Chapter44

47 9 5
                                    

Momma muje park we want to feel the holiday vibes ko adeel adeel yace eh momma pls
Ok ki in kinasan abu must you put all your energy to it? Ji fuskokinku
Sai suka zumburo baki
Tana ganin haka tayi sauri tace kaman nawa
Sai sukayi daria
Ko wa yaje ya shirya tambaye mommynku idan zasu je
Ok suka nufi wurin miraj suka tambayeta tace za taje amman Ahmad yace Aa ya gaji
Suka shirya suka tafi wani restaurant me kyau hade da mall
Sunyi order snacks da drinks 🍸 sai adeel yace dazz let's go
Tace to where
Oho bazaki je yawo ba? Yace mata
Tace of course yes suka lallaba a hankali suka wucewarsu sai mall in
Wurin gudun ne suka buge wata mata da sauri adeel yace sorry sorry pls
Itako dazzle ta buge ankle inta bata ce komai ba sai kawai matar ta harzuka tace hey! Are you stupid ta rankwasheta a kai
Nan da nan dazzle ta dago kanta ta kalleta har na secs numfashinta na sama sama ta biyo mamarta duk idanunta sunyi jawur matar ta sake mata tsawa tace won't you apologize you idiot dull brained girl dazzle ta kuma dago kanta I said apologise ta daga hannu ta mareta kenan daga bayanta akace Matilda! What on earth do you think you're doing she's just a kid you gotta be kidding me why... be gama ba ya hada ido da dazzle nan danan zuciyar sa ya fara bugu ya kalle adil da yayi wuki wuki da idanu yana hawaye.
Ya matso kusa da dazz ya dauketa yakai wani kujera suka zauna adeel da gudu ya biyo shi saboda gaba daya tsoro Tillda yakeyi ita kuma ta dungule hannunta tare da tsaki
Sorry beautiful tana nan ita kuma ta cika fam
Sorry on her behalf ya daga in da ta buge sannan ya fara murzawa a hankali har saida ya ga alamar ya sauko yace a zuciyarsa wannan yarinyar akwai zuciya er little da ita
Yace mata What's your name?
Jidda but my momma, adeel, uncle and mommy call me Dazzle
Wow dazzzzzzle the most beautiful ta murmusa yace how old are you?
Just 6 tace masa yace wow sannan yace your class
Tace am in grade 5
Wow 🤩 fantastic
Tace thank you what's your name?
Yace mata Abdul Jabbar
Tace laa that's my father's name too
Kirjinsa ya sake nauyi yace a zuciyarsa does that mean ya ta ce? Noo I don't think so ya kalleta yaga suna da dan yanayi yace hm anya after all YASNAH Na Nigeria ai kuma ko sunan ersa bai sani ba duk laifin mami ne tayi banning insa yayi ajiyar zuciya yace oh wow that's great I do want to meet this parents of yours
Adeel yace what of mine tace yes yace yea both of you
Sai tace ok my dad's name is Abduljabbar as I told you earlier and my momma's is
Nan Matilda tace really baby I was pushed but you didn't care tafara kukan shagwaba
Yaja ta ya zaunar kusa dashi yace imaan
Tace don't lie
And you I said apologize
Adeel yace uncle tell her not to force dazzle if momma hears about be gama magana ba tace will you shut the fuck up idiot ta nuna dazzle zatayi magana dazzle ta ta kama farce ta gantsara mishi cizo adeel Na yayi sannan tace keeping quiet doesn't mean am scared or I've accepted defeat No sometimes silence is always the best answer to a fool that's what momma said
So you're a fool had it been you who I am who's daughter I am, you wouldn't dare to knock me or even dare to touch my priceless body
I Hauwa Abduljabbar a daughter to Miss A.D is warning you keep your distance away from me I'm small but mighty I will not be disrespectful to you but if my momma hears this
She will be your nightmare never try that again don touch me with your dead raw hands again or else my momma a very well wealthy business woman will not be easy on you I promise no body touches Dazzle anyhow dats what she always say so Capiche! Ya kalle Aj tace Uncle I see my father in you she's bad dislike her sannan tace adeel let's go suka fara gudu suka koma wurin da suka fito
Vote
Share
And comment
Follow me on wattpad pls

YASNAH 2[completed]Where stories live. Discover now