Zafafa Cerita

Saring berdasarkan tag:

14 cerita

MAKAUNIYAR ƘADDARA!! oleh BilynAbdull
#1
MAKAUNIYAR ƘADDARA!!oleh Bilqeesa ibraheem
MAKAUNIYAR ƘADDARA Labari mai cike da cakwakiyar rayuwa. Ta wayi gari da ƙaddarar da batasan mafarinta ba, batasan tushenta ba. Gata da ƙarancin shekaru, gata da ƙaranci...
IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅) oleh missxoxo00
#2
IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (C...oleh NANA HAFSAT🧕🏼
Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna...
Lengkap
DAUƊAR GORA...!! oleh BilynAbdull
#3
DAUƊAR GORA...!!oleh Bilqeesa ibraheem
Labari mai cike da bahaguwar cakwakiya, ɗimuwa, ruɗani tare da bam mamaki. tsantsar mulki da ƙarfin ikon masu mulki. tsaftatacciyar soyayya mai cike da nagarta da dattak...
SO DA ZUCIYA...❤️❤️PAID NOVEL oleh missxoxo00
#4
SO DA ZUCIYA...❤️❤️PAID NOVELoleh NANA HAFSAT🧕🏼
Labarin DARUSSAN rayuwa Mai dauke da kaunar SO DA ZUCIYA 🥰❣️
KAI MIN HALACCI..! ||PAID NOVEL✅ (COMPLETED) oleh missxoxo00
#5
KAI MIN HALACCI..! ||PAID NOVEL✅ (...oleh NANA HAFSAT🧕🏼
Labarin cakwakiya dake tafe da tacacciyar kauna marar gauraye ta zukata hudu; SHAMSUDDEN DA ALIYA ga kuma SAHAL DA FA'IZAH... 💕Kowanne yana son masoyin dan uwan sa. Wai...
Lengkap
KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑COMPLETED✅ oleh missxoxo00
#6
KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑CO...oleh NANA HAFSAT🧕🏼
LABARIN RUGUNTSUMI: SARKAKIYAR RAYUWA, MAKIRCI DA TSANTSAR HASSADA, SHIN NA FADA MUKU YANA DAUKE DA TSAFTATACCIYAR KAUNA MARAR GAURAYE? LABARI NE NA GIDAN SARAUTAR BARN...
Lengkap
ƘALUBALEN RAYUWA  oleh Feedohm
#7
ƘALUBALEN RAYUWA oleh Fiddausi musa
Wane irin miji ne? Mijin da bai san ya sauke haƙƙin da ya rataya a wuyan shi ba? Shin ko an faɗa mashi ci, sha da sutura kaɗai ne aure? Wallahi ba zan iya ba, ba zan iya...
DALAAL💞💞 ( A new world/Destiny's Love)PAID NOVEL/NA KUDI NE.  oleh missxoxo00
#8
DALAAL💞💞 ( A new world/Destiny's...oleh NANA HAFSAT🧕🏼
Labarin sarqaqiyar rayuwa... Tausayi, Fad'akarwa Mai dauke da rantsattsiyar k'auna marar gauraye.. DALAAL//HAFEEZ/HABEEBULLAH❤️❤️ "Dalaal If I know what love is, it...
Lengkap
TAKUN SAAƘA!! oleh BilynAbdull
#9
TAKUN SAAƘA!!oleh Bilqeesa ibraheem
TAKUN SAƘA littafi ne da yazo muku da wani salo na musamman. tare da tsaftatacciyar salon soyayya tsakanin wasu tom and jarry😂. halinsu ya banbanta da juna. hakama buri...
FARHATAL -QALB!! (FARIN CIKIN ZUCIYA)♥️♥️PAID NOVEL.. oleh missxoxo00
#10
FARHATAL -QALB!! (FARIN CIKIN ZUCI...oleh NANA HAFSAT🧕🏼
LABARI NE DAYA KUNSHI RASSA DABAN DABAN NA KUNDIN RAYUWA. DOMIN TUN RAN GINI TUN RAN ZANE. !! GEFE DAYA SALON RUBUTUN YAZO DA WATA IRIYAR KAUNA MARAR ALGUS ... ZAYN OF T...
BAKON MUNAFIKI!!👺🏡👪(BA NA MUTUM DAYA BANE)PAID NOVEL.. oleh missxoxo00
#11
BAKON MUNAFIKI!!👺🏡👪(BA NA MUTUM...oleh NANA HAFSAT🧕🏼
labarin ruguntsumi wanda MUNAFIKI daya ya dabaibaye komai na zumunta. Gefe daya labarin na cunkushe da tacacciyar kauna marar gauraye.. kada ku manta labarin BAKON MUNA...
ZAFAFA SABON KAFCE🤓 oleh BilynAbdull
#12
ZAFAFA SABON KAFCE🤓oleh Bilqeesa ibraheem
ZAFAFAN LITTTAFAI DAGA ZAFAFAN MARUTA GUDA BIYAR👌🏼
SARAN ƁOYE oleh BilynAbdull
#13
SARAN ƁOYEoleh Bilqeesa ibraheem
Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo...
ZAFAFA BIYAR NEW YEAR oleh huguma
#14
ZAFAFA BIYAR NEW YEARoleh safiyya huguma
Don ilimantar da al'umma da nishadantar dasu