Qissa relats

5 Relats

HAWA DA GANGARA per KhamisSulaiman
#1
HAWA DA GANGARAper Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin wasu larabawa ne marayu wadanda suka shigo duniya da kafa daya kafin su sako dayar.
Completat
WATA ALKARYA  per KhamisSulaiman
#2
WATA ALKARYA per Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin batan yariman wata kasa a cikin duniya da gwagwarmayar da yayi kafin ya dawo gida.
  IDON BAKAR MAGE A DUHU  per KhamisSulaiman
#3
IDON BAKAR MAGE A DUHU per Khamis Sulaiman Abdullahi
Hikayar Imam Dan soyayya da yaje birnin sin a kasa daga Kano.
LIKITAN ZUCIYA per Naseeb01
#4
LIKITAN ZUCIYAper Naseeb Auwal
Matashin ya tafi neman likitan da zai bashi magani wanda zai sauya zuciyarsa daga mai biyewa son rai zuwa tsayayyiya. An turashi waje mafi hatsari ga rayuwarsa don zuwa...
Completat
ASHE NI 'YAR TSINTUWA CE  per KhamisSulaiman
#5
ASHE NI 'YAR TSINTUWA CE per Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin wata yarinya ne da take bata tun bata da hankali, iyayenta basu tashi ganinta ba sai da ta zama budurwa sannan ma take sanin ashe wadannan wanda take wajensu bas...