Chapter46

39 10 2
                                    

Hello Mami
Na'am daughter ya kike ya Oslo
Lafiya alhamdulillah
Yauwa ya yasnah da yaran?
All fine mom
Ok glad to hear that
Daman mami ta fada mata abun da ya faru da abinda take son mami ta mata tace to
Amman Miraj kinsan ba samunsa akeyi ba
Nasani mami just try again
To insha Allah nagode sosai
Ya juya kenan sai taga yasnah
Itako mutuniyar ta daga mata gira tare da Shan juice sannan tace yhne
In a stammering manner tace yasnah yaushe kika shigo
Mene? Yanzu mana afterall ya ahmad ke nemanki kuma na dauka juice innan so bye ta mata gwalo sannan ta fita
Tayi ajiyan zuciya tare da cewa Alhmd thank God she didn't hear what I was saying huh
What? Inji yasnah ya leko kofa
Ai ba shiri ta firgita yasnah me haka meke damun ki? Inji miraj
Tayi dariya tace kidai je mijinki na kiranki
Oioi na shigesu
Ta tashi ya fita
💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫
Adeel
Yes dazz
I want to meet that uncle again
Why? Yace mata
I just want to tace masa
But you don't know him we just meet him yesterday and besides if momma hears about what happened it won't be good just imagine him as me okay and spare our lives
Tayi daria tace okay
💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫
Ring ring
Mami mamina
Umm
Mami Na am so sorry dan Allah forgive me
I won't tace
Yace Dan Allah I will do anything you ask me to do
Yawwa anzo wurin inji mami
Abunda nakeso da kai shine.... ka tattaro inaka inaka ka dawo Nigeria yau innan if possible
What mami?
Final decision ta kashe wayar
Ya cire wayar yana kallo in a confused manner
Matillda ya shigo ta zauna kusa dashi tace what's wrong darling
Be ansa ta ba ta shafa fuskar sa sai yace am going back home
Tace home?
Yes home ya cire hannunta daga fuskar shi ya nufi closet insa
You mean Nigeria?
Yes
Wow, such a good news tace acikin zuciyarta sannan ta kalleshi tace can I follow you dee?
Yes yace batareda kallon ta ba
Yes! Tayi tsalle sannan ta fita daga dakin taje tana parking
Ya kira director sa ya fada masa ya kila da harkokinshi
Sannan ya musu booking flight zuwa cairo
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
Yasnah ce ke waya tace maa what is so important yanzu ko akwai wanda be da lafiya ne daga dayan bangaren akayi magana sai tace alryt insha Allah next week can aka ansa
Sai tace what! Mom gobe haba bamu bata karasaba aka ansa sai tace ok bari nayi I will maa
Ta tashi taje part insu miraj tace ya ahmad mom ta kiraka
Yes yace sannan yace Kim shirya ko dan yau nakeson mu daga
What bangane ba wai wani me ya mutu ko yaya
Uhm yace mata sai ya Kara da in munje zaki sani
Ta juya ta nufi dakinta ta fara parking itama
Dayake anriga angama musu komai na flight.......

Who wants to see our AJ?
Vote
Share
Comment

YASNAH 2[completed]Where stories live. Discover now