chapter 34

65 16 10
                                    

Next day..... knock knock shuru baa ansa ba sai tace sir may I come in? Yes yace ta bude kofar ta shigo tana tafiyarta mai daukan hankali ta shigo da coffee tare da brownies a hannunta tazo gabansa tace Good morning sir, be kalleta ba yace morning

Tace masa how was your night sir?dum yaji yace mata fine thanks tace masa Don't mention sir ta nuna masa coffee in tace may I? Sure ya ans yasha yaji dadi sai yabar aikin sa yaci ya koshi tare da ce mata thanks ta dauko ruwa mai sanyi ta bashi ya ans yasha...Sai tace masa Matillda maCcray tare da smiling shima yace mata Abduljabbar you must be my secretary right? Yes sir Ok gud I hope we get along
Sure sir here are some documents u will sign them nan sukayi maganar business insu dai........

***************************

Ahmad ya fara aikinsa yasnah ma ta shiga school har tayi kawaye safiyya da balkisu...

Safiyya tace u mean kin bar nigeria saboda memory lost
Yes inji yasnah
Balkisu tace amman dai Barr,  nan ya cuceki why on earth will he do that
Ni banma tsaya naji abunda zece ba na wuce saboda shegia matar sa wai ni zata nunawa miji tazo taga nawa mijin kila ma ta fara crushing
Lol inji balki haba melanin ba kince ba kya son sa ba wai ma tsaya ynx ina ya koma
Mtsw yana Ukraine
Allah sarki nidai banji dadi ba gsk da baki masa hakanan ba inji Sofia,
Whatever ku tashi saura 3 min class  nan suka wuce lecture su na yau
.................

Sir, yes mss maCcray what is it ? Ya tambaye ta yana me typing abu a system insa , tace sir can I ask you a question tasan he's busy daman plan inta kenan yes but now, am busy now ,

Ok sir but pls can we go on a ride like lunch pls I heard you're from nigeria I want to know more about you and I think you want to know me too, ur very own assistant ur secretary,

Oh yes I would love to but where?

Am by 3pm or 4 at so so so place.....
Ok , thank you so much sir

(Someone should pls stop this devil but who?)
If you want more you know the thing=
Comment, vote and share for more

YASNAH 2[completed]Where stories live. Discover now