Auren Bazata page 16

394 16 0
                                    

✨AUREN BAZATA ✨


WRITTEN BY
ZAINAB YAKASAI
      SHUKRAH



Edited page.
1⃣6⃣

Gajiya Safeer yayi da mik'awa Shukrah invitation card's d'in ya ajiye mata a bedside drower ya fice a room d'in.

Kuka kawai ta saki sannan ta tashi ta d'auki envelope din daya kawo mata ta wulla ta bayan gado ta kwanta ta cigaba da kukanta.
  Kukan da Shukrah tayi ne yasa ta ciwon kai sosai, Safeer ganin duk yau be ganta ba yasa shi deciding checking on her,don haka ya tafi room d'inta,Kwance take a kan bed tana kallon sama yayinda tears ke flowing daga idanunta.

Majestically ya k'arasa edge of the bed  ya zauna tausayin Shukrah fal zuciyar sa amma ya dake ya fara tambayar ta ko wani abu ne ya sameta,without looking at him tace "Kaina kemin ciwo" a takaice,gyara zama yayi kafin yace "Sannu Allah ya kara sauki,ko zamuje hospital?".
Ko kallo ma be isheta ba ta juya mai baya saboda wani mugun haushin sa takeji yanzu,zama ya cigaba da yi yana jiran jin me zatace amma ta bawa banza ajiyarsa,Gajiya yayi da zama ya mike ya fice,be dad'e ba kuma ya dawo holding a polythene, ajiyewa yayi a bedside drawer sannan ya fice ya d'auko bottle water da glass cup ya dawo ya zauna a kusa da ita, ita dai bata ko kalle shiba,Ruwan ya zuba mata a cup sannan ya 6alla maganin ya mik'a mata.
Underneath his breath,calmly kuma yace "kar6i kisha kinji",kamar ba zatayi magana ba sai kuma ta daure tace "To" sannan ta kar6a ta kora ta koma ta kwanta,had'e da juya masa baya.
Shima ficewa yayi a room d'in ya wuce nasa room d'in don yin wanka.

Kwana uku ne kawai ya rage ayi bikin Safeer, Shukrah ta rasa yanda zatayi jitake kamar ta kai kanta gurin Safeer amma tasan ko zuwa tayi ma baze kulata ba tunda Aure zeyi.

****
Safeer ne ya shigo room d'in shukra holding a trolley,tana tsaye tana folding abin sallah kasancewar idar da sallah'rta kenan ya shigo,tun kallon farko data masa bata k'ara kallonsa ba ta cigaba da abinda take,shikam daurewa yayi ya k'araso inda take yace "Shukrah kayan fitar biki na kawo miki",Harara ta watsa masa sannan a masife tace "banaso ka had'awa Amarya".
Dariya yayi sannan yace "ai amarya an dad'e da kai mata nata",  juyowa tayi  ta watsa masa harara kafin tace "Kai ya shafa kuma wannan" sannan ta juya ta shige bathroom ta barshi nan tsaye.

A na gobe d'aurin aure Safeer ko shigowa gidan beyiba tun fitar da yayi da safe, Shukrah kuwa sai kuka take tana data Sani, ko bacci ta kasa sai jira take ya shigo,ganin har kusan 11:00pm be dawo ba yasa taje ta kwanta ta cigaba da jiransa tana istigfari har bacci 6arawo ya kwashe ta a yadda take.

****
WASHE GARI

Tun asuba Shukrah ke jiran Fitowar Safeer tana zaune a palour ta d'aura kafa d'aya kan d'aya tana wani cika tana batsewa ita a dole an ta6o ta,daga shi sai singlet da boxer ya fito har ya wuce ta ya dawo yana mata wani shu'umin murmushi kafin yace "Hajiya Shukrah  sannu da zama, naga kin tashi da wuri ko naki taron zakiyi ne bazakije na Mamah ba?"
Harara ta watsa masa kafin tace "Ban sani ba",ya fara dariya k'asa_k'asa sannan yace "Allah ya baki hak'uri Shukrah",daga haka ya wuce kitchen yana cigaba data dariyarsa.

Shukrah taji kamar ta d'ora hannu aka tasa ihu don takaici sai taja tsaki kafin tace "munafiki kawai".
Tana nan zaune ya fito daga kitchen hannunsa rike da cup ya zauna a kusa da ita yana shan tea hankali kwance
,can kuma sai ya juyo yana kallonta yace "Madam yi sauri ki d'ebo min kaya na dana ajiye a wardrobe d'inki sauri nake wallahi kinsan da safe za a d'aura auren",tayi pouting kafin tace "To ina ruwa na?",sai da ya kara sipping tea kafin ya ajiye cup d'in yace "Babu amma dai d'ebo min kayana wanka kawai zanyi mu tafi"  yana kaiwa nan ya  mik'e  heading to his room quickly, tabi bayansa da harara kafin ta fara murmuring "Da ni na ajiye maka kayan,yadda ka ajiye haka zaka zo ka d'auka wallahi" taja tsaki sannan itama ta wuce nata room d'in.

