Kaddara Cerita

Saring berdasarkan tag:

20 cerita

LABARINSU oleh sai_kaska
LABARINSUoleh salma ahmad isah
Kowa ya na da labarin da zai bayar. Kamar yanda kaddarar kowa take da ban. Labari me cike da ƙunci baƙin ciki da damuwa.
BAHAGUWAR SOYAYYA oleh Naseeb01
BAHAGUWAR SOYAYYAoleh Naseeb Auwal
Makahon so, shine lokacin da sashe ɗaya ya makance akan soyayyar ɗaya sashen. Gurgun so, shine son da sashe ɗaya yake mutuwar son ɗaya sashen amma bai samu goyon bayan ɗ...
SABREENA SABEER oleh YoungNovelist4
SABREENA SABEERoleh KHADEEJAHT HYDAR
He met her as an enemy nd decided to punish her ,find out about this novel full of love and pity ,love,satisfaction to knwo how d punishment gonna be,is she going to sur...
Tsohuwar Soyayya (Best Hausa love story) oleh Azizat_Hamza
Tsohuwar Soyayya (Best Hausa love...oleh Azizat Hamza
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...
YADDA KADDARA TA SO oleh sai_kaska
YADDA KADDARA TA SOoleh salma ahmad isah
A wasu lokutan kaddara na faruwa ne a yadda ta so, a wasu lokutan kuma takan faru ne a yadda dan adam yaso, kamar kullum Allah na nasa dan adam ma na nasa, amma na Allah...
LABARINSU oleh Salma_Ahmad_Isah
LABARINSUoleh Salma Ahmad Isah
Kowa ya na da Labarin da zai bayar. Kamar yanda ƙaddarar kowa take da ban. Tabbas, akwai tsanani a rayuwa. Akwai ƙunci da baƙin ciki a rayuwa. Shin menene LABARINSU?
DARE DUBU oleh PrincessAmrah
DARE DUBUoleh Amrah A Mashi
Kaddara! Mece ce ita? Yaya rayuwar yarinya mai karancin shekaru za ta kasance a lokacin da ta tsinci kanta cikin mummunar kaddara, irin kaddarar da ba ta da magani? Shin...
Lengkap
KADDARAN SOYYAYYAH oleh Rukkyy__
KADDARAN SOYYAYYAHoleh Rukkyy__
True life story story of love&destiny with many mysteries u have to read to understand the full story,what the story is about......
RAYUWAR SHATU  oleh Aseeyahrty
RAYUWAR SHATU oleh Aseeyahrty
A story of young lady
SAHLA a Paris (Hausa novel) oleh Azizat_Hamza
SAHLA a Paris (Hausa novel)oleh Azizat Hamza
Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana ta...
RASHIN HAIHUWA (Kaddarar wasu matan) oleh Ouummey
RASHIN HAIHUWA (Kaddarar wasu mata...oleh Ouummey
*Wannan littafi nawa gaba ki dayan sa sadaukarwa ne ga duk macen da Allah ya jarraba da ƙaddarar RASHIN HAIHUWA, ina me addu'ar Allah ya baku ikon cinye jarrabawar ku ya...
Duk kyan namiji (Hausa love story) oleh Azizat_Hamza
Duk kyan namiji (Hausa love story)oleh Azizat Hamza
Lubna da Nafy 'yan uwane da suka banbanta a halayya. Hudu Carpenter ya shigo rayuwarsu a lokaci mabanbanta kuma kowacce da irin tarbar data masa. Yayinda Nafisah ke gani...
DUNIYA  oleh MissDmk
DUNIYA oleh Miss DMK
BASED ON TRUE EVENT
MATAR HAIDAR oleh MSIndabawa
MATAR HAIDARoleh Maryam Suleiman
*Assalamu alaikum warahmatullah!* The authur of Mijin Ummu nah, Wa nake so?, Ni da Yaa Fauwaz and Ni da Aminiyya ta (Samira da Ja'adah) bounces back with another heart t...
ƘUNCIN RAYUWA oleh Ruky_i_lawal
ƘUNCIN RAYUWAoleh Rukayya Ibrahim Lawal
Idan kuncin rayuwa ya sako ka a gaba, ƙaddara ta jagoranci rayuwarka, zaka iya faɗawa a cikin yanayin da kai kanka zai yi wuya ka fahimci waye kai bare kuma ka iya fahim...
KOMAI DAGA  ALLAH NE!!!( ARZIKI & ILIMI) oleh Allauma
KOMAI DAGA ALLAH NE!!!( ARZIKI...oleh Marazine🧕🏻
Rayuwa komai daga Allah ne. Mutum baya cika cikkanken mumini har sai ya yadda da kaddara Mai kyau ko akasinta. Komai ya same ka daga ALLAH NE! Babu Mai baka sai Allah...
WA NAKE SO? oleh MSIndabawa
WA NAKE SO?oleh Maryam Suleiman
Labari akan sarkakiyar soyayya har ka rasa wanda kake so saboda tsabar yadda kowa ke nuna maka kulawa da soyayyar sa. Labarin guda biyu ne kowanne da kalar ssa but sun h...
HAMDALAT (music lover) oleh mumies122
HAMDALAT (music lover)oleh mumies122
marainiya ce masoyiyar wakoki sune taba muhimmanci fiyeda komi a rayuwarta me zata fuskanta agaba?
AKASI oleh Abubakaramuhd
AKASIoleh Abubakar A Muhammad
Rayuwa duka akan jarrabawa ce, wata muci wata kuma mu fadi. Sannan akan zato ce da kuma tsammani, wasu abubuwan kanzo mana yadda muka zata, wasu kuma AKASIN haka, DOMIN...