Chapter43

38 6 2
                                    

Not edited!

Yeyyyy thanks momma
Adeel ya dauko landline 📞 yace "dazz kizo mu fadawa mami da grandma
Tace to
Suka zauna a same sofa suka fara kiran mom suka fadamata taji dadi susai
Sannan suka kira mami itama taji dadi sannan sukayi hira suka bata labarin result insu sai dazzle tace mami na ina daddy na
Mami tace Dazz you will soon see your dad okay banasan kina damun kanki kinji yar momma
Ok sukai ya bata labari
Sannan suka katse
💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫
مدىنة،سود ارىبىة
Sun isa Madinah lafiya  ta kama musu apartment gaba dayansu Miraj na dauke da cikin 4month
Sunyi order abinci da drinks dan Yasnah 1month tace zasuyi gaba daya holiday 1week a dubai sauran a saudi
🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀
Mr.Aj we will miss our flight what are you still waiting for?
Imaan am coming don't you want your charming best friend to look damn handsome
Ta murguda baki tace no
Yace why tare da zare ido
Tace masa uhmmm
Yace oh I get it, lol jealous right?
Tace no
Yace don't lie Tilda babe I know you very well okay let's go
Sun je airport suka fara sauka a Cairo sannan suka wuce Riyadh suka yi kwana 2 sannan suka wuce makka daga nan sai Madinah
Vote
Share
Comment
Follow me on wattpad

YASNAH 2[completed]Where stories live. Discover now