Chapter58

50 10 4
                                    

Friends huh? Tace masa
Yace yes if u don't mind beautiful
Ai sai tayi smiling ok let's dance sukaje suka danyi rawa yace waitress tazo tana zuwa yace mata vodka ta koma ta dauko da glass cup biyu ta ina musu sai ta basu ya ansa nashi itama ta ansa nata tareda masa murmushi sai tace Douglas ure such a gud dancer
Uh tnx beaut
Yh since you are my friend now I'll tell you something do u know of any bitch called Matilda maCcray?
Ya kalleta in a surprised manner
Sai tace oh she's my childhood friend we separated due to relocation
Yace oh yh matilda I know her belinda's friend
Yh belinda I remember her inji deezam
Sai tace you haven't have a sip yet bayan ya zubar fa nata rabin akasa
Dan bata smoking nor drinking Sai yace oh yes ya kurba nan ya fara harkan maye itama ta fara na karya nan ya zayyana mata badakalar da Matilda tayi a rayuwarta bun sugar daddies da 5star companies inda take dashi was hotel daya motocinta da gidajen ta duk da iskan cinta sai ya Kara da Matilda is better than belinda because she's a virgin she's like an orphan u know her dad mr MaCcray is the baddest man in Los Angeles she never knew what a mother's love is she's good in particular her dad showed her the way to stripping she didn't want to buh it became a habit I would love to marry matilda Yace yana gyangyadi
Wow tace bayan ta kashe wayar ta na recording
Ok where can I find her? Tace masa
Yace I think she's in Nigeria with a guy whom she wants to marry and she's bad she can do anything for him
Oh tace ok sai tace belinda?
Shima ya fadamata sai tace thank you ya ajye masa million biyu cash a hannu tace tnx Ta fita
Ta kira YASNAH tace hey sisi u gud?
Yh you inji yasnah
Same hun i'mma send u the damn recording am so fucking tired ain't u gonna come over? Los angeles is damn fine okay
I'll be glad to but the witch is here and she's haunting my husband
Deezam ta kyalkyace da daria
Ain't funny inji yasnah ok I'll see love you inji deezam
Love u inji yasnah
Ta katse wayar
Taja motar ta
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Knock knock
Yes yaran gidan ne suke wasa cikin nishadi nabila tace oh who's at the door ?
Suka tsaya da wasan Nabil yaje ya bude kofar oh uncle you're here
Yes Dear
Su dazzle suka gaidashi suka kaishi parlour ya mukhtar ya zauna suka fadawa maid takai masa abinci da drinks Sannan suka kira ya mukhtar
Ya mukhtar ya kira su mami da Jabbar marty da Abba
Sukaje suka sameshi a parlour aka gaisa sai Abba yake ce masa Idris kwana biyu yace Alhmd Abba
To madallah ya mutanen gida?
Lafiya lau ya fito da wani paper ya ajye a table in yace jabbar gashinan 7 flat ne anan sai yasnah ta shigo ta kalleshi suka kalle juna sai ta murza ido tace Idi ne? Yayi murmushi auntyn mu ta fasa ihu Allah sarki idi where have you been yace is a long story let's finish, business first

Not Edited

Vote
Share
Comment

YASNAH 2[completed]Kde žijí příběhy. Začni objevovat