Auren Bazata page 7

324 13 0
                                    

✨AUREN BAZATA ✨

BY
ZAINAB YAKASAI
      SHUKRAH




Edited page...

0⃣7⃣

Ganin yayi shiru har a lokacin yana kallonta yasata cewa "Wannan ma aihauka ne zaka wani shigo d'akin Mutum ba excuse" ta k'arasa tana zabga masa harara.
  "Hauka"
ya nanata kalmar a zuciyar sa,don he was shocked data  cemasa mahaukaci unexpectedly,cikeda k'arfin hali yace "Allah ya baki hak'uri"kafin ya juya kamar zai fita amma yana zuwa bakin k'ofar ya janyota rufe da key sannan ya zare key d'in yasa a aljihun wandonsa. A hankali kuma ya shiga takowa gabanta fuskar sa a d'aure ba alamar wasa,Iya tsorata Shukrah ta tsorata nan ta shiga yin baya-baya shi kuma yana binta,har yayi reaching d'inta hannu yasa ya jawota yana k'ok'arin kunce towel din jikin ta,muryarsa har rawa take saboda tsananin 6acin rai yace "Bari na miki cikin mahaukacii yanda ko waje kika fita kika ga mahaukachi bazakiyi masa gori ba tunda kema kina dashi",Kuka sosai tashiga yi tana turashi yayinda take rike towel d'inta da d'ayan hannun amma dake k'arfin ba d'aya ba sai da ya kunce towel din sannan ya turata zuwa gadon shima ya hau. Ganin batada wata mafita yasata fara rokonsa "Dan Allah Ya Safeer ka bari wlh tsoro nakeji, na tuba bazan sake ba,don Allah karka yimin komai",Gani kawai Shukrah tayi Safeer ya mik'e ya nufi k'ofar fita sannan yasa key ya bud'e ya fita don shi dama beyi niyar mata komai ba kawae dae barazana ya mata.
Tun daga wannan rana Shukrah take masifar tsoron Safeer saboda zuciyarta gaba d'aya ta gama bata yana son jikinta don haka ba ta sakacin kin rufe kofar ta.

    Yau ta kama Monday kuma yau Safeer zai koma aiki saboda haka ya tashi da wuri ya gama shirin sa na zuwa office ya fito palour rike da briefcase d'insa,Ko dinning be kalla ba tunda yasan Shukrah ba zatayi masa girki ba tunda a zaman Sati d'ayan da sukayi a restaurant yake cin abinci yayinda ita kuma in ya fita tale fitowa ta dafa light food taci ta koma room d'inta.  Yasa kai ze fice kawai yaga tasha gabansa, hade rai yayi yana kallonta shi sam be ma kula da ita a palour'n ba,can ciki tace "Ya safeer dan Allah zan bika ka kaini gida" d'an ta6e baki yayi kafin yace "To jeki d'auko hijabi mu tafi" Ihun murna tasa ta shige d'aki da gudu,don she's tired of staying all alone,yeah!alone tunda ba magana suke da  Safeer ba kowa rayuwarsa yake,don haka take missing gida Musamman Ammin ta she so much missed her.



Short chapter right?you manage plssss.

Shukrah Cute.🥰

AUREN BAZATAWhere stories live. Discover now