LAIFINA NE 44

110 15 5
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       *❤️ LAIFINA NE❤️*
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Wattpad....Freshummieyxeey_
  
   *Awwwn ya Ilahi....Naji dadin comments dinki di dole na kara Maku page...❣️❣️❣️* Love you All

*PAGE 4️⃣4️⃣*

Haidar tsawa ya daka mata yace Ki bacemun anan Wajen Banson ganinki, Allah ya i....
    Be karasa ba Tai maza tace Dakata Malan tana magana tana Zare ido, Ga radadin Rashin Muhseen da takeji a zuciyarta...

Tace Bawani abun nazo nema wajenka ba bare ka wulakantani, kawai yafiyarka nakeso akan abun da nai maka, kuma naga hakan be kamata bane.. Kallonta yai a wulakance yace Bazan yafe ba Fauxeeya

Hada ido sukai yaji Wai abu ya shiga kwakwalwarshi, sai yaji dama be furta mata kalmar nan ba, Itace Fa Fauxeeyan da yake yawan mafarkinta tana cemai yai addu'a kuma adduan ta take makeshi sosai

Kallonta ya sakeyi for the 3rd Time se kuma ta bashi tausayi yanajin wani abu namai yawo a jiki

Suna tsaye a wajen ba wanda yacewa kowa komai kusan 30mins illa kallon juna kawai dasukeyi

Tana tsaye Me nepep yazo wucewa tai maza ta tsayar dashi, Kallon Haidar tai Tace Ina kara baka hakuri, sai anjuma ka huta lafiya.. tai shigewarta Napep ya wuce da ita

Shi Kuma yana tsaye a wajen kamar cartoon, ganin abun yake kamar mafarki, Murxa idonshi yai yaga bafa mafarki yakeyi ba, Hakanan yakoma Gida duk jikinshi ba kwari

Fauxeey tana isa gida, Taga An kawo mata Motoci guda biyun datai magana akawo mata tun kafin su dawo

Alhamdulillah tace nan ta basu duk abun da zata basu sukace Sungode, Mama tace Ya motoci har biyu? Fauxeey tace Daya nawa daya na Ummiey ne

"mama tace Masha Allah, Allah ya kara tsarewa, Tubli

sukace Thanks

Ummiey Murna tayi sosai, tace yaya Fauxeeya na shagwaba mu da yawa dukda kudinsune amma tanayin abunda ya dace,

Nan ta kira Frnds dinta Tace Masu ansai mata moto, ai da sauri Sukazo gani sukace suma sun sama nashiga garii

   Bangaren Haidar kuwa tunda fauxeeya ta tafi tabarshi da tinani, Abinci zaici amma sam ya kasa sai yaji yana matukar Son Sake ganin fuskarta, balle yaji zazzakar muryanta, Gaba daya ya tino da soyayyar Da suka fara yaji ta dawomai sabuwa harda lumshe ido

Lalabo wayarshi yai Ya kira Abokinshi Ahmad ya labarta mai komai,

Alhamdulillah Ahmad yace faduwa tazo daidai da zama

    Haidar Yace" How

"Ahmad yace sai kuci gaba da gashi mana dama ni nasan ba wacce zata dace daka Sai Fauxeeya kuma nasa duk inda taje zata dawo saboda Zuciyoyinku juna suke Bege, kuma tazo a lokacin da kke bukatarta

Haidar cewa yai ka dena maganar nan plz, Taxone fa wai inyi hakurin laifin da taimun Bana fada maka ba ita ta sace takardun nan ba

Ahmad yace Koma menene Hakanan zakai hakuri, Kuma Haka datai ba karamin temakonka tai ba, saboda kai kafi kowa sanin Tsakiyar mahassada kake a wannnan companyn Kowa ya tsaneka, dakana wajen nasan By now Qila Sun hallaka ka,

Haidar yace hakane kuma fa

Ahmad yace Yawwa, kayi tinanin zuwa anjuma zamui magana

yace Ok

***
   Bangaren Fauxeeya kuwa tunda ta dawo gida mamanta na lura da ita kiranta tai tace Ta bata labarin ya sukai da wanda taiwa Laifi?

Fauxeey dan bata rai tayi tace" Mama Befa yafemun ba, Murmushi mamansu tai tace Tashi mu koma gidan, Kema kinsan kinmai laifi sosai

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now