LAIFINA NE 45

84 12 0
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       *❤️ LAIFINA NE❤️*
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Wattpad....Freshummieyxeey_

*Thank you all for your prayers, Alhamdulillah ina samun sauqi😍*

*PAGE 4️⃣5️⃣*

Fauxeey murna taji sosai da taga Text din haidar, Wani murmushin da ita kadai tasan sirrin takeyi, Zama tai ta shiryamai text itama kamar Haka.. _Awwwn Kalmomin bakina sun kare, Dan Bansan Wani Irin Godiya zan maka ba, Kuma Na amsa tayin soyayyarka, soyyyarka tazo a daidai lokacin da nake bukatar ta, I love you baby_

  Haidar na zaune Yana nazarin Text din daya tura mata, shifa beson raini, Dan kar ma tai tinanin kodan Ita masu kudine Zataimai wulakanci taqi accepting,

Har ya mik'e zai fita yaji text ya shugo, dubawa yai yaga LOML sunan da yai saving kenan, 

   Kamar bazai budeba wata zuciyar tace kabude kagani dan yanda yaji kirjinshi na bugawa,
   Budewa yai da bismillah, Yai addu'an Allah yasa tai Accepting, Karantawa ya farayi yaji wani Sanyi tunda ga kwakwalwarshi Har tafin kafanshi

     "Alhamdulillah yace True love never End

Wani Farin ciki da annashuwa kawai yakeji

Kiranta Yai,

Tana gani tai picking, Yace thank you naga text dinki I love you baby

   "Tace Love you more, suna magana sunadan jin kunya kamar Yau suka fara soyayya

"Yace when will I see you again? I have a lot to tell you, yana magana yana wani kashe murya kamar bashi ba..

   Yanda yai maganar,
Itama haka ta gyara muryanta, cikin solon yanga da kwarewa irin na Fauxeey dan ta iya salo kala kala, Magana ahankali tai mai kamar Rada a kunne, Tace _kazo anjuma i want tosee you tooooooo_ yanda taja tooooooo din Haka ya daka kunnanshi,

Nan take Yaji wani yanayi na shigarshi, Da sauri yace Okkk Love, I'll come a ajiyemun abun dadi,

  "Tai dariya tace To sai kazo kafin nan please send me ur pics ta whatsapp dan bazan jira har sekazo ba, Yace Ok yanxu kuwa zan turo, Dan duk ya kosa ya ajiye wayar dan Wani Iri yakeji

Suna gama wayar yace huhh voice dinta ya kara Dadi..
  shiga Whatsapp yai yamata sending, ita kuma tana gani Ta kara rudewa, Dan Allah yamai Kyau, Ita kuma Fauxeey tanason namiji me kyau,

"Wow tace you look so Take away Muah,

Murmushi yai Yace mata Thanks, a zuciyarshi "yace lalle Kuwa fauxeey ta chanxa, Ba fauxeeyn da nasani da bane, Ikon Allah

   Ci gaba da chatting sukai, Yanda suke chat Yasan Ya sama Mata gaskiya dan wasu abubuwa takemai na rikitarwa, Tsansan So take ta nunamai

     Kiran Mum dinshi Yaji tace yazo dad dinshi na kiranshi, yace toh, Ajiye wayar yai ya tafi Wajen Dad Dinshi

Yana zuwa ya gurfana a gaban Mahaifinshi, Aliyou yace sannu da hutawa

"Dad yace yauwa sannan ya Kalle Aliyou yace, Yanzu Mutanan nan sukai mun text, Wanda da dadewa na neman maka aiki a kasar waje?

Aliyou yace eh na tina,

"Dad yace to shine sukace Kaje sun dauke ka aiki nan da 2weeks

    Dasauri Haidar yace" Alhamdulillah, He's feeling so Excited,

Yanda babanshi yaga yana murna, Yace To Bazaka kuma tafi ba se kai aure baza kaje kasar  waje aiki ba ba tare da mata ba

   Nan danan Haidar Yadan tsuke fuska, tinaninshi Daya Fauxeey anya zata yarda da auren nan kuwa bale yanxu ta zama rea Big girl

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now