Fitowar Safeer daga wanka kenan yaga Shukrah bata kawo mai kayansa ba, ai kuwa da sauri ya fice zuwa room d'inta,don he's about to get late, Direct wardrobe d'inta ya nufa ya shiga cire kayansa, a nan gurin ya shiga sa kayan sannan ya d'auki perfumes d'inta ya feshe jikansa dasu,ya juyo yana mata breathtaking smile d'insa da yasata jin ina ma ace she's dreaming da idan ta farka sai tayi sallah ta kuma yi sadakar neman tsari da mugun mafarki irin wannan,Wasu zafafan hawaye ne suka shiga Zubo mata ganin  da gaske yau yake mata kishiya,abinda bata ta6a even imagining zai sameta ba a rayuwa sai gashi yana shirin samunta,Shiko bema kula da ita ba ya fice daga room d'in cikin sauri.
Nasa room d'in ya nufa d'auko car key.

Fitowar Safeer yayi dai-dai da fitowar Shukrah,tana ganin sa ya fito yana gyara hularsa ta fasa masa kuka,
Zaro idanu yayi ya k'araso gurinta don jin me akayi mata,don beyi tunanin k'arin aurensa zai dameta ba,aiko yana k'arasowa gabanta ta fad'a jikinsa tayi hugging d'insa tightly kamar wata zata kwace mata shi,
Cikin kuka sosai ta fara Magana
      "Ya Safeer Dan Allah kayi hak'uri karka k'ara Aure na tuba bazan k'ara ba,and I promise to be the most obedient girl in the world, Dan Allah ka tausaya min wallahi bazan iya zama da kishiya ba" tana kaiwa nan ta kuma fashe wa da kuka ta kara k'ank'ameshi a jikanta.
Numfashi ya sauke yana jin kukanta na ta6ashi sosai,amma ya dake yace "Hak'uri zakiyi Shukrah kishiya dai sai anyi ta tunda ko hauka nake bazance na fasa auren nan a yau da take ranar d'aurin aure ba,kuma maganar yafiya ni na dad'e da yafe miki, so kiyi hak'uri yanzu ki barni na tafi it's Already time Kinga sunata kirana" ya fad'a yana janyeta daga jikinsa.

K'ara fad'awa jikinsa tayi tana kuka me tsuma zuciya, shi kansa Safeer sai da ta k'ara bashi tausayi dakewa kawai yayi ya tureta sannan yace
"Bari naje inna dawo zamuyi magana kinji",
Gani kawai yayi Shukrah tayi baya jikake tim ta fad'a kan kujera,Cikin hanzari Safeer yayi kan Shukrah da numfashinta ya fara seizing jiki na rawa ya d'aga ta sai motar sa.
Gudu kawae yake hankali a tashe sai emergency na AKTH, cikin hanzari yashiga da ita likitoci suka rufar mata shi kuma yayi waje,ya fara safa da marwa duk kansa ya cushe yama rasa wani irin tunani zeyi.

Wayarsa ce ta shiga ringing kamar baze picking ba sai kuma yayi had'e da yin sallama,daga daya side d'in akace "kana ina ne wai Kai kadai fa ake jira", Safeer yayi wiping sweat dake jikin goshinsa kafin yace "Kana jina Haiydar yanzu haka ina hospital shukrah ba lafiya so kuje kawai in an d'aura you let me know",Haiydar yace "Subahanallah, I wish her quick recovery",Safeer yace
" Yawwa Haiydar Nagode saina jika"
Daga haka yayi hanging,ya cigaba da kaiwa da komowar dayake a gurin.

Wata Nurse ce ta fito aiko da sauri ya nufeta,yace "Ya jikin Shukra?Meya sameta?did she recover? Ya jero mata wadannan tambayoyin a tare, taga tashin hankali a idanunsa sai tace "Calm down okay?Yanzu dai munyi admitting matarka so ya kamata ka kira azo daga gida",ya dafa forehead d'insa jikinsa yayi sanyi sosai kafin yace  "To Aini baki fad'amin abinda ya sameta ba",tana k'ok'arin wucewa tace "Ka fara kiran gida tukun Doctor ze maka bayani" tana gama fad'ar haka ta wuceshi.

Mamah ya fara kira sannan Ammii ya musu bayanin inda suke sannan ya nufi office d'in Doctor, Sallama ya masa ya Answer sannan ya nuna masa seat ya zauna,
Doctor yafara masa bayani kamar haka "Wato jinin matarka ne yau sosai sakamakon firgita da tayi Amma insha Allah komai ze daidaita,let me prescribe some drug's for her sai kaje ka siyo yanzu", sosai maganar Dr.ta d'aga hankalin Safeer, da kyar ya iya cewa "Nagode Doctor; sannan ya kar6i card d'in ya fice da sauri.

Mamah da Miemie ne suka fara zuwa sannan Ammii da Areef, Alokacin ance za a iya ganin Shukrah,A tare dukansu suka shiga banda Safeer daya tafi gida debowa Shukrah kaya..................




Tofa su Hajiya Shukrah daga jin Maganar rival sai collapsing?
Keda bakyason mijin kuma...ha'an





Shukrah Cute🥰

AUREN BAZATAWhere stories live. Discover now