LAIFINA NE 52

101 9 0
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       ❤️ *LAIFINA NE*❤️
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Wattpad....Freshummieyxeey_

*Dedicated this page to my lovely Friend...Farida Baby Small❤️ you knw how much i love you*

*PAGE 5️⃣2️⃣*

Haidar Tun a moto yake satar kallon Fauxeeya, Dan gani yake ta kara kyau, itama satar kallonshi take taga yakara kyau shima  sedai yadan rame, Suna isa gidan Ahmad Da Farida fada sukai musu sosai akan su dinga hakuri da juna, Fauxeey tace inshaa Allah Sannan sukai musu Sallama suka tafi gidansu

Suna fita Haidar matsowa kusa da matarshi yayi, kamshin turaranta ya daka hancinshi, rumgumota yayi Yana i miss you my baby, Wlhi na wahala sosai fa Meyasa kikaimun haka baby yana magana yana tusa kanshi cikin kirjinta

Langwabe wa tai da fuska dan tasan yau ba dama fa, itama she's missing him, I'm sorry tace Sweet heart i won't do it again, Zan kasance mai ladabi da biyayya a gareka, zan dinga faranta maka rai kaji please forgive me

Kara shigewa kirjinta yayi yana shakar kamshin turaranta Yana fara wasa da dukiyar fulaninta dan Already A matse yake Dan kusan 3weeks kenan yana kwana shi kadai

"Yace Baby *LAIFINA NE* da bana daga miki kafa I'm sorry too, Uhmm tace dan wani rikitattun Abubuwa da haidar ke mata, kamar yau ya fara ganinta, Seda tai da gaske Ta tureshi Tace Baby bamui sallah bafa!

"Ohh Yace Muje mui Sallar

Tashi yayi ya shiga toilet Ya dauro alwala itama tai alwala sukai Sallah sukai addu'a Allah ya kara masu zaman lafiya

Bayan sun idar ta shiga kitchen ta bude madara tasha sosai, shi Kuma Laptop dinshi ya dakko ya shigar da wasu Abubuwa dan Yasan zuwa anjuma bazai sama dama

Wani arnan sleeping dress ta saka, Ta balbala kijinta da turare, Ta kulle kanta da ribon ta dan hadu mai Shayi ta kawo mai, Tace baby luv gashi kasha

Yana ganinta yaji wani farin ciki da annashuwa, Rufe laptop din yai dan yagama abun da zaiyi, Thank you yace mata ya amsa mug din dake hannunta, Yai mata nuni da cinyarshi ta zauna akai

Batai musu ba ta zauna

Shan shayin yayi, yana gamawa ya ajiye mug din a gefen gado, Fauxeeya dauka tayi takai kitchen yana bin bayanta da kallo,

Bayan kofa yazo ya boye ita kuma ta shugo tana yanga taga bayanan tace baby love kana ina

Bata ankara ba taga anyi hugging dinta ta baya ya ziro hannayenshi ta gaba yana ta shafa mata boobs, Kukan shagwaba ta fara ya kara ingiza Haidar dan yanason yaga tana Shagwaba

Ahankali ya cire mata Bra ya fara shafa nipples dinta, cikin hanzari yazo ta gabanta ya fara kissing lips dinta yana bin ko ina na jikinta da hot romance, Sannan yakama nipples dinta ya fara sha

    Wani Nishi sama sama ta fara, Daukarta yai sai gado,tun tana shagwaba har ta dena ta sake jikinta sukaci soyyaya yanda ya kamata, ba shi kadai ba har ita ranar Taji wani dadi na daban Dan Kwanakin nan Yanda kasan Haidar ya kara Karanta salon kwanciya da mace dan Gaskiya they enjoyed, Haidar kuwa Jiyai kamar yau aka kawota dan Ta kara dadi da kuma ta kara matsewa, Dakyar suka tashi sukai sallar asuba,

Suna idarwa sukai addu'a

sukaci gaba da gashi Ranar dai dukansu kowa na farin ciki Dan Sun sama abunda sukeso Dan Wani duniyar dadi sukaje

Basu suka tashi bacci ba sai Karfe 10 Na safe.

Fauxeeya da sauri ta tashi tashiga wanka, riga Mara hannu tasa Sai Wando tree quater tayi kyau sosai, Kitchen ta nufa da sauri, ta fara daura ruwan zafi, sannan tazo ta fara fere Irish,

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now