Kauna Cerita

39 cerita

BAHAGUWAR SOYAYYA oleh Naseeb01
BAHAGUWAR SOYAYYAoleh Naseeb Auwal
Makahon so, shine lokacin da sashe ɗaya ya makance akan soyayyar ɗaya sashen. Gurgun so, shine son da sashe ɗaya yake mutuwar son ɗaya sashen amma bai samu goyon bayan ɗ...
Ko da so oleh AeshaKabir
Ko da sooleh D.o.s.t.i✨
Rayuwar auren su abar kwatance ce. Soyayyar da sukewa junan su, mai girma ce. Tarbiyyar da sukayi wa yaransu mai kyau ce. Komai na Mukhtar da Hafsah abun burgewa ne. Sai...
GENERAL NASEER  ZAKI (Book 1) oleh Azizat_Hamza
GENERAL NASEER ZAKI (Book 1)oleh Azizat Hamza
When a wounded soldier falls in love... Naseer Zaki Soja ne sa mazaje gudu. Aikin Soja a jininsa ya ke. Bashi da tsoro. Idan maƙiya suka yi gamo da shi sai su hau kakkar...
Tsohuwar Soyayya oleh Azizat_Hamza
Tsohuwar Soyayyaoleh Azizat Hamza
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...
Lengkap
YADDA NA KE SO oleh Dijen-sy
YADDA NA KE SOoleh khadija ado ahmad
YADDA NA KE SO burin Ummi ta auri mijin novel ,Mai arziki ba ta son talauci ya rayuwa zata juyawa mata a sanda ta rasa gatan mahaifiya ta tsunduma cikin rayuwar aure da...
DR NAMEER oleh Zaynabyusuuf
DR NAMEERoleh Zaynabyusuuf
A captivating story of romance,betrayal,passion,Guilt,heartbreak,love and mystery.
TAFIYAR MU (Completed) oleh suwaibamuhammad36
TAFIYAR MU (Completed)oleh suwaibamuhammad36
Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burge...
SIRRIN ZUCI oleh Nana_haleema
SIRRIN ZUCIoleh Haleematou Khabir
Ba wai dan baya sonta ba, a'a sai dan saboda tsananin ƙaunar da yake mata hakan yasa shi sadaukar da soyayyar da yake mata ga wanda zuciyarsa take ganin ba shine ya dace...
EMAAN oleh Zaynabyusuuf
EMAANoleh Zaynabyusuuf
delve into the interesting story of emaan and alameen hate-love story which will get you in suspense from start to finish and every other emotion.
Lengkap
FATU A BIRNI (Complete) oleh suwaibamuhammad36
FATU A BIRNI (Complete)oleh suwaibamuhammad36
"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'...
NUR_AL_HAYAT oleh _jeeddahjao_
NUR_AL_HAYAToleh Hauwa Jao
It is said that everything is fair in love and war, Follow the love story of Rayhaan, a young adult full of Adventure, dreamz and ambitions as he comes across an ambitio...
Tarayyar Jini oleh buqmaniac
Tarayyar Jinioleh buqmaniac
Tun haduwar su ta farko bai manta ta ba don haka bai daina neman ta ba amma shin a ina zai ganta bayan ko fuskarta bai gani ba balle ya san sunan ta. Hasalima babu wani...
Fakkriya  oleh UmairaMustei
Fakkriya oleh Maman zhara
Labari ne da ya kunshi soyyaya,hakuri,huri ya dakuma auran hadi kubiyoni domin jin wanan lbr
IZAYAR RAYUWA  oleh Matarrasheed
IZAYAR RAYUWA oleh Hafsat Aliyu Shuaibu Chikaji
Fitar min daga gida, karuwar banza karuwar wofi, saida kika gama yawon gantalin da tambaɗar taki zaki dawo mana gida? Babanta ne ya fito "barni da ita na kashe ta...
NA TAKO oleh AyshaGaladima666
NA TAKOoleh AyshaGaladima666
A wonderful love story, labarin wata yarinya 'yar talakawa wadda take TAKO sa'a a rayuwarta inda take taka matsayin da Bata taba mafarkin takawa ba
BAHAMAGE oleh MSKutama87
BAHAMAGEoleh Muhammad Sulaiman Abubakar Ku...
rayuwar sa ta yarinta ya kare ta cikin hamaganci amma a yarintar sa ilimi ya ratsa shi sai ya samu fifiko tsakanin sa'annin sa saboda ilimin sa tun yana dan yaro yake...
GARIN KALLON RUWA oleh AyshaGaladima666
GARIN KALLON RUWAoleh AyshaGaladima666
labarin soyayya ne me tsayawa a Rai
MADUBIN SIHIRI oleh MSKutama87
MADUBIN SIHIRIoleh Muhammad Sulaiman Abubakar Ku...
labari ne akan wani madubin sihiri Wanda wannan madubi mallakar Sarkin Bakaken aljanu ne na farko lokacin da aka sana'anta madubin amma sai aka samu wani hatsabibin bok...