ya cika da kwalla Taji Sonshi ya mamaye zuciyarta....

Dakko Wayarta tayi ta shiga gallery, Ta fara kallon pics dinshi, Da Wanda suke tare da Wanda yake shi kadai, Akan wani Hoto na Haidar ta tsaya inda yake murmushi ga gemunshi se kyalli yakeyi, Ga fararen hakuranshi sun bayyana da wushiryarshi, Tsintar kanta tayi tana murmushi taji sonshi na shigarta ahankali, Seemah ce tace Fauxeey shine KO?
    Da sauri ta dawo hayyacinta tace Uhmm sai taji sam batada karfi duk kasala takeji, Dan A wannan lokacin taji tana matukar Son Haidar, Tasan yau zaisha wulakanci

    *****
A chan kuma kampanin Aisha tace To why not aje gidansu Fauxeeya a dubata may be tare suka hada baki, Sukace tabbas kuwa
  Nan suka tafi su kusan 6 gidansu Fauxeeya suka tarar kofar gate din a kulle,  Nan Wasu sukace ba shakka kuwa tare suka hada baki, kiran duniyar nan sukai Wayarta baya shiga, Wani a cikinsu, Yace kunsan me za'ai? Sukace Aa yace mudai je Chan company se ayanke hukunci

Bayan Minti kadan Suka dawo, Zama aka sakeyi sukadai tabbatar musu da cewa Qila hada baki sukai da fauzeey dan har mokartsu sun tambaya ance anga jiya sun kwashe kaya da alama barin garin sukai, Manager yace kuduba Office din fauxeey akwai takardu kaza da kaza idan kungani fine, Nan suka duba sukaga ko Biro bata tafi dashi ba,

"Yace to shikkenan, koda ita koba da itaba itama bama bukatarta a company saboda ba yanda za'ai kaqi zuwa batare da ka sanar ba, 

"Aisha tace hakane, Tunda ankirata baa sameta AI wa Haidar text nasan bazasu rasa communication acemai ya sanar da ita itama an dakatar da ita, suje Chan su karata, Tana magana tana kifta ido
    Hade ido da wani sukai yace Mata very good kome suke nufi? Sai gaba zamuji,

   Haidar Na zaune a Plaza wajen abokinshi da yake Plaza nashine, Text ya shugomai yana shama Fauxeey ce, Karantawa yayi yai tsaki, Aranshi yace Nikaina bansan ina fauxeeyn takeba, Haushi ya kamashi yai musu reply da Yanda baku da masayi akan inda take nima haka...kuje Chan Ku nemeta Ku sanar da ita, Ni kaina kadai nasani

  Suna ganin text din mamaki ne ya cikasu, Sukace we need to talk......

haidar na zaune yayi tagumi Abokinshi yace" what's Wrong ne? Naganka by this time aikin fa?

Kallonshi yayi idonshi yayi ja, ya dagamai hannu alamun yadan tsaya bayason magana, Dan haka Abokin nashi Yace OK

   Fauxeey kuwa tinanin Haidar ta shiga yi, Ciro waya tai kamar xata kirashi kuma saita fasa, Seemah ce ta dameta da tambayoyi

Tace Dan Allah tabari anjuma zasui magana!

  Shiga gallery ta sakeyi tana kallon pics dinshi.....wani Abu take nazari naga ta mik'e staye............

FOLLOW
VOTE
SHARE

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now