chapter30💖babi na talatin

72 12 8
                                    

Hafsat na wucewa ta koma daki tafara hada kayanta.

YASNAH, na'am gobe zamu gidan inlaws inki.

Ok

yaushene tafiar taku?

wlh bansani ba . ok

kishirya zamuje gdn inlaws inki soo.

olryt den.
🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀

Ding dong...

waye?

mune, aka leko aka bude musu.

Mami ta sakko tayi kyau sosai sai kamshi takeyi tazo ta rungumeni tana daughter daughter. ni kuma na mata smiling suka gaisa da mom suka dan taba hira...

cute melanin ykk?

(to fah) lfy klw

to ya babynmu? kina zuwa awo ko?

eh

yawwa Allah ya saukeki lfy

amin amin nagode

bari na kira miki maryam ko

Nace to dan ni bansanta ba...

marty..

naam mami gani nan zuwa yaya ne muke waya wai yakira baki daga ba.

ow namanta da ita a dakin ai

to ha'ah melanin kece zo zo muje taja hannuna muka nufi dakinta

dakinta ya hadu sosai....

Ya kike..

Lafia kalau..

Yasu junior

Duk lafia Alhmd

Yawwa sannan ta cigaba da waya da Amd..

Dawa kike magana?

Oh yaya da melanin inka mana..

Oh me tazo yi?

Sun zo ziyara ne itada mom..

Ok..

Ko na bata ku gaisa ne?

No.. kafin ya karasa ta mikawa yasnah a kunne..

Gashi he wants to talk to you..

Wha...

Take it

Hm slm...

Shiru taji baa ce komai ba sai tayi shiru...
Shiko jin muryan melanin insa yasa jikinsa yayi sanyi gaba daya jinsa yakeyi wani iri...

Wslm, ykk?
Lafia klw tace a sanyaye itama jinta take wani iri.. ykk?

Lafia klw ya baby na?

La.... kafin ta karasa ya katse wayar

Pls vote
share and
Comment...

Follow me on wattpad @Zainab_A16

YASNAH 2[completed]Where stories live. Discover